☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️
WANI HANIN GA ALLAH
(Baiwa Take Zamowa...✍🏻 )
🍂🍂🍂🍂🍂🍂Hakkin mallakar su:
👇
PRINCESS FATEEMA ZARAH MAZADU
DA
ASMA'U NANA (NASMERH). 💕💕💕💕💕💕.MARUBUTAN.
1: ABUNDA YAKE RAINA
2:ZURI'AR MU
3:IN KE RABONA CE
4: AYISHERH
5:MRS BILAL
6:BARRISTER MUHAMMAD
7:WANI HANIN GA ALLAH. LOADING................✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.**Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE📄NINE9️⃣
Malam Mahmoud mutumin Ngroje ne, asalinsa da kuma mahaifarsa, kenan dai a taƙaice cikekken ɗan Taraba state ne,
Mahaifin sa malamine babba, wato Habibullahi Manga, yana da matarsa ɗaya Ummusalma (Hajja), ta haifa masa yara uku maza (Mahmoud, Auwalu, da Ahmadu) sai mace ɗaya, Yafendo salɓe(Suwaiba).
Sun tashi cikin yawa, dan gidan cike yake da almajirai, amma shashin hajja daban yake da na yaranta, sai aika ke shigo da almajirai gurin ta.
Bappah Ahmadu nada zafin rai, ga mugun tsauri tun yana yaro, Abubakar kuma tun yana yaro ya tashi mai kyashi ne, ciki ɗaya amma bai da ɓoye kyashinshi a fili.
Wannan matsalar tashi tana damun iyayen su sosai, har kuka wata ran ririn hajja wacce suke cewa (dada) take zama tayi, sai dai mijin ta yayi ta bata baki, da ce mata in tayi haƙuri wata rana zai wuce.
Ahmadu nada shekara 20,Mahmuud nada 19,tsakaninsu ba rata sosai, sai Abubakar nada 17,sai Suwaiba da takeda 16,har ma an aurar da ita, baifi da wata biyu ba, Allah ya karɓi ran mahaifin su Malam Habibullahi, tashin hankalin da ba'a saka masa rana.
A wannan yanayin na mutuwar da ya bugi zuciyar Hajjan, ai kuwa ba'a gama bakwai ba ta fara wani tari mai rikitarwa, tunda ta fara jinyarnan, ba mai zama kusa da ita sai Mahmuud, shi yasa yasan komai nata, kuma yake tsaye mata, daga kan kiwon ta, har kan gonakinta, ai kuwa sai gaba ta, kullu tsakanin Abubakar da Mahmoud, shi dai yaya babba ba ruwansa, baya shiga na wani ba'a shiga nasa,
YOU ARE READING
WANI HANIN GA ALLAH
Acciónthis book is all about life challenges, and If you're asking God for blessings and He's still not answering that prayer, it could be that you are not asking in faith, truly believing He will answer. for that u have to learn how to be content whatev...