Haduwar jini 7

1 0 0
                                    

Suhaima's POV
Abakin babban shoprite dinna na jabi naga suhaima tayi parking....

Kashe motan tayi ah hankali ta zare key din ta jefa ah cikin jakanta, ta bude kofan motan tareda daukar phones, daya iphone xr ce dayar kuma karamar wayace kirar Nokia....

Suhaim ne yayi parking tareda fitowa daga cikin motan, wasu black shades nagani ah idanonsa wanda suka kara fitowa da tsananin kyaunsa...

Ah hankali yake waige waige kaman meh neman wani abu, saboda tundaga fitowarsa daga cikin motan yakeji wata iska meh ni'ima, sanna yanajin wani yanayi kaman abunda yadade yana mararin gani tana kusa dashi, bugun zuciyarsa ta karo, ajiyar zuciya meh karfi yayi ah lokacinda ya hango kafafun wata beautiful lady, tasha red heels, yafito da fararen kafafunta tas kaman ka taba jini yafito.... Lol😁

"Wow, naji suhaim yafurta ah hankali
Still starring at her beautiful legs ah red heels 👠 dinta....😻

Mami ce ta katse sa ta hanyar cewa
"Son muje koh"
"Yea mami muje" still looking at that beautiful lady da haryanzu bai samu yaga fuskartaba.......

Suhaima ce tafito daga cikin da black shades itama ah fuskarta wanda ya karamata kyau sosai.....

"Ammi let's go" naji suhaima tafada tareda rufe murfin motan..

Shiga cikin supermarket din sukayi tareda yin hanyar inda ake saida co

Love Where stories live. Discover now