KARMA PAGE ONE

12 0 0
                                    

Written by
Maman baby

Story by
Maman baby

Not edited

Uhmmmm kullun kazo haka kake ceman zancen daya ne ZAYNAB I LOVE YOU shin dagaske ne kuwa kake so na ko kuma dai you are mocking me ?MUBARAK dake zaune akan wata kujera gefenta yace haba zaynab do you think i can personally do that ?never i love you cross my heart ya karasa zancen yana dora hannunsa daya akan direction dinda heart dinsa take❤️❤️❤️❤️❤️

Zaynab dake zaune akan wheelchair ta danna wani botton akan kujeran wanda yasa ta juyo daidai shi suna kallan juna cikin eyes,ta dan murmusa tace nd i love you more,sun dan jima suna firansu ta masoya kana mubarak ya karasa da ita gida shi kuma ya juya ya shige motansa ya wuce abunsa

Hmmmm Allah sarki mum nima have been thinking about that amma yau ya tabbatarman da cewa he loves me so very much wallahi ,mahaifiyar zaynab ta dora hannunta akan lallausan baqin gashin kanta tare da cewa nd i love you too,zaynab dake kwance akan laps din mummynta tayi murmushi abunta ba tare da tace komai ba


MUBARAKS HOUSE

kadaina man wannan zance dan Allah umar am bot ready for marriage now so please freee me of zaynab zaynab zaynab zaynab haba i hate the name wallahi,umar dake kwance akan sofa ya tashi zaune yana kara kallan mubarak dake tsaye jikin mirror yana goge jikinsa da towel da alamu wanka ya fito,kai ya shiga shaking kana yace you can't be real wallahi,idan baka sonta then why are you wasting her time?me yake kaika gidansu?mekake zuwa yo wajenta?mubarak ya juyo a hasale yace that's not your fucking business okay?ya karasa statement din cikin zafin rai ya juya ya fice daga dakin ransa abace

Umar kuwa hannu yasa ya kaiwa sofa din wani noshi tare da furta damn you mubarak,wallahi Allah bazai barka ba ,KARMA is real ,wallahi you will pay for this in sha Allahu sooner or later kana ya koma yayi kwanciyarsa


Mubarak kuwa bayan fitar daga dakin direct fallo ya koma ya zauna tare da dora kafa daya akan daya sai wani jijjigasu yake kaman wanda zaiyi dambe,what's wrong kuma now?wani fadan ku ka sake yine?wata kyakkyawar mata ce ta fito daga wani daki ta karaso tana zama gefesa tare da maida duka natsuwarta zuwa garesa,mubarak ya huro iska mai zafi daga hancinsa yace wallahi mum as always umar yanasan shiga gonar da bata shi ba ,he's disturbing me so very much wallahi,murmushi tayi tace uhmmm tunda kaga umar yana maka haka am sure kana aikata wani abunda yake ganin bai dace bane so dan Allah koma menene stop it and repent before it is too late okay?mubarak yace in sha Allahu mum beside am doing nothing wallahi ya karasa zancen yana dora kansa akan shoulder dinta


Hajia kina tunanin yaron nan mubarak dake zuwa gurin zaynab sonta yakeyi kuwa?ina mamakin saurayi kyakkyawa kamansa,full option ,son kowa kin wanda ya rasa yace yanason nakasashiyar yarinya irin zaynab,this is unbelievable Allah,mahaifiyar zaynab dake zaune a gefensa ta kara zaman medical glasses dinta kana tace uhmm Allah sarki zaynab,alhaji kenan nagayamaka kadaina kiran zaynab nakasashiya she's a human being too,she's full of talents,she's brilliant bamusan me Allah ya aje agurin ba ,but saying and calling disabled is making me feel uneasy wallahi sannan don't forget you are her father for goodness sake,lumshe idanuwansa yayi yace am sorry don't mean to hurt amma you know how much i love her ,she's my only child ,banasan ganin haka wallahi god knows ya karasa zancen kaman zaiyi kuka

Hajia dake gefensa tayi murmushi tare da dora hannunta akan nasa tace duk yanda muke santa Allah yafimu sonta,ya kuma fimu sanin abunda yasa ya hallicce ta haka,sannan zancen mubarak kuma nima dai ina tantama akan hakan amma kuma there's nothing we can do apart from praying for the very best for her,na tabbatar Allah bazai barmu ba,alhaji yace tau Allah yasa mu dace ya kuma mana mai kyau,hajia ta amsa ta ameen tana sakar masa wani lallausan murmushi


ZAYNABA's HOUSE

A dinning suke suna breakfast zaynab ce kawai bata gurin,daddynta yayi murmushi yace wai hajia ina my angel?ko bakinsa bai karasa rufewa yaji ance am here dad,hajia tace tau ka gani she's already close to here,mikewa yayi cikin zafin nama ya karasa gurinta tare da sunkuya daidai kuncenta ya manna mata light kiss,kana ya furta morning my angel,ta amsa ta morning daddy,bayanta ya koma ya turota akan wheelchair dinta har suka karaso dinning kana ya taimaka mata ya dorata akan kujeran dinning hannun daman mahaifiyarta ta zauna tana fadin thank you daddy,haka sukayi breakfast dinsu cikin so da kaunar junansu,nan daddynta yayi masu sallama ya wuce gurin aikinsa,zaynab da mahaifiyarta kuwa fallo suka dawo sukaci gaba da firansu suna kallo abunsu har bacci ya dauki zaynab



Tau hakane wallahi alhaji muhammad kasan yanda yaran yanzu suke sai hakuri,banasan nayi magana taga kaman na gaji da ita ne wallahi,mahaifin zaynab ne a cikin office dinsa tare da abokinsa suna firansu,alhaji muhammad yace amma meze hana kace shi mubarak din ya turo tunda kullun cikin zulumi kake akan yana sonta ko yaya?ta hakan kadai ne zaka tabbatar da hakan

Alhaji ibrahim mahaifin zaynab ya mike tsaye daga kan kujeransa tare da kallan alhaji muhammad nadan wani lokaci kana yace meze hana kaman binciken kwafkwaf akan wanene mubarak?wanene kuma mahaifinsa?a ina yake aiki?sannan life style dinaa daga nan zansa abunda ya dace inyi,alhaji muhammad yace kana nufin duk wannan binciken bakayi shi ba kuma ka bashi daman zuwa gurin zaynab bayan kasan kasar is not safe ga baki daya,alhaji ibrahim yace hakane kasan bana kasar koda suka hadu dashi,koda na dawo kuma sai nake samun labarin gurin mahaifiyar so yanzu ne nakesan nayi aikina matsayina na mahaifinta,alhaji muhammad ya jinjina kansa tare da kwantar da kansa akan bayan kujeran yana fadin haka ya dace

Zaynab's house 12:30pm

Kai kai kai kai kai don't you ever say that again fatima am warning you Allah,do you know how much i do love him?stop it please,fatima best friend din zaynab tace relax gal wasa nakeyi daga kawai nace who knows shi ko yana dating din wata he's just wasting your time 😚😚🥺🥺zaynab ta dan harareta cikin wasa tace see the kind of friend i have omg you are such a bitch wallahi,fatima ta tuntsire da dariya tana fadin kinga is okay,but back to business on a serious note zaynab zaki iya tuna inda kuka hadu da mubarak kuwa?don't tell me a airport i hate hearing your love stories from airport

Zaynab ta murmusa tace uhmmm not really airport but a office din mummy,ya fito ni kuma zan shiga so he help me in and from there duk sanda naje office dinsu mum ina ganinsa ,later i got to know he's working there and he's a doctor so we kept on meeting from there we exchange numbers shikenan pam pam pam,fatima tace wow so pam pam pam and from there sai ku ka tsunduma cikin love?😟😟😟😟


Zaynab ta wulga na mazurunta tana nunawa fatima tongue👅 dinta tace yes wooo,kinsan am special,am hot like a hittooo😂😂😂😂,fatima ta tabe baki tace have never heard a very irritating love story like today's own,zaynab ta tuntsire da dariya tace because?fatima tace because i never realize that you mad till today,how can you just fall in love with a man just because he help you into mummy's office just like that nothing nothing?zaynab dake zaune akan wheelchair dinta ta ja wani dogon tsaki mtswwwww tace amma wallahi ke banza ce,koda yaushe kinfison irin labarin nan na india,when yur ready meet me outside nan ta danna wheelchair dinta ta fice daga dakin


Fatima kuwa kai ta girgiza tana tausayin rayuwar qawarta kana tace Allah sarki zaynab,mubarak is now the fifth guy i hope he makes you his ,Allah have mercy on her she's really nice,sunanta da ta jiyo zaynab na kira ne yasata daukan handbag dinta da waya ta fice da gudu ba shiri.


Vote
Comments
Likes
Share
👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍

       KARMA PAGE ONEWhere stories live. Discover now