💓💓"Fati Masifa"💓💓
🔛 "Babi na {3⃣}"🔛
Episode {3⃣}
Part{3⃣}🌐NASIHA NE🌐
Idan za ka yi alheri ka gaggauta shi, ka sirranta shi sannan kada ka yi gori Wannan shi ne halin mutanen kirki Idan ba ka iya yin sadaka daga abin aljihunka to ka yi sadaka daga cikin haqoranka Murmushi ga fuskar� dan uwanka shi ma sadaka ne Ba kowane aiki ne qarfi yake yi ba Wani aikin haquri ne yake yin sa
.......Typing........✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍
🔛 story and written by 🔛
WALIYULLAH
MUH'D
ABDULLAH
As Mash~Waleed******************************
MUKLISA
"Daga nisa ta hango wani mota tafiya yake aa guje ta facing motar din ta kudira a ZUCIYAR ta cewa zata tsaya agaban sa koda hakan zai sa ya take ta" don tayi alkawari sai ta tsayar dashi aguje ta nufi inda motar yake
gadan-gadan ta nufeshi babu alamar tsoro a tattare da ita tun daga nisa yakeyin horn amma gaba daya ya lura bata sauraran sa tsugunawa tayi dai dai tsakiyar hanya wanda babu yanda zayyi ya kauce mata, wani wawan burki yaja wanda sai da tayar motar sa tayi hayaki sabida wani irin burki dayayi Afusace ya futa daga cikin motar duk da iska da ruwan saman da akeyi mai karfi bai hana shi futa cikin motar ya tunkare inda take bah Yana isa inda take Atsugune ya ganta yana kai gareta cikin kausasshiyar murya yace "Are you insane?
What types of stupid person you are?
are you indestructible daughter of the bitch or you are cold blooded bastard, You just come and line down in the road the you want to put me in trouble sai faman zaginta yake amma Da mamakin sa ko tanka masa batayi ba balle kuma ta daga kanta da ta sunkuyar kasa ta kalle shi"
that was the possibly the most ruthless girl that he has never seen cikin zuciyar sa yake fadin haka tare da mamakin cikin fusata ya sake kallon ta yace Damn it what the fuck, hey bitch are you deft?
Kalmar bitch daya furta taji ya daki kunnuwarta tare dajin wanin dunkulin abu ya tokare mata a zuciya wai itace yau ake kira da bitch(KARUWA) sabida tana niman taimako daga kanta tayi don gani wanene duk da cewa bawai sanin nasa tayi bah saurayi ne dan kimanin shekara 24 ko da 25 tsaye gaban ta kirjinsa wani katon cross tayi arba dashi saman kirjin sa wanda duk da dare ne ga kuma duhun hadarin dake garin bai hana wannan cross din shining ba hakan ya tabbatar da cewa cross din mai tsada ne Ko ba'a fada mata bah kare mai kallo tayi yanayin suturar dake jikinsa tasan cewa tabbas wannan ba musulmi bane binsa take da kallo mai cike da tsana"
"Katseta yayi hey young lady what the fuck the you want"
"Taso ta nuna masa kuskurin sa na kiranta da BITCH da yayi Amma tunawa da tayi bawan (ALLAH) yana nan kwance cikin mawiyacin hali yana niman taimako"
"Muklisa yanzu ba lokacin fadane ko tsiwa ba ko kwatarwa kai yanci ba ki tsaya ki roke shi killa ya taimaka miki wani barin Zuciyar ta yake gaya mata hakan taso tayi masa bayani amma lokaci daya harshen ta ya sarkafe tana mai jin cewa ba zata iya furta kalma koda kwaya daya bah sabida yanayin da take jin jikinta ga kuma haushin kalmar daya kirata dashi duk yanda taso ta fadamai amma ta kasa ihu tayi tare tare da fadin INNALILLAHI LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN tana gama fadin haka taji take harshen ta tasake don(ALLAH)bawan (ALLAH)ka taimake mu accident muka samu ni da yayana please ka taimaka mana matsowa yayi kusa da ita cikin sanyin murya yace hey ke musulmace naji kin fadi wani kalma wanda musulmai kadai nasan suke fadin wannan kalmar just tell me ke musulma ce" eh ni musulmace take yaji wani haushi tare da tsanarta ya ziyarci zuciyarsa nan da nan ya fara jin haushin kansa me yasa wai bai take ta lokacin da ta tsayamai gaban mota ba idan da abinda ya tsana cikin duniya bai wuce musulinci da musulmai ba and kuma she is expecting ya taimakesu suna musulmai GOD forbid Afusace ya juya da niyyar tafiya"rike masa hannu tayi the best solution kawai ta kaisa inda wannan bawan (ALLAH) yake killa idan yaga yanayin sa zai taimaka masa tunda taga alamun magana take masa amma kamar tunanin sa baya wajenta a hankali take jansa inda wannan dan goyin yake kwance"
"Duk da kudirin da ya ayyana cikin zuciyarsa amma Asa'ilin da ta rike hannun sa Wani Yarrrrr yaji tun daga karkashin kafar sa har izuwa kololuwar saman kansa take yaji wani kasala ta mamaye da dukkan sassar jikinsa binta ta yake da ido yana mai lasar labbar sa ya kasa koda tsayar da itane daga kudirin ta jikinta yabi da ido duk wani surar jikin ta ya bayyana sakamakon dukan da ruwan sama yayi mata yasa dogon rigar da tasa duk yabi fatar jikinta ya manne tamkar tare da fatar yake tsabagin kidimewa ta manta babu hijabi ajikinta sakamakon daurewa dan goyin tayi a gefen cikinsa da yake zubar jini"Cigaba yayi da binta da wani mayataccen kallo wanda yasa yaji Wani mugun sha'awarta yana taso mai lokaci daya don duk yanda yake rayuwar bibiyar yan matar banza bai taba ganin mace mai tsarin suran jiki mai kyau haka ba koda bashi da niyyar aiwatar da wani mugun nufi agareta amma zaman ta msulma dole ya aiwatar da abinda zaisa taji kunci arayuwarta bashi da wani buri face ganin kunci a fuskar msulmai Har suka isa inda dan goyin ke kwance bai dena binta da mayataccen kallo ba har wajen inda dan goyin nan yake kwance cikin jini takaisa "Steavin na ganin yanayin da dan goyin yake kwance kamar gawa cikin alamun tausayawa ya juya da duban sa ya kalleta yace what the fuck happen to him he is bleeding "magana take mai Amma yanda take magana ta sai sake burgeshi take zubawa labbarta ido yayi yanda take futarda kalma dalla-dallada gaba daya sai yaji ta sake burge shi"cikin rawar murya tace Please sir can you please take us to the hospital pls and pls Yanda ta karya muryarta tare da hada hannunta tana bashi hakuri yaji gaba daya ta sake rikita masa tunani jim yayi kadan yana tunanin idan ya taimaketa ta karya masa kudirinsa na tsanar musulmai idan kuma ya kalleta ta tafi A banza cikin zuciyar sa yayi tsaki yace okey i will help you get out of here"thank you sir tana gama fadin haka Da sauri ta karisa inda yake kwance Kokarin daga dan goyin take amma ta kasa sabida duk jikin sa asake take"tsaki yaja yace get away laziness yana zuwa ya ciccibe shi ya nufi mota dashi yana zuwa ta bude mai gidan baya ya saka shi ciki zata zauna abaya yayi mata nuni da tazo gaban mota"tana shiga yayiwa motar key yaci gaba da tukin sa Ahankali tamkar bazai yiba binsa take da ido tana mamakin hali irin na wasu mutune bawan(ALLAH) na cikin wani hali wanda yake bukatar Tallafin gaggawa amma tafiya yake tamkar bazayyi ba"Yana cikin tafiya in banda gaushin kansa babu abinda yake wai shi steavin yau shi yake taimako taimakon ma ga musulma wani tunanin ne ya darar masa cikin zuciya take ya fara hasko surar jikinta duk lokacin da ya kalleta sai yaji sha'awar ta ya karu mai"Kallon kirjin ta yayi Akaro na barkatai yana da niyyar aiwatar da mugun nufin sa akanta amma kwarjini irin ta jinin musulmai yasa ya kasa koda mata maganar banza ne balle harya dauka hannunsa da niyyar tabata jan kalbar giyarsa yayi ya kafa abakin sa sai da yasha mai isar sa sannan ya sauke"wani kallo yayi mata kwayar idanun sane ya sauya colour lura da yanayin idanunsa daya sauya yasa Muklisa taji wani tsoro ya kamata"sai daya gama kare mata kallo sannan ya juya kan motar ya sauka akan hanya"binsa tayi da ido taga ya zagaya ya nufi inda take lura da yanayin sa da kuma inda ya parker motar hakan ya tabbatar da akwai mugun nufi a zuciyarsa tunkan tayi wani yunkurin yin wani abu yana bude kofar gefenta ya fetsa mata wani abu Afuskarta Take taji duk jijiyoyin jikinta ya sake wani kasala ya sauka mata zuwa lokaci kadam taji ta kasa motsi da duk wani sassar jikin ta
Idonta abude tana iya ji da ganin kome ake amma bata iya tabuka komai ganin alamun babu abinda zata iya ya dauketa daga inda take ya shiga da ita wani karamin gini kusa da wajen"kai hannu yayi yana cire mata riga duk yanda taso tayi ihu amma ta gagara duk wani gabba na jikin ba baya aiki sai faman karanto sunan (ALLAH) take Haka yayi Rapen dinta yabarta ayashe awajen idan banda hawaye babu abinda take
Ta kasa motsa koda yatsan tane balle tace zata iya taimakawa kanta Yana shiga mota da niyyar tafiya tunani yazo mai inda a BIBLE ake masu nuni da suyi taimako"to amma ai wacanan musulma ce bai kamata yaji wani tausayin ta bah Zuciyar sa take fada masa haka"Wani tsawa yaji wanda ya shiga har cikin kunnuwar sa take tsoro yakama shi yama rasa ta menene"a furgice yayi waje yana isa inda taketa yyanda yabarta haka ya same ta, ya dauketa ya sakata cikin mota ya nufi asibiti da ita"
YOU ARE READING
FATI MASIFA
General FictionLabari Daya Mai Salo Daban-Daban Wanda Ya Kunshi Rayuwa, Soyayya, Cin Amana, Butulci , yarinta, girman kai, Izza matsalar aboki Da dai sauran su Kudai kada ku bari abaku labarin fati masifa