☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️
WANI HANIN GA ALLAH
(Baiwa Take Zamowa...✍🏻 )
🍂🍂🍂🍂🍂🍂Hakkin mallakar su:
👇
PRINCESS FATEEMA ZARAH MAZADU
DA
ASMA'U NANA (NASMERH). 💕💕💕💕💕💕.MARUBUTAN.
1: ABUNDA YAKE RAINA
2:ZURI'AR MU
3:IN KE RABONA CE
4: AYISHERH
5:MRS BILAL
6:BARRISTER MUHAMMAD
7:WANI HANIN GA ALLAH. LOADING................
✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.**Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE📄SIX6️⃣
Gudu kawai suke shararawa, ganin arahan sojoji a hanyar sai direbobi ba suka taka musu baya da amarya da dangin ta,
Maheer na nabayan mota akwance, tafiyar bazata tazo masa, wannan wace iriyar rayuwa ce? Kai kullum a hanya, kwana nawa fisabilillahi yazo yayi! Kwata kwata 5days ne da da barinshi Kaduna baki ɗaya fa!
Shi bai ma kallon titi, idonshi ma a rintse suke, haka suka yi ta tafiya, suna bin su a baya har suka kai cikin jalingo, nan hanyar Airport duka suka yi, dan shima ba zaiyyiwu yabi mota ba, dan shi ba jaki bane, gajiyar ai sai tai masa yawa, shi yasa baiga laifin Babbo da yace gwara ya zauna, ihar hutu bai kai na wata guda ba, dan ji gilar mota akwai wahaka,
Sallamar tafiyar su ta course ya musu, wanann karon basu wani damu sosai ba, suka yi ta masa fatan alheri, Bobbo dai bai fasa nema masa tsari ba, da bada sadaka da masa adduoi ba!
Nan kowa ya sauka, Yafendo Sulɓe da Inna keso da Baka Auwal ne suka shiga jirgi da ita dan mata rakiya, sauran kam juyawa suka yi zuwa cikin gari gobe su haura hosere gembu(dutsen gembu).
Shima da muƙarrannsa suka shiga jirgi dan sunso su makara, 12 jirgin zai tashi, sun iso gaf da lokacin, da sun yi nawa da sai dai subi na jibi.
Cikin birnin Kaduna jirgin yayi landing suuuuuu🛬
Matafiya Sai sauka suke yi, anan suma na amarya suka fito da ita bayan sun gyara mata lufayan ta,
YOU ARE READING
WANI HANIN GA ALLAH
Actionthis book is all about life challenges, and If you're asking God for blessings and He's still not answering that prayer, it could be that you are not asking in faith, truly believing He will answer. for that u have to learn how to be content whatev...