BABI NA SHA ƊAYA

1 1 0
                                    

*_ASHOBE_*



©️ *HUSSY SANIEY*

         *OUM DEEDAT*
*______________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*

*🇦SSOCIATION🤝🏻*

'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga  shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya

*NA SADAUKAR DA SHI GA MATE ƊINA 'YAN WTC KATSINA*

*BABI NA GOMA SHA ƊAYA*

"In faɗa maku ina haɗewa da Action a kasuwa da wannan turamen, tana tsaye da saurayinta a bakin hanya da alama shi ya kawota..."
Dariyar da Kangiwa ta saki ce ta yi sanadiyar datsewar maganar da Fati Tukur ke yi, daga inda ta ke tsaye a bakin banɗaki.
"Ke dai gaskiya sai an sakoki Kangiwa." Oum Deedat ta faɗa dan ta ji haushin datse Fati Tukur da ta yi.
"Ke dai Oum Deedat gaskiya Abu Deedat na haƙuri da ke haka kike da son gulma?" Auter ta faɗa tare da riƙe haɓa.
"Yana fama fa." Shamsiya ta faɗa tana taɓe baki.
"Karku maida hankali akan abin da ya taramu nan Allah ya turo maigidan sai mu ga yadda za a yi." Nana ta faɗa daga inda take zaune.
"Wai baku tsayawa na ida maku labarin kuke ta banzanci?" Fati Tukur ta faɗa tana tafa hannuwanta.
"Faɗi muna jinki." Hafsat ta faɗa.
"Aikuwa ina ganinta bayan mun gaisa sai ta tambayeni me na zo yi, nan na ke sanar da ita ashobenku ne na zo karɓa, nan fa ta ɗauki turmi guda ta nuna ma saurayin na ta, kamar abin arziƙi ya karɓa ya duba har ma ya yaba sosai..."
"Ya...siyamata kenan?" Zeey Hamid ta faɗa har tana taune halshe.
"Kai ke dai ba ki cin ribar zance wallahi." Fati Tukur ta faɗa.
"Bar hegiya." Oum Deedat ta faɗa tare da hararar Zeey Hamid.
"Ci-gaba dan Allah." Enu ta faɗa tana gyaɗa kai kamar amaryar kare.
"Yauwa toh! Yana karɓa bayan ya duba, sai Action ta turo man saƙo a wayata akan na  e ya yi mata ankon, bayan na duba da kamar minti biyu sai na ke sanar da shi kuɗin atampar, ashe gayen nan bai da ko sisi..." Sautin dariyar da suka kece da ita ne yasa ita ma ta bi sawun masu dariyar.
"Ke Fati ban da sharri." A'isha Hamisu ta faɗa tana gumtse dariyarta.
"Eh gaskiya Fati Tukur ko dai iskancinki ne ya motsa?" Hauwa Abu ta faɗa tana dariya.
"Nima gaskiya na fara tunanin ko iskancinta ne." Naja Bala ta faɗa.
"Wallahi ba iskanci na ba ne, dama akwai ɗaya daga cikinku lokacin da abin ya faru." Fati Tukur ta faɗa da iyakar gaskiyarta.
"To sai aka yi yaya kuma?" Enu ta faɗa.
"Bayan na faɗa ma shi kuɗin sai ya ce babu damuwa, wayar shi y fiddo ya yi danne-danne sai kuma ya maida, nan muka ci-gaba da fira Action sai wani fari da ido ta ke kamar amaryar jaɓa, wai ashe alarm ne ya sanya ga wayar shi!" Fati ta faɗa tare da ɓarkewa da wata irin dariya, gaba ɗaya wurin ba ka jin sautin komai sai na dariyarsu.
"Kai Fati wannan sharrin ya yi yawa!" Salamatu ta faɗa tare da sake fashewa da dariya.
"Ai gaskiya Fati Tukur sai mun naɗaki sarauniyar masheranta." Enu ta faɗa ita ma tana dariya.
"Ba fa sharri ba ne!" Fati Tukur ta faɗa cikin dariya.
"Idan ba sharri ba ne ta ya kika san alarm ya sanya? Ko wayar ya ba ki ga hannu?" Oum Deedat ta faɗa cikin gatse.
"Ko ɗaya, ai kun ƙi barina na ida maku ku da baku ita cin ribar zance ba!" Fati Tukur ta faɗa tana dariya.
"Saurayin nan muna tsaka da fira da shi, sai ya kalleni ya ce mu koma shagon da na siyo atampa zai siyamata, nan muka ɗunguma gaba ɗayanmu sai shagon, muna zuwa aka fiddo atampa kamar haɗin baki sai wayar shi ta ɗauki ƙara, sai ya fuske ya ƙi fiddota daga cikin aljihu, sai da ta yi ƙara so uku sannan da ƙyar mu da masu shagon muka sanya ya fiddo wayar, wurin fiddo na hangi alarm ne ashe, ashe bani kaɗai na gani ba har da maishagon ma ya gani, muka zuba ma shi idanuwa domin mu ga gudun ruwan shi kawai sai ya kanga wayar a kunne tamkar yana waya ya fito daga shagon yana wayar ƙarya, kai a takaice dai ya gudu."
"Wayyo Allah!" Biyo ta faɗa cikin dariya.
Dariya suke har da tuntsirawa, cikin dariyar Enu ta ce,"Wai to ya Action ta yi?"
"Hahaha jin shiru-shiru bai dawo ba yasa Action jajen shi, mu kuma dama dai ita muka yi ma kara bamu yi magana ba, jin ta cika jaje yasa muke sanar da ita abin da muka gani, bata yarda ba sai ta kama faɗa akan me zamu yi ma saurayinta sharri, nan aka bata shawarar kiran shi dan ta ji gaskiya, bata yarda ba sai da ta kira layin shi ta ji wayar a kashe, aikuwa da gudu Action ta bar shagon saboda dariyar da mata da mazan da ke cikin shagon ke mata."
"Gaskiya wannan gayen ya kunyata Action ba kaɗan ba." A'isha Hamisu ta faɗa.
Dariya suka rinƙa yi ba kaɗan ba.
"Allah sarki! Action ko a wane hali ta ke yanzu?" Farida ta faɗa tana dariya.
"Ke dai bari baiwar Allah." Kusan a tare suka sake fashewa da dariya.


*_ASSALAMU ALAIKUM ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE HAR MA DA NA K'ASASHEN K'ETARE , SHIN KO KUNADA LABARIN FITACCIYA KUMA KASAITACCIYAR MAI SAIDA TURARRUKA NA KECE RAINI NA GIDA DANA JIKI WATO UMMU FU'AD. WADDA AKAFI SANI DA HUMKAN  (GIDAN K'AMSHI) TA SAKE KAWO MAKU SABBIN HADI MASU ZAFI WANDA SUKA SAMU INGANTACCEN HADI DA BABU ALGUS ACIKI HMMMM YAR UWA BIYONI DON JIN ZAFAFA KUMA MASHAHURAN RURARRUKAN DA NAKE TAFE DASU_*💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃

*JAS OUD*
Hatsabibin turare da ya samu ingantaccen Hadi ,hadine da aka hadashi da itatuwa masu k'arfi da sirrin mallaka shiyasa akeson mace ta dinga turarashi a d'akin mijinta don Kara dankon soyayya a tsakaninku Ana turara jiki da kuma gida in Kika fara da wannan hadin zakiyi mamakin yadda kamshi Mai sanyaya zuciya zai Kama gidanki Yar uwa (HUMKAN) 💃💃💃💃

*IDAN KINASON GYARSN JIKI HUMKAM INCENSE AND SPA TANA GYARA AMARYA DA UWARGIDA TANAYIN MAIDA TSOHUWA YARINYA TANAYIN ABUBUWA DA DAMA KEDAI KARKI TABA BARI ABAKI LBRN*



*ZARATY SHIN KIN TABA SHAFA TURAREN DA ZAISA FATARKI TA RIKA SULBI DA SANTSI TAYI LAUSHI SOSAI YADDA DUK WANDA YA TABAKI ZAIJI JIKINKI GWANIN DADI*



*MOWAR MACE*
Hmmmm wani Kaya sai amale don jaki bazai dauka ba , turaren MOWAR MACE turarene da aka hadashi da itatuwan da yakamata ace kowace mace tana turara jikinta dasu , ba kowane itace ne ake turaren tsugunno dashi ba shiyasa ba kowa ne yasan asalin sirrin turaren tsugunno ba shin uwar gida kinsan amfani da wannan mashahurin turaren zai maki ajiki ?
Zai sa gabanki ya ciko sosai ya matse
Zaisa ki hade ciki da waje
Zaisa kisamu niima da dandano
Zaisa gabanki ya dinga fitar da wani sirrin kamshi Wanda zai Kara rudar.da maigida ,
Zaisa ki kasance acikin d'umi ko da yaushe Wanda shi akeso ga kowace mace
Hmmm abubuwan da yakesawa sunada yawa kedai mu hadu pc kawai 08132506044 (HUMKAN)💃💃💃

*NI DA MIJINA*

ke daga Jin sunan kinsan wannan fa na masoya ne ke da mijinki kawi Zaki shafa shi yayin kwanciyar aure ,08132596044 sannan ba'a yarda mace ta saka wannan turaren ta fita dashi ba don kowane lokaci Zaki iya Jin wani namijin ya rungumeki saboda yadda yake tada hankalin namiji da sanyashi shauki don Haka a kiyaye turaren Ni da mijina , mijinki kawai Zaki samawa 😉😉
(HUMKAN) 💃💃💃

*SHU'UMAR HUMRA*
Kai daga Jin sunanta kasan za'ayi shu'umanci anan ,turare ne da aka hadashi da tarin sirrika ba kamar sauran humra ba wannan ta daban ce sauran bayaninta mu hadu pc Banda ysn Mata turaren matan aurene tana tadawa maza feelings tana sanyawa mijinki yaji Abubuwa please Banda yan Mata (HUMKAM INCENSE AND SPA)💃💃💃


*NICE* Wannan TURAREN na kushins carpet bedsheets Sannan ana mopping dashi Yana D'AUKE warin sanyi sosai*

*TURAREN AL'AJABU TURARE NE NA TSUGUNO YANA MAGANIN INFECTION YANA MATSE GABAN MACE YANA KAME JIKI YANA KARAWA MACE DADI YANASA OGA YAJIIISHIII*

08132506044

*HAWII ADN FIRST LADY*

Ina matan da sukeson duk inda suka shiga sai an San sun shigo saboda kamshinsu ya fita daban , Ina matan da keson kowane. Lkc kayan su na kamshi da sun wanke da Basu wanke ba Ina masu son ko zannuwan gadon su su dinga fitar da fitinannen kamshi , hmmmm kamshi rahama ne Yar uwa ki nemi Hawii  da first lady ki rinka turara kayanki da gidanki ko kema Zaki shigo cikin jerin Mata masu aji💃💃💃💃 08132506044

Hmmmm Inna nace Zan lisaafa maku komai anan.to sai na kwana Ina typing ,duk abunda kikeso indai bangaren turare ne da sabulun wanka kayan gyaran jiki na amare harma da uwar gida to ku nemi maman fu'ad (HUMKAN) ga Wanda suke wani gari ko wata k'asa duk muna aikawa cikin aminci  insha Allah Ina aika sako aduk fadin Nigeria da Niger har ma da K'ASASHEN K'ETARE sai najiku  08132506044

Ga Mai bukatar Karin bayani zaki iya nemana ta wannan

Hussy ce✍️

ASHOBEWhere stories live. Discover now