37&38

67 2 0
                                    


*AUREN'DOLE*

👰👰🏻👰👰🏻👰👰🏻👰

*Written By*
*Rabee'atu .B. Abdullahi*

*[Ummu Maher]*🍇🍇🍇🍇💋💋💋

{Y'ar mutan Nigeria}🇳🇬🇳🇬🇳🇬
💚🤍💚

   *Page⬜37&38*

______🖊️"Dijer kuwa azaba ta isheta ta tashi tana bin bango harta fad'a d'akinta tafad'a kan gadonta,tana wani irin kuka mai cin rai.

     "Daman haka Auren dole yake ayau ta yadda idan mutun yace baya sonka to tabbas baya sonka'ayau ta tabbatar da cewa wannan bayanin haka yake ta yadda da tsanar da " Bashir ya ke Mata lallai duk Wanda yasamu masoyi ya godewa Allah ta d'aga hannunta sama tana kuka tana son taji muryar "Malam don tasan yana tsanin jin muryar ta kamar yadda ta keson jin tashi.

    " Washe gari da safe Dana tashi naji banajin komai ajikina gajiyar ma babu,Na tashi nayi wanka nayi brush Nayi Sallah Sannan na dauko Alqur'ani mai girma na karanta'ina tsoron fita inyi girki saboda Ina tsoron Abinda yafaru Ada yafaru yanxu.

    
     "Dijer ta kalli wani waje adakinta lungune Ashe tasaman d'akin Nata benene'don haka tabi hanyar ba tare'da wani tunani ba'tana hawa benen taga yadda ya tsaru ta hau cen k'arshe tana wai waye'Sai naga benen d'an karami mai kyau gashi an k'awatashi sosai yayi kyau Na zauna akujerun dake wajen har da gado awajen yayi kyau sosai na koma gadon na kwanta Ina jin dad'i na lumshe idanuna Ina shak'ar sanyin wajen.


     " Cen na hango wani gida mai kyau kusa da namu na Dan tsugunna a hankali'Sai na hango wata kyakyawar budurwa mai kyau koda zata girmeni bai wuce da kad'an ba,zata shiga motar tana shagwaba cikin Hausa tana cewa"Haba Aunty kullum sai kinci wannan abun Kuma likita yahanaki saboda D'an cikin ki kada yayi girma'Auntyn tata tace haba"Surayya Tunda i'nason asiyomin mana sai ahanani Abinda nakeso.



     "Surayya tace Allah Aunty sai naga yawa" Yaya Farouk Tunda an hanaki"Auntyn tace to kifada mana kuma dole asiyomun KO cikin ya b'are'Sai naga Surayya tace'Lah Aunty da wasa nakeyi Bari driver yakaini in siyo miki ya hakuri kinji'Aunty kidaina cewa cikin nan zai zube bana jin dadi'Aunty Mahaifiyarmu mu biyu ta Haifa daga ni sai"Yaya Farouk Sannan kuma ta rasu sanadiyyar Haihuwa"Haba Aunty Kinga A'i dole naso naga Dan yayana.


     Sai naga"Surayya ta tsugunna ta sumbaci cikin Nata Sannan ta shiga motar ta shiga.Ni kuwa Ina inda na lab'e na gwale muryata yadda zasuji nace musu sannunku bayin Allah hard a "Surayya da ta shiga cikin motar sai da ta fito ta cire glashin da  ta kalleni sosai.


      " Tace yauwa sannu fa Nace Mata Zan i'ya zuwa mu gaisa tace eh kibiyo ta main nace Ina kenan tace ta baya mana ta nunamun Ashe wata koface idan kanason kashiga gidan makwabcinka sai ka biyo don haka ban Ankara ba sai gani agidan su.


     "Ina zuwa ta mika min hannu muka gaisa take tambayata ni kanwar " Bashir ce nace Mata A'ah Matar sace.





*Idan kun Fara comment fans na Auren dole ma cigaba*

*Ummu Maher ce*

*Share*
and
*Comment*
[11/10 11:49] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰

AUREN DOLEWhere stories live. Discover now