chapter fourteen

1.4K 83 2
                                    

🤍Dr.TAHEER🤍

Written by Maman Ashraf ✨

Wattpad@ummuashraf22

This page is dedicated to my sis#Amina Aminu Kibia(Maman Maimunatou)I luv you♥️🔐

14

Ko a hanya ba Wanda yace kala...ita Layla tana Satan kallonshi...Kuma tanaso tamai mgn amma ta kasa...da kyar tayi gathering courage tace"Daddy"..ya Mata banza yanaci gaba da driving dinshi...ta share hawayen idonta a hankali ta sake cewa"daddy plea...maganan ya kakare sbd wani wawan burki da taji yaja...ta shiga waige waige taga suna gefen titi snn ta dawo da kallonta gareshi...kallon nata yake shima fuskan nn a tamke...saika rantse bai taba dariya ba...a kausashe ya fara mgn"I think I've told you...I've worned you kar ki sake yimin mgn...for as long as am concern bamu hada komai dakeba...so stay away from my life...and am staying away from yours too"..da sauri ta shiga girgiza kai tana sake fashewa da kuka...tama kasayin mgn...shi Kuma ya kunna motan snn yaci gaba da tafiya...yanaji tanata kukanta baice Mata kala ba har ya isa kofar gidansu...yai parking nan waje ba tareda ya kalleta ba yace"you can go"...ba tareda ta kalleshi ba itama ta bude motan ta fita da gudu...daidai zata shiga gidan tayi tuntube da gate din ji kake timm ta Fadi a kasa...mai gadi dake gefe Yana kallonta ya taho da sauri yana salati...yana Shirin dagata Taheer daya iso wurin shima da gudu yace"don't touch her"...a tsorace mai gadi yayi baya ya shiga zare idanu yana kallon Taheer din...bai taba ganinshi cikin yanayi irin wnn ba...shiko Taheer daukanta kawai yai yayinda taketa rusa kuka ya nufi cikin gidan da ita...ummi ta mike da sauri tana kallonsu tace"na shiga uku ni Maryam...me zan gani haka...Taheer meya sameta?...baice Mata kala ba ya nufi dakin Layla...kan gado ya ajiyeta tareda daga kafanta yana dubawa...he's praying Allah yasa bataji ciwo ba...ya kwashi kusan 15mins yana examining jikinta ganin ba wani ciwo ya ajiye Mata kafan a hankali snn ya fita...part dinshi ya koma ya dauko pcm ya dawo...a parlor yaci karo da Mama hauwa...tana fara'a tace"aah likita zaa tafi wurin aikin ne?..yai Dan murmushi yace"tafiya zanyi wlh mama...gashi na kusa makara ga wnn...ya Mika Mata maganin hanunshi snn yace"ki taimaka ki mikama baby pls..kice Mata lallai ta tashi tasha yanxu sai ta koma ta kwanta"...mama hauwa ta amsa tana fadin"yanxu kuwa zaa Kai mata likitan likitoci...Allah ya tsare"ya amsa da ameen Yana murmushi snn ya juya ya fita...ita Kuma ta nufi dakin Layla don ta isar da saqo.

Kwana biyu umma ta Kara snn ta koma kano ba don ummi taso ba haka ta kyaleta ta tafi.

Bayan Sati uku...

Yanxu Ramla nada sati hudu knn da haihuwa...inda a gobe suke Shirin tafiya kano gaba dayansu...ita Ramla idan taje sai ta cika kwana 40 da haihuwa snn zata dawo yayinda ita Kuma ummi zataje kan mgnr neman auren Taheer da takeso kawunsa yazo ya nema mai...dole ummi tasa Taheer daukan leave na one week a office don da farko cewa yai shi bazaije ba...ita kuwa Layla ba wani farin ciki take da tafiyan ba sbd yanda har yanxu Taheer bai bar fushi da itaba.

Suna zaune parlor gaba dayansu da daddare...ummi na kallonta tace"iceko dai kin gama hada kayanki Layla...banaso sai gobe kizo kina cewa bakiga kaza ba ko kin manta kaza"..a hankali Layla ta daga Mata Kai tace"na gama tun dazu ummi"...toga abincin Taheer can dauki kije ki Kai mai naga har yanxu bai shigo ba"...ba musu ta mike zuwa inda abincin nashi yake ta dauka snn ta tafi..a zuci take addu'ar yau dai Allah ya dorata a kanshi ya saurareta.

Bata ganshi parlor ba don haka ta ajiye abincin snn ta nufi bedroom dinshi.. Saida tayi sallama a bakin kofan ya amsa snn ta bude kofan ta shiga ciki...Yana zauna kan gado da system a gabanshi ya tattara hankalinshi gaba daya kanta..da alama abu mai muhimmanci yakeyi a ciki....a sanyaye Layla ta karasa ciki ta zauna kan bedside kanta a kasa tace"daddy ummi ne tace in kawo maka abinci"..ya Dan kalleta ta gefen ido kafin yace"ohk"...a hankali ta baro inda take tazo tayi kneeling a gabanshi tana hawaye tace"daddy Dan girman Allah kayi hakuri...wlhy ba laifina bane"ba tareda ya kalleta ba yace it's ohk...ya riga ya wuce ai"...ta shiga girgiza kai tace"wlh daddy nasan baka hakura ba...kullum haka kake cewa amma baka dena yin fushi Dani ba"...a hankali ya ture system din dake gabanshi tareda saukowa daga gadon Yana kallonta yace"ba damuwa kije abinki...nace maki ya wuce koh"yana gama fadan haka ya juya zai shiga toilet...Layla ta mike da sauri zatai hugging nashi yace"Maryamm"...cak ta tsaya tana zaro ido...tun tashinta zata iya irga sau nawa ya kirata da sunanta...ko Layla baya fada amma yau shine ya kirata da"Maryam"...tasa hanu ta toshe bakinta kar kukan dake cinta ya fito snn ta juya da sauri ta fita daga dakin....Taheer kasa shiga bathroom din yayi...ya koma gefen gado ya zauna tareda dafe kanshi da hannu bibbiyu yanajin yanda zuciyarshi ke tsalle tana bugawa kmr zata bar kirjinshi...yasan abinda yake ba daidai bane Amma ya kasa Bari...dukda tausayinta dake cinshi kullum amma da zaran ya tuna zata auri wani zaiji kaman zai zauce...harda wnn dalilin yasa ya kasa sakin jiki da ita bayason abubuwan dayake ji a zuciyarshi gameda ita...kmr Wanda akama allura ya mike zumbur tareda ficewa daga dakin...direct ya nufi part dinsu...ba kowa parlor don haka ya wuce dakinta.

🤍Dr.TAHEER🤍Where stories live. Discover now