Written by
Maman babyStory by
Maman babyNot edited
Daga lokacin da alhaji muhammad abokin mahaifin zaynab sukayi maganar binciken wanene MUBARAK?ya shiga binciken nasa irin na manyan mutane bama zaka gane yana bincike ba amma lungu da sakon anguwarsu mubarak da gurin aikinsa babu inda bai aika ba ,wani bangaren kuma shi yake zuwa da kansa.
MUBARAK AND FRIEND
Zaune suke samarin su hudu kallo daya zaka masu kasan yan hutu ne jindadi ya zauna ajikinsu,ko wannen su yana rike da iphone 13 sai latse latse suke sai ka rantse ba mutane a gurin,umar ne ya kashe data din shi tare da katse shurun wajen da wai kunsan meyake bani mamaki yanzu ?Dukansu suka daga suna kallansa tare da fadin no sai ka fada banda mutun daya mubarak wanda yacigaba da sha'anin sa,umar yace wai kuna following pages din nan na instagram kuwa NORTHERN HABISCUSS,OPEN DIARY,AND NORTHERN MARRIAGE,kullun cikin complains ake ba matan ba ba mazan ba,ba masu auren ba ,ba marasa auren ba,this is tiring wallahi,KHALIL daya daga cikin su kenan yayi murmushi yace am following them all amma forget about social media real life ma abun yafi batan rai wallahi,sai kaga yarinya aure three month she's complaining of her husband,ko namijin shima he's complaining,shiyasa ga baki daya wallahi aure baya gabana yanzuBayan khalil ya karasa zancensa umar yace uhmm sunnah ANNABI MUHAMMAD S.A.W HATIMUL ANBIYA'I wallahi idan kaga banyi aure ba nan da next year call me a fool but ina son aure wallahi,ayyi alaji rayuwar aure ita ce duniya kawai,khalil yace uhmm may be you are lucky to find irin macen da kakeso nikam wallahi i haven't find anyone else ,dayan daketa binsu da eyes yace kamanya you haven't find anyone else?what about IKRAM ?are you guy's not talking about marriage yanzu ne?khalil yace haba haba haba ANWAR kana tunanin ikram ta dace da irin matar da zan aura?guy am looking for a wife material,anwar yace then tell her the truth and stop deceiving her haba yarinyar nan is beautiful,ta fito daga gidan masu mutunci da hali,she's brilliant,classic kai komai ma wallahi,dan i will definitely call her full option guy she's everything a man is looking forward to wallahi,khalil ya tabe baki yace to you kenan nikam gaskiya na wuce inda kake tunani,wani abun ma da kuke ganin real ne a matan yanzu wallahi duka sakasu sukeyi fake ne acuci maza
Umar yace how do you get to know?khalil yayi wani mayan murmushi mai dauke da abubuwa da yawa kana yace uhmmmm ni wallahi inaga what remains between me and ikram yanzu shine gaisuwa and faking love kawai amma nagama da ita tuni wallahi,ba abunda ya rage,anwar yace uhmm wallahi kana bani mamaki don't forget ba fa ita ce ta farko da kake yiwa hakan ba ,meyasa kake yaudaransu ne da sunan aure?khalil yace kaga stop interrogating me this is my life,and i will do as i wish,umar ya girgiza kai yace hakane is your life but don't forget KARMA is real and it will definitely turn around,anwar yace you don't have to remind him of what KARMA is,ayyi yasani,sai lokacin mubarak yace kai kai kai wai bakea gajiya ne da fadin wannan KARMA din,haba kuda ku ka santa kuke kuma tsoronta kuyi abunda ya dace mana amma ba ikon mutun ya gaya maku zance irin namu na guy's sai kun nuna ku kuna tsoron KARMA?and what the hell is all about KARMA din nan?khalil yace kaima dai ka fada guy zancen aure ne fah akeyi so kuke mutun yazo yayi auren jeka nayika kawai before you know your wife is having an affair or she's not a virgin,mubarak yace kaide gayamasu ,sun dauka aure is just about finding a girl ,proposing and giving a grand wedding shikenan,umar da anwar da tasu tazo daya sukayi shuru suna kallan yanda mubarak da khalil keta faman zuba ,umar ne yayi murmushi yace tau ayyi ba wani abu bane kuyi hakuri.
Mubarak yace you better be sorry kam saboda am tired of this word KARMA dake fitowa a bakinka wallahi,anwar yace shikenan sai a fasa gayamaku gaskiya tunda ana tsoronku koh?khalil ya maida dubansa kan mubarak dake kallan anwar yace guy wannan dan iska ne fita iskan shi kawai,anwar yace zamusan wanene dan iskan very soon wallahi ,nan dai kuma kowa ya sake daukan wayanshi aka dora wani sabon shurun kuma😙😙😙😙😙😙😙😙