🙆♂️ *UWATA CE SILA* 🙆♂️
*By*
*S REZA* ✍️
☀️ *First class writer's asso..☀️*
*PAGE* 👉1️⃣3️⃣
...............(Lallai kam masu iya magana sukace... Tsafi gaskiyar maishi wannan haka take ga su Alhaji mudi da Alhaji Bashir). Kallon gurin da yarinyar take nunawa sukayi sai suka ga hoton Uncle take nunawa gashi kuma har zuwa wannan lokacin bata daina kukan ba. Ana cikin hakane saiga likitoci sun shigo da gudu-gudu dalilin jin ihun da tayi. Likitan yana shiga ya ga yarin yar sai nuna Meera takeyi sannan tana 'kara 'boyewa a jikin bangon d'akin, nan take likintan ya ce suje waje dukkan su haka suka fita cikeda wasu-wasu.
Suna fitowa waje Nusee ta ce "Meera Anya kuwa wannan yarinyar ba ta sanki ba? Meera ta kalli Nusee sannan ta ce "Nima abun yana bani mamaki domin ni dai ban san taba kuma kin ga wallhi yarin yar ta na cikin rud'une karfa muje ta sakamu acin masifa!!...
Kar 'yan u'wantan suzo ta sake nunani ai kin ga sai suyi tinanin ko nice ma na mata wani abun. Nusee ta ce "Ke Meera yarin yarnan bafa ke take nunawa ba hoton Uncle tagani a hannun ki shi take nunawa. Meera ta ce "Ban gane ba? Kina nufin kice ta san shi? Nusee ta ce "Babu shakka ta sanshi, amma bamu da tabbacin hakan haka har sai ta farka.
Meera tayi shiru tana tinani....... Sai taga hannun yarinyar da gaske hoton Uncle take nunawa, sai kuma ta shiga tam bayar zuciyar ta shin to a'ina yarinyar nann ta san Uncle!!! Kodai baban ta ne? Afili kuma sai ta ce "Nusee hakane zan canki yarinyar nann tasan Uncle Nusee tace "Yanzu dai Allah ya farko da ita lafiya. Meera bata san lokacin da ta saki wani kyakyawa murmushi ba, ganin in sha Allah nesa tazo musu kusa.
Nanna dai suka tsaya zaman jiran fitowae likata in ya fito sukuma su shiga, amma koda likitan ya fito sai ya ce musu kar su shiga d'akin har sai ta farka daga barcin da za tayi sannan ya ce musu... Subishi zasuyi magana. Bayan sun zaunane likitan ya kallesu ya ce... "Yarinyar nan bata iya magana domin kuwa a tsorace take amma yanzu dalilin wani abu da tagani yasa tayi magana shin wani abune wannan? Likitan ya 'karasa yana mai 'kurawa Meera ido domin kuwa yaga lokacin da ya shigo ita yarin yar take nunawa.
Nusee ta ce "Dr wannan kuma tsakanin mu da itane kawai dai batayi tinanin ganinn mu bane shine yasa ta tsorata. Likita ya ce "Ok tom yanzu tana bu'katar jini saboda babu jini a jikin ta, zaku siyane ko kuma za'a d'iba a jikin ku?
Nusee ta ce "No Dr zamu siya "Meera ta ce "No Dr a d'iba a'nawa in yayi dai-dai? Likintan ya ce "ok don't worry muje. Nusee ta kalli Meera tana son yin magana ganinn abin da ta keson ai katawa amma ganin sunyi gaba itada likitan ne yasa itama tabi bayansu.
Bayan an kwada sai kuma jinin ba iri d'aya bane dole saide su siya. Meera damuwar ta yarinyar nann ta far ka a'yita ta kare, sai wani zumud'i takeyi( da a'ce Mera tasan abun da ke Shirin faruwa da su ita da wannan yarinyar to da bata zauna a asbitin nanba).
Yaro ne 'karami d'an shekara sha takwas wanda yake ji da tashen iskanci sa ya shigo palorn gidan cikin yanayin wanda yasha giya. Ko kallon gaban sa bayayi yana bud'e idon sa zai fara ganin mutane biyu-biyu, yana shiga ya fad'a kan kujeran d'akin yana mai sau'ke a jiyar zuciya. Wata yarin ya ce yar shekara hud'u zuwa biyar zaune kusa da yaran tana kallon film hannun ta kuma da alamar yanzu ta gama rubutu, ko kuma tana jiran wani ya mata. Tin da yashigo take bin sa da kallo, domin kuwa dukda kuwa ita d'in yarinyar ce ta san abun da yayan nata keyi babu kyu tin da kullum sai mommy tayi masa fad'a.
Tashi tayi taje kusa da shi tana gyara masa kwanciyarsa sannan ta na cewa "Yaya Najib kaifa nake jira kazo kamin home work d'ina please ka tashi, shikuwa wanda a kakira da Najib cikin wani irin yanayi yake bin 'kanwar tasa da kallo domin kuwa hoton Zainab ne kemasa gizo a fuskar 'kanwar tasa, gakuma magar da ta ke masa, ai kuwa nan take ya fisgota ta fad'a jikin sa ya shiga yaga kayan jikin ta cikin son ganin ya ai kata abun da yakeson ai katawa Zainab d'in.
YOU ARE READING
UWATA CE SILA. is true life story. Complete
RomanceLabinrin mai cike da abun al'ajabi da tsan-tsar cin amana da soyayya mai zafi. labarin tausaya illar watsi da zuminci, sakacin iyaye ga yaransu. labarin Meeera And Nusee.