☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️
WANI HANIN GA ALLAH
(Baiwa Take Zamowa...✍🏻 )
🍂🍂🍂🍂🍂🍂Hakkin mallakar su:
👇
PRINCESS FATEEMA ZARAH MAZADU
DA
ASMA'U NANA (NASMERH). 💕💕💕💕💕💕.MARUBUTAN.
1: ABUNDA YAKE RAINA
2:ZURI'AR MU
3:IN KE RABONA CE
4: AYISHERH
5:MRS BILAL
6:BARRISTER MUHAMMAD
7:WANI HANIN GA ALLAH. LOADING................
✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.**Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE📄FIVE5️⃣
MAHEER's chapter...
Doguwar tafiya ce suka miƙa, sai gudu suke zubawa akan titi tunda suka sauƙa NGUROJE,
Nan suka ƙara ɗamarar gudu, kafin awanni huɗu suna cikin Taraba, nan suka yi shawarar su bi ta Gombe, dan bi ta Benue ma wani dogon tafiyarce, awanni biyar suka shigo dasu Gombe garin bubayero, ana suka yi masauki, dan ko iya gajiya sun gaji, duk da su sojojine majiya ƙarfi,nan suka yada zango akan kawai gobe aci gaba da tafiya,
Sammako suka buga daga Gombe suka bi ta darazau, sai yankin Kano, sannan suka wuce Katsina ta baya, kafin suka isa Kaduna, sun sha tafiya kam, shi gashi da taurin kai, shi ke tuka kanshi, sukuma sun rabu ta gaabnsa da bayan sa sun saka shi a tsakiyar su,
Alhamdulillahi sun isa lafiya, kuma kamar yanda Abubakar ya faɗa masa, hakanne! Kuma sunansa ya fito a waƴanda zasuyi tafiyar,
Bai nuna jin daɗin sa ko akasin saba!
Amma a zahiri yaji daɗin tafiyar, duba da tafiyar zata ɗauke su tsawon shekaru 5,
Dan bayan sun gama da dajin ake so in sunci galaba, za'a ƙara musu girma da tafiya karin ilimi,
Shekarun kam sun dameshi , dan su a nasu zaman dajin shekaru biyu ne tsanani suke so a gama da waƴannan ƴen iskan, course na 3years,kaga in sun hada 5,years.
YOU ARE READING
WANI HANIN GA ALLAH
Actionthis book is all about life challenges, and If you're asking God for blessings and He's still not answering that prayer, it could be that you are not asking in faith, truly believing He will answer. for that u have to learn how to be content whatev...