SEMI-FINAL💃

38 1 0
                                    

*TSANTSAR YAUDARA*

*✍🏾MRS BREAKER❤️*

~Masu son shiga group ga link nan👇🏽~
https://chat.whatsapp.com/GMzIOrwWBsj71jBeLBlnNF

*TALLA! TALLA!! TALLA!!!*

☆☆☆ *_DIYAH_* ☆☆☆
{ *Short story* }

_Labari  ne mai cike da ban tautsayi tare da  soyayya mai zafi_

_Wannan littafi na kuďi akan farashi mai rahusa,Naira #300 kachal.zaku iya turo katin MTN ta wannan number 09066484295 ko kuma ku tuntubeni ta WhatsApp number 08104093636_

©️♤♡ *_Zeesardaunerh_*

*DAN_DANO*

Na tashi cikin gata da soyayya,ban rasa komi ba a rayuwata bangaren dukiya ko wani abu na kyale-kyalen rayuwa amma hakan baisa na kasance cikin farin ciki ba.

Ada ina rayuwa cikin farinciki da soyayyar Ahali,cikin kankanen lokaci kaddara ta giftawa Rayuwata wacce ta yi sanadiyar rasa farin cikina.
    Mahaifina ba ya son talaka ,ba ya son ya rab'eshi idan ba lokacin bukatarsu ya yi ba wato lokacin zabe .

  A ya yin da ni kuma murmushi ya kan samu muhallin zama akan fuskata ne idan na kasance cikin talakawa, ina ganin yadda suke gudanar da rayuwarsu har nakanji ina sha'awar zama cikinsu domin sukan gusar da duk wata damuwata idan ina tare dasu.

Narasa abu  mafi muhimmaci a rayuwata sanadin wani tsatstsauran ra'ayi na mahaifina sannan na rabu da ahalina sanadin soyayyar talaka wacce tayi kutsen shigowa rayuwata ba tare da shirina ba.

_kubiyoni domin jin cikakken labarin *HALIMATUS-SADIYAH [DIYAH]*_

_Kada ku bari a baku labari👌🏼Nima MRS BREAKER na shirya tsaf domin karanta wannan kayatatcen littafin🥰😘dan zai bada sugar sosai fa💃🏽siyan na gari me da kud'i gida❤️👌🏼_

*SEMI-FINAL🤙🏾*

"An d'aura auren Alhaji Saleh da Naja'atu Abdullahi" Abdurrahman yay saurin d'ago kai yana kallon Abban nasu ya ga sai murmushi yake yi, Abdulfatah Wanda yake gefensa ya kalla tare da cewa "Bro anya wannan liman d'in ba makakke ba ne wacece Naja'atu kuma ai Khausar ce matar Abba" Abdulfatah ya bud'e baki zai yi magana sai jin liman d'in sukayi ya ce "Da kuma Abdurrahman Saleh da Khausar dukkansu a kan sadaki naira dubu d'ari biyar lakadan ba ajalan ba" Ai Abdurrahman mutuwar zaune yay jin abin da liman d'in ya fad'a, Abdulfatah yay wani irin lallausan murmushi tare da cewa "Alhamdulillah" Haka dai suka koma gida cike da farin ciki, a inda suka barsu Meenal anan suka tarar dasu suna jiran su dawo daga masallacin, Abdurrahman sukayi ido hud'u da Meenal anan take ya tuno maganganunta "Yaya insha Allah kai za ka auri Aunty Khausar tabbas za'a d'aurawa Abba aure amman ba da Aunty Khausar ba" Wani irin farin ciki ne ya ratsashi ya ji son 'yar uwartasa ya mamaye dukkanin wani sashe na jikinsa da sauri ya je ya rumgumeta yana cewa "Darling sister ina k'aunarki sosai" Meenal murmushi tayi sannan ta zame jikinta daga nashi ta ce "Yaya Allah ya sanya Alkhairi ya ba ku zaman lafiya" Abdurrahman ya ce "Amin nagode sosai" Zama yay a kan kujera ya kalli Abba wanda suna shigowa suka zazzauna shi da su Abdulfatah ya ce "Abba wai ina Mummy??" Ajiyar zuciya ya sauke ya ce "Ta tafi gidansu" Yay maganar cikin sanyin jiki.

"Ohhh ya salam" Abdurrahman ya fad'a tare da dafe goshinsa, hira sukayi sama-sama sannan kowa ya tashi ya shiga d'akinsa aka bar falon daga Abdurrahman sai Meenal, Kallonta Abdurrahman yake yi "Autarmu ya akayi wannan abun ya faru, wallahi ni gaba d'aya jin kunyar Khausar nake ban san da wane ido zan kalleta ba" Meenal ta ce "Ai kuwa gwanda ka je ka sameta tun huri dan kafin na samu na lallab'ata ta yarda zata aureka wallahi na sha wahala sosai na je gidansu ya kai sau talatin, a rana sai na je gidan nan sau uku, hud'u, amman kullum magana d'aya take fad'a min ko zata saboda sonka ba za ta tab'a aurenka ba, sai da Aunty Rahma ta saka baki sannan ta yarda zata aureka nan ma sai da ta gindaya min sharad'e da kuma cemin idan ka k'ara yaudararta a karo na biyu to nice na ja mata ba za ta tab'a yafe min ba".

TSANTSAR YAUDARAWhere stories live. Discover now