Haduwar jini 8

2 0 0
                                    

Kasshhhhh...

Suhaim yaji wani abu ya tokare mai kirjinshi saboda baisamu yaga fuskarta ba har suka shiga cikin supermarket din shida mami....

"Wallahi ammi tunda nafito daga mota zuciya yake beating double double"
Suhaima ta ke gayama ammi
" toh baby meh ke damunki" ammi ta tambayeta tareda daukar wani turare tana jujjuyashi ah hanunta....
"Well I don't know 🤷🏻‍♀️ tunda nayi mafarkin nan nake jina somehow abnormal, and kuma feeling like I've lost something very important in my life" suhaima tafada with a pale face🥺....

Ammi tajuyar da kallonta ga yarta ta,
Baby ko kin fara soyayya ne?,
Kinsan sauda dama kana mafarkin abunda kakeso ko kuma kaji baka jin dadi idan abunda kake muradi baya kusa dakai, ammi tafada tareda dafa kafadar yar tata nuna alamun tausayi da rarrashi.....

"😅ammi you're funny fah, idan ina soyayya dolena zan gayamiki ammina, well I don't have a boyfriend and I'm not I love 😂 ammi"
Okay since you said so, idan tayi tsami ma zanyi ai... ammi tafada tana murmushi 😃

"Let finish this shopping ammi, inaso naje saloon"
"toh yanmata".....

Suhaims POV

Suhaim nagani wajan biyan kudin kayayyakin da mami tadauka..

"Mami done let's go koh" suhaim yafada tareda daukan ladodin kayan yayi hanyar fita mami na binshi ah baya....

BAM!!

"Ouchh"!!

Suhaim bumped into a lady....
Ohh I'm so sorry yafada tareda taimakamata wajan kwashe kayayyakin ta daya zubar, tare suka dago kansu wajan kallon juna, zuciyoyinsu na buguwa da karfi, they're starring at each other deeply...

Suhaima was saying in her mind "omg this's the same guy  I saw in my dream the other day, omg he look exactly like me, "the dimples", "the eyes", "the skin",........

Shima suhaim yafada duniya tunani da mamakin ganin mai kama sak dashi....

Murmushin da basusan sun saki ba dukkansu sukayi...

Omg the smile 😻
"Same like mine" suhaima tafada...
Suhaim, murmushin yakara yi tareda cewa
"Her smile and everything is same like mine" yafada ba tareda sanin zancen zucin dayakeyi yafito fili ba....

Love Where stories live. Discover now