Iyayensune suka katse musu dogon tunanin dasuka shiga....
"Kai suhaim meh yafaru haka" mami tafada tareda karasowa wajan dasuke tsugune,
Tashi sukayi dukkansu, ba tareda saninsu ba sukayi exchanging phones dinsu (iPhone xr dukkansu ke garesu same color).."I'm so sorry, I didn't see you. Are you okay? He asked clearly very guilty about what he did.
"Yeah I'm okay. Sorry I didn't see you either." I tried to smile.
My feet hurts."Mama Ina wuni" suhaima tafada tareda risinawa tana gaisheda mahaifiyar suhaim
"Lfya qalau my daughter" Mami tafada tareda rike hanun suhaima wanda taji ciwo ah kafanta..
Does it hurt? Mami ta tambayeta cikin kulawa da nuna damuwa...😟
"No, I'm alright." Suhaim tafada tareda yin murmushi...☺️
"Wow masha Allah" mami tafada ah hankali batareda tabari suhaimar tajiba...
Okay. "Mami smiled" tace mata
"What's ur name my daughter?
I'm suhaima sadik☺️Wow nice name, hope to see you again my daughter and please do me a favor, let me take you to the hospital ah dubamun kafakin nan please... mami ta marairaice
Ammi dai tana gefe tana kallon yadda mami ta ke nuna tsananin kulawa ga babynta....
Don't worry mum, I'm fine ☺️ suhaima tafada with smiles ah fuskarta....
Suhaim kam yamaida suhaima t.v,
Kallonta kawai yakeyi, speed na bugun zuciyarsa sai karuwa takeyi........Ammi takaraso inda suke tsaya suka gaisa da mami,
Sanna dukkansu suga dunguma zuwa parking space na wajan...
Har izuwa wanna lokacin suhaim da suhaima basusan cewa sunyi exchanging phones dinsuba....Toh hajiya mungode sosai Allah yabar zumunci"
mami tafada tareda sakin murmushi...Hajiya mune da godiya," Allah ya sadamu da alkhairinsa... ammi tafada tareda wucewa zuwa inda suhaima tayi parking tana kokarin fidda motar daga wajan.....
Mami ma tashiga mota suhaim yaja suka nufi hanyar komawa gida...
Suhaima tadagawa mami hanu alamun bye bye
Mamin itama ta daga nata hanun alamun bye....