Typing....
🌀👹🌀 ALJANACE KISHIYA TA!
*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞
( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P.W.A✍️
THE BOOK IS WRITTEN
BY
HAUWA IBRAHIM MISAU
Follow me on wattpad
👇👇👇
@hauwancyy44Ina kuke masoyana kuma ma'abota son karanta horror books, touh faah ga dama ta samu ni taku Hauwa Ibrahim Misau nazo muku da sabon salon littafina mai suna ALJANACE KISHIYATA! Wanda zai fara zuwar muku ranar 25/4/2023!.
Ba shakka na tadani wannan littafinne domin nishad'in ma'abota karanta littatafaina ina muku fatan alkairi a koda wani lokaci.
Kuma Ina me sanar muku da cewa daga wannan littafin zanci gaba da kawo muku littatafai masu ilimantarwa had'e da gagarumin nishad'i, Ina alfahari daku masoyana.
Ku matso domin karanta kad'an daga cikin littafin ALJANACE KISHIYATA! Yar uwa da abaki labari gara ki bayar domin kuwa gani ya kori ji!.
Ina 'kaunarku Friends 🥰🥰🥰.
””””””””
KA'DAN DAGA CIKI.Raihan! Raihan!! Raihan!!!.....taji an kwala mata kira da hargitsatstsiyar murya mai kama da saukar aradu,
kin tafka babban kuskuren 'kulla ala'ka da saurayin da nayi zaman reno da kiwatashi tin baisan kansa ba, Na baiyana gareki dan na gargad'eki kan cewa ki rabu da muradina kona zama ajalinki.Ta rintse ido cike da firgici had'e da tsoro jiki na 'bari ta takarkare ta kwala 'karan tana neman taimako ji kake wayyo Umma ki taimaki rayuwata zata hallakani gatanan! gatanan!! gatanan!!! Wayyo..... Cike da d'imuwa Umma ta shigo d'akin, tana shigowa tayi arba da Raihan kwance cikin jini! Babu abinda takeyi sai nishi...
NOTE!
Aljanace Kishiyata! labarine mai cike da sarƙaƙiya mai tarin yawa wanda Aljana ta aure mijin Raihan, bayan ta aure mijin nata suke zaman kishi take matuƙar azabtar da ita cike da mugunta, kishi da kuma hikima irin tasu.
ZAI FITO 25/4/2023. A MATSAYIN GORON SALLAH INSHA ALLAHU.
YOU ARE READING
ALJANACE KISHIYATA
HorrorALJANACE KISHIYA TA! It's a very touching story that Aljana ( jinn ) married Raihan's husban, after she married her husband became jealous and tortured her full wickedness, jealousy and wisdom like them. Coming out Soon... Follow me and read my hor...