Assalamualaikum sisters how are you?
Asuban fari ameena ta tashi ta shiga wanka tayi brush kana ta daura da alwala ta fito tayi raka'atul fajri kamin ta tashi uncle ya shige bayi.....
Ameena nagani a kitchen Tana ta faman hada breakfast da kadan yarage ta kammala uncle Kuma tun fitan shi sallan asuba bai dawo ba bcuz ya tsaya daukan karatu kaman yanda ya saba.
Ta kammala hada breakfast Wanda ba abinci Mai nauyi tayi ba ta gyara duk gidan tashige ciki don yin wanka ta wanke bayin kamin tayi wanka ta fito ta zauna shafa body cream dinta. Juyawan da zatai ta hangi kaya kwance kan gado da small script an rubuta 'cald yourself in this amazing gown my zawjati'
Smile escaped her lips as she thank God for having her uncle as her man so also she kept on imagining all the wonderful feeling waiting for her on the way.....
Rigan ta saka Wanda take doguwa ce har kasa ta sama yayi fitting dinta sai ya bude dab da kwankwatson ta ya zuba akasa da tsagu ta gefe daya har saman gwiwanta da sleeve. Rigan royal blue ce launin ta hakan ya karbi farin patan ta Mai haske da sheki, ta dauko head ta daura ta sa Yan kunne blue Yan kanana sai blue chain ta saka a wuya.
Iya haduwa ta hadu... Turarurrukan ta feshe jikin ta dasu kana ta tsaya tana kallon kanta a mirror
Alhamdulillah Allah Mai iko wai yau nice Ameena da irin wannan tupapin ajiki? Ohh rayuwa, dole mutum ya godewa Allah kana yaji tsoron sa....
Bataji shigowan shi sai ji tayi ya rungumeta ta baya. zuciyan ta ya dau bugawa kaman yanda na uncle ma keyi...
This is what we call simple but elegant kinyi kyau my queen
Na gode uncle ka tashi lpy?
Ta fada tana faman zame kanta don sunkuyawa tayi gaisuwaRikota yayi da kyau kana yace haka na koya Miki gaisuwa?
Shiru tayi don harga Allah ba iya Yi zata yiba waima ta Ina zata fara?Shiru ne yarasa tsakanin su kowa da abinda yake tunani can dai ya sake ta ya juya ya zauna bakin gado yace ta hada Mai ruwan wanka
Amsawa tayi ta shige bayi ta hada mai komai tasa Mai bathing gel Mai lemon fragrance ta fito tace Mai ta hada
Saura wanka ya ce Mata
Nayi wanka uncle
Ni zakiwa
Ni?
Yes you...
Uncle ban ki ba Amma wait for me Bari na kashe gas a kitchen nazo ta fada ta neman hanyan fita...
Carab ya capke mutumiyar ku
Ina Zaki? Wa zakiwa wayo?
Uncle fa gas....
Hade bakinsu yayi Wanda tun dazun yake daukemai hankali
Slowly yet passionately yake kissing dinta which shows her that he need to express the feeling that he can't express to her with words
Sanda yayi Mai isan shi kana yasake ta inda take neman zubewa a kasa ya rikota ya ajiye bakin gado kana yace ki nitsu in yaso kije duba kitchen naki raguwa kawai daga kiss kina neman fadiwa.... Ya shige bayi Yana Mata dariya....Sanda ta nitsu din kuwa kana ta nemi hanyar fita kar ya fito ya sameta azaune...
ESTÁS LEYENDO
Rayuwar Ameena💔
FanficRayuwar Ameena takarda ce wacce take dauke da abun al'ajabi, soyayya, tausayi, ilimantarwa, shakuwa da Kuma hakuri.💛💛💛 Ameena Othman ta kasance yarinya ce Mai hakuri da tausayi, Mai son addinin ta fiye da komai. indai akwai wadda Ameena take gi...