❤🩹MANUFATA❤🩹
Na
Maryam Abubakar Datti
P3-4
cike da fargaba da mamaki Nasrin ke kallon Mustapha saidai sanin halin zurfin ciki da girman kai da kuma taurin kai na Mustapha yasa Nasrin bai ara magana ba suka cigaba inda shi Mustapha jirgin farko zaibi washegari ya wuce Swizaland
bayan yayi wanka ya maida sallah ya shirya cikin ananan kaya jeans dark blues da aramar da t.shirt fara yayi wani irin kyaw tunda ya fito 'dakinsa Nasrin ya ura masa idanu domin apartement in 3bdrms ne ko wanne da bathroom ciki
Nazarinsa Nasrin ke yi a karon farko "Mustapha kyakykyawa ne ajin farko yadda kasan half-cast haka yake dogo ne hancinsa kuwa masha Allah idanunsa ananu ba can ba saidai lumsassu yanada wani siriri saje da ya bari wanda ya arawa fiskarsa kyaw da kwarjini sai aramin bakinsa mai 'dan tudu ka'dan dark pink Mustapha kyakykyawa ne arshe gaskiya ga shi da masifar 'daukar kai baya sakewa sam in ka kusanceshi zaka 'dauka ya fito ne gidan sarauta
ajiyar zuciya Nasrin yayi yana tariyo ha'duwarsu da Mustapha a ranar Confference na Likitoci ainihin 'yen africa mazauna turai taron an yishi a Germany
Nasrin shi yana zaune ne a garin *Vienne* yana aiki Babban asibitin Vienne Babansa yayi Govna na Kaduna sannan ya ri'e mukamai dayawa inda yanzu yana matsayin Minista ne na Kudi yayinda Mahaifiyarsa ke aiki da majalisan dinki duniya itama ta ri'e mukamai da dama sannan kakannin Nasrin shararru ne sosai a Nageria ba ma a kaduna ba sabida ya fito ne daga dangin 'Dan ban Katsina mai kanfanin Flour na "Zumudi Foods" Nasrin shine yaro na biyar gun iyayensa mata biyu maza uku kuma shine ka'dai baiyi aure ba sai yanzu zaiyi
Nasrin dogo ne Baki yanada saje shima da matsaikaicin hanci da baki
ajiyar zuciya yayi jin Mustapha na furta "za kaje Confference in Mumbai? ajiyar zuciya ya ara yi yana kallon Mustapha ya furta kalmar da ta shammaci Mustapha *ban ta'ba ganin Kiyayya kalar wacce ka keyiwa Hanifa ba* yawu Mustapha ya ha'diya saidai ba zaka tsammaci da shi Nasrin ke magana ba domin ko a jikinsa yana matsa wayarsa Nasrin yaci gaba da magana
I promise u i will do more than abinda kake so nayi but pls ka fa'damin why? sai yanzu Mustapha ya kalleshi cikin rashin walwala "if u r not ready to make me a favor without asking me i tink u r not that friend da nake tsammani ya mi'e ya cigaba n for d last tym zan maka kashedi daga ranar da ka ara tanbayana ko nayi discovring kana neman shiga Hurumina I promise u ba zaka yadda nine Mustapha da ka sabi ba tsawon wannan shekaru biyar ya wuce ya koma 'dakin da ya fito ya zauna bakin gado yana kama goshinsa
Ajiyar Zuciya Nasrin yayi yana tunani tabbas Mustapha ya taimaka masa sosai a lokuta da dama da bason Mustapha da yanzu ba ya Korea saidai akwai abu guda da yake tanvayar kansa Mustapha na da mata wacce yer manyan mutane gaba da bayanta sannan yanada ku'di iya ku'di but kamar sam baya cikin farin ciki da rayuwarsa why?
ga muguwar zurfin ciki shiru Nasrin yayi na mintuna kafin ya mi'e ya fita shima zuciyarsa cike da tunanin mai yasa Mustapha bazai bayyana masa sirrukan zuciyarsa da rayuwarsa ba
bayan sun gama da shagon su ka fito Hanifa tace zan tsaya 11suya zan saya abin sahur ok Lubna tace suka tsaya ta sayi waina da tsire da kunun aya su ka wuce gida tayi dropping Lubna ta wuto gida zuciyarta cike da tunani tana parking Aunty Rumaisa na fitowa da yaranta Amir da Walid da Samira suka tsaya suna kallonta har ta fito motar
Gaida aunty Rumaisa tayi Aunty Rumaisa ta kalleta ta furta "um amarya kinsha anshi wai da gaskene ashe cikin sati zaki 'daura aure
eh Hanifa tace
KAMU SEDANG MEMBACA
MANUFATA
RomansaMALAM BUKAR DA MALAM AMINU MAKOTA NE MALAM BUKAR MUTUMIN MUBI NE YARANSA BIYU KACAL MAZA NURA DA MUSTAPHA MALAM AMINU MATANSA UKU YA RABU DA MATARSA TA FARKO YARANSA GOMA SHA UKU MARIYA ITACE MAHAIFIYAR HANIFA WACCE ITACE 'YA FARI GUN MAHAIFIYARTA ...