Yasim

12 0 0
                                    

Godiya ta tabbata ga mahaliccinmu da yaban daman rubuta wannan littafin mai suna Yasim ina fatan kowani masoyana zasuji dadin wannan littafin....

Wannan littafin yadauki abubuwa da dama kamar su____________Love,Romance,Funny,...e.c.t.. kuma insha allahu zakuji dadinta sosai....

Gargadi
Bance wata ko wani yajuyamin littafinaba dan wannan littafin kirerren littafine wanda ni Asmeety nayishi da kaina plz don't juyamin shi😁

Kuma banso wata ko wani yayimin munmunar fahimta akan littafinnan dan nayishine dan masoya su nisha dantu sukuma fahimta......

Duk wanda yasan bazai iya karanta wannan littafin ba to gwara karma yafara dan idan yaga abinda yafi karfinsa babu ruwana dan bance doleba aha🤨🤨

Duk abinda kagani wanda baza ka iya jurewaba to karufe fuskanka kuma ka kulle kunnuwan ka dan gudun faruwan wani abu😏😏

Wannan littafin malakar kuce masoyana na asali wato su
Momcyn mu (maman ilham)
Shalelen pure moment
Garkuwar pure moment
Kushin mu 🙄
Ina mika gaisuwa ta gareku nice naku na kullum wato Autar pure moment(Asmeety) ina gaisheku

Jinjina ga y'an gidan pure moment na jijina muku lolll ❤️❤️

Naku na kullum akoda yaushe ina alfahari daku sai mun hadu✨✨✨

Writting by
Asmeety

Alkalami🖋️    yafi takobi🗡️

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: May 02, 2021 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

YasimWhere stories live. Discover now