Chptar 20

8 1 0
                                    

🙆‍♂️ *UWATA CE SILA* 🙆‍♂️

          By S REZA



☀️ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION☀️*

 *TSOKACI AKAN KU MY FAN'S👇* 

 _Duk abun da kukaga yafaru to haka labarin yake, kafad'i alkairi ko kayi ............🤫_ 

     *PAGE* 👉2️⃣0️⃣

.............. *KABIR* Cikin tsananin tashin hnkali yake kallon gurin da Meera take babu ko a lamar wasa a cikin maganar da tayi, kallon wannan mutumin yayi kafin ya kalli gurin da Nusee take d'aukar komai a waya ya ce "In kina 'kwanar Allah da manzan sa Annabi Muhammad sallalahu a laihi wa sallama kar kimana wannan cin mutunci wallhi duk abun da zakimin na yarda kimin amma karkisa mahaifiyata a ciki uwa ba abarn wasa bace, nasan cewa Daddy ya zalumceki amma ita Mommy mai ta miki? Sanann nima in dai saboda marin da na mikine kowaye a wannan lokacin abun da zai aikata kenann in dai d'an halak ne, to amma yanzu kizo ki rama marin da na miki ko sau nawane pls dan Allah!! Ya 'karasa maganar idon sa na cikowa da hawaye.

Mommy ma ta cigaba da cewa "Tabbas sai yanzu na tabbatar da cewa duk abun da ya samemu allakin kine nidai nasan banta'ba aikata zinaba tin ina yarinyata har na girma nayi wayo nayi aure, to amma kuma a ce irin wannan masifar ya samemu tambas wannan abun sakayar Allah ne, amma muna sake ro'kanki a kan dan Allah ki barmu haka wallahi muma mun tausaya miki sosai kuma in sha Allah Allah zai saka miki.

Meera ta ce "Nabaku minti biyar kuma kun cinye uku saura biya, saboda haka in kun ga dama kuza'ba in bakuga damaba kuma ku cigaba da tatsuniyar da kukeyi. Kabir ya ce "Naceeee kicire mahaifiyata a ciki kiyi dani ni d'aya Wallhi zanyi ko menene "Saura minti d'aya, mommy ta ce "Haba yarinya ke bakisan mutunci uwa bane? Ko ke bakida itane? "Uwa uwa uwa uwa uwa sai da Meera ta ambaci wannan kalmar ta uwa sau biyar kafin ta ce "Shin acinkin tarishin da na baki bakiji cewa ni tawa uwar bace ta taka rawar gani a kan lalacewata ba? Saboda haka ni UWATA CE SILA shi kuma UBAN SANE SILA saboda haka kinga duk mun zama d'aya kenann, tana kaiwa nann ta fara lissafin second... Second... biyar5...4...3...2...1...0.

Lokacin da nabaku yacika kuma baku za'bi ko d'aya ba saboda haka ni na za'ba muku. Ta ce "Wannan shine zai kwanta da ita kuma a nann a gaban kowa sabo da haka Masta lokacin ka yayi BISMILLAHI. Tana kallon Masta wanda shi kuwa yana jin haka ya fara cire riga.

Nusee kuwa tin da a ka fara wannan abun batace komaiba domin ita duk a tinanin ta Meera wasa takeyi kawai dai tana so ta ci musu mutincine, saida taga an had'a'ta da Allah amma bata fasaba tasan cewa Meera fa da gaske take. Kabir kuwa ganin Masta ya cire riga kuma yana tinkarar ma haifiyar tasane ita kuwa Meera tana zaune a kan kujerarr d'akin ita kuma Mommy ta rufe idonta saboda tashin hankali. Kabir yayi-yayi ya since hannusa daga d'aurin da Masta ya masa amma ya kasa. Take ya saki wani ihuuu?? Wanda yasa Masta tsayawa daga abun da yake shirin ai katawa. Meera ta ce "Me ka tsaya yi kaje ka aikata ai kin da na sakaka.

Mommy kuka takeyi ta na rogon Meera had'i da rogon Masta. Ganin Masta ya tsaya ne yasa Meera sake cewa kaifa nake jira. Kafin Masta yayi magana sai ji sukayi an kashe wutar d'akin gakuma wani 'kara da sukaji acin d'akin wanda basu fahimci ko muryar wayeba. Nusee ce ta kashe hutar d'akin sannan taje ta kunce Kabir. Shikuwa Kabir yana tashi ya nufi gurin da Masta ya ke ya buga masa gorarr ruwan faron da ke cike da ruwa. Buga Masa ya keyi tako ta ina, Saida ya tabbatar ya gigitashi kafin ya fara neman gurin da mommy take.

Yana cikin naiman tane yaga an kunna hasken d'akin. Cikin tsananin mamaki yake bin d'akin da kallo yana zaro ido waje. Tashin hankali tashi yayi daga kangadon ya nufo gurin mommy yana tambayar ta cewa damade basu mata komaiba? Ya ce " ina sukayi? Mommy ta mi'kamasa ta kardar da Nusee ta bata kafin subar gidan. Kabir ya kar'ba ya fara karan tawa kamar haka..

UWATA CE SILA. is true life story. CompleteDonde viven las historias. Descúbrelo ahora