💓💓"Fati Masifa"💓💓
🔛 "Babi na {4⃣}
Typing........✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍
🔛 story and written by 🔛
WALIYULLAH
MUH'D
ABDULLAH
As Mash~Waleed
🌐NASIHA🌎Maqiyanka mutane uku ne Mai qin ka da mai qin masoyinka, da mai son maqiyinka. Mai son uwa dole ne ya so danta Macce ce ta haife ka Macce ce ta yi rainon ka Macce ce kuma uwargidanka Ta ya ya za ka raina macce?Uwa ita kadai ce take manta kanta a addua ta shagaltu da yi ma xanta Mu so iyayenmu Abubuwa uku ne su ke kawar da bala'i: Sadaka da Addu'a da Sada Zumunta
🤔🤔🤔🤔FLASH BACK🤔🤔🤔🤔
"I'm Sorry sir wai nace maka friend din kane shi da kannen sa biyu ya kawo su ayi masu treatment"
"With a suprice face dr hamza yace Friend dina kuma
" yes sir"
"Friend dina kuma to why not bazai kira ni a waya ba ya fada miki sunan sane"
"Yes sir wai nace maka MASH~WALEED ne
"duk da yanayin da Dr hamza yake sai da ya saki wani murmushi mai kayatarwa yace ok na gane brother's dinsa are they in critical condition? "No sir cuz a tsaye na barsu a office dinka"
"Ok Assist them to come here cuz idan na futa people will disturb me"
"Ok sir da saurin ta tayi waje domin isar da sakon ogan nata"
******************************
HAJARA
Hajara har yanzu da kallon mamaki take binsa yanda yake saka hannun sa cikin wuta duk da alamu ya nuna yanajin zafin wutar haka ya dungayin haka zuwa lokacin Sallah zama tayi a harbar masallacin har suka gabatar da sallar subhi suna idarwa yaci gaba da karatunsa wanda ta dawo ta zuba mai ido batajin zata iya tafiya sabida tana da dumbin tambayoyi akansa""Bayan wayewar gari bayan ya idar daga karatun da yake futowa tayi waje ta dan mai alomun yazo yana zuwa ta kalle shi tace pls if don't mind can you acompany me?
Sake rage murya tayi please kar kace A'a ina son ka raka ni gida"
"Jim yayi kadan kamar bazai ce komai bah sai ya tuna agaskiya yana da tambayoyin da yake so yayi mata daga bisa yace ok takalmar sa ya koma ya saka""Wani gajeren murna tayi da dan murmushi a fuskan ta yana futa daga masalllacin ya bi bayan ta har suka jere takun su ya kasance daya tafiya suke ahankali sai fama tafiya suke babu wanda ya iya cewa wani abu kowa da abinda yake tunani cikin ransa itace tayi karfin hali ta juya zuba mai ido tayi wanda yasa gaba daya yaji wani kasala lokaci daya ta ziyarce shi wanda yasa duk wani jijiyoyin dake aiki ajikin suna kokarin sakewa hakan yasa yaji kafarsa cikin kankanin lokaci tayi mai nauyi wanda sanadiyyar haka yasa shi tuntubi bawai don baya ganin abinda ke gabansa bah amma yaji kafar tayimai nauyi(LALLAI HAUSAWA SUNYI GASKIYA IDO GUBA) juyawa yayi ganin har yanzu kallon sa take tana murmushi shima kafeta yayi da kallon yace lafiya irin wannan kallon fa"Murmushi tayi"ban taba ganin ka ba amma kallo daya nayi maka na gane gaskiya bacuwar rai beyi kyau dakai ba infact fushi bai dace da fuskarka kaba abinda hasashe na ya nunamin babu abinda yafi dacewa da fuskar ka ko yaushe sai murmushi sabida murmushi yana burgeka"
"Abar wannan let me go straight to the point honestly speaking ina da tambayoyi da nake son amsar su daga gareka amma yanayin yanda kabata rai yasa duk naji bana da wani nasarar samun amsar tambayoyi na agare ka please ka sake furkar ka kadanyi murmushi koda kadan ne"
"A yanda fuskar sa yake babu chanji ya sauke Dan gajaren numfashi yace mallama ki sani Bacin rai da murmushi abune masu mahimmamci Arayuwar dan Adam kuma ko wanne yana afkuwa ne alokacin sa to me yasa zan toyewa damuwata hakkinta na rashin bata damar yin abinda ta bukata"

ESTÁS LEYENDO
FATI MASIFA
Ficción GeneralLabari Daya Mai Salo Daban-Daban Wanda Ya Kunshi Rayuwa, Soyayya, Cin Amana, Butulci , yarinta, girman kai, Izza matsalar aboki Da dai sauran su Kudai kada ku bari abaku labarin fati masifa