23&24

125 4 0
                                    

Yau ta kasance Sunday kowa yana zaune aparlor kananun suna kallo while manyan kuwa kowa yana danna waya dukkansu suka tattaru banda su amra wanda suke qunshe a dakin su ita da kannenta,  salima ce zaune tana goge masu uniform dinsu while amra na zaune akan carpet dinsu salim agefenta tana yanke mashi qunban hannunshi,...motoci ne suka shugo harabar gidan hadaddu guda biyu bayan anyi parking kowannen su ya fito, daddy ne agaba sai wahab abayanshi da office bag dinshi sai Ibrahim terror Kenan abayansu rike da akwatin kayan sawa da alamu dawowa yayi daga tafiya, sanye suke da manyan kaya ajikinsu banda Ibrahim wanda shi kananun kayane na gucci green color ajikin shi irin na nigogi, sallamarsu yasa yaran duba ga entrance door din, jalal ne ya tashi aguje tare da khamis suna ''dady daddy welcome back" daukansu yayi ahanunshi sannan yace ''my boys how are you today'' ''we're fine daddy'' suka amsa atare sannan suka karasa ciki, zama sukayi akan kujera sannan kowannen su cikin yara suka fara gaishe su, suna masu sannu da dawowa, hilma ce ta tako har gaban Ibrahim daman ita kadaice take dasawa da yayan mama kareema dukda mamanta har dukanta take akan ta daina kula Ibrahim din sbd ita sam bata yarda da shi ba, daman duk dan da zai sha nonon kareema idan bai gado halinta ba ay bai haifu ba. Saidata zo dab dashi sannan tace ''sweet bro daman yau zaka dawo shine bka fada min ba dana shirya maka abinci ay,'' kallonta yayi up and down sannan yace ''sweet sis wallahi na manta ne yanxu allah ya dawo dani zaki fara takura ni ko'' karbar akwatin hannunshi tayi sannan tace "bari na kai maka daki yayana", ..wucewa tayi yabi bayanta da kallo saidata wuce sannan ya mi'ke yace ''daddy bari na dan huta ko'' girgiza mashi kai daddy yayi sannan yace "okay nima daki zan wuce inason ganinka kaida wahab anjima akwai maganar da nakeso muyi'' yana kaiwa nan shima ya wuce sama.. kallonsu wahab yayi sannan yace ku kashe tv nan kowa ya wuce dakin su"...miqewa sukayi suna kunkuni daya bayan daya, amina wadda ita daman miskilanci baisa tayi Magana ba tun gaishe su da sukayi ta mike zata tafi ya dakatar da ita.

Tsayawa tayi su kuma sauran duk suka wuce sama, kallonta yayi sannan yace "wayazo jiya wajen ki? har kika fita amota, ina ganin ki simi simi ashe ke munafuka ce ko" raurau tayi da ido, gudun karya mazga mata mari yasa tayi saurin cewa "yaya dan school dinmu ne fa yazo ya kawo min text book din dana ara mashi''....kallonta yayi yasan sarai karya takeyi s ''be careful all of my eyes are on you'' sannan ya nunfasa yace "go in and call those thrash out here,'' sanin waenda yake nufi yasa ta mike ta wuce dakin su amra, kodata shiga ta gansu azaune suna yankan kumba babu ko sallama ta kalli amra sannan tace "ki tattara qannenki kuje yaya yana kiranku yana parlor".. tana kaiwa nan  tayi fucewar ta..Jin haka yasa suka mike amra ta zura hijab dinta salima kuwa mayafi kawai ta yafa sannan suka fito atare salim yana biye dasu, koda suka isa cikin parlour zama sukayi akasa sannan suka gaishe sa bayan ya amsa masu sannan yace '' ke amra gobe idan zakuje school haladu sai dunga kaiku ah adaidata sahu keda kannenki sannan zai dunga dauko ku, banason kuna cudanya da kanne na, already na fada ma daddy zaku iya tafi'' godiya sukayi mashi sannan direct suka wuce daki koda suka shiga daki salima na aje mayafinta gefe tace ''kai wannan abu yayi min dadi, ni wallahi sun taimaki rayuwar mu, mteww har wani cewa yake wai baya son muna cudanya da yan uwan sa" dariya amra tayi sannan tace ''aina fiki jin dadi salima yanxu kona gama makaranta hankalina zai kwanta sbd yanxu zan samu kwanciyar hankali baza ah dunga dukanku akan latti ba,..dariya duk sukayi sannan sukayi shirin bacci.

Bangaren Ibrahim kuwa yana shiga daki yaga hilma zirr haihuwar uwarta akan gadonshi tana jiran shugowarsa, saida yadan murmusa sannan ya lashe lebensa wanda suke nan baki wuluk cigarette duk ya kodar da fatar leben, karasowa yayi har gaban gadon yazo ya tsaya sannan ya fara tube rigar jikinshi sannan ya sabule wandonsa itakuwa ganin haka yasa ta ware kafafunta don ya samu access direct, ganin haka yasashi hanzari tube sauran sannan ya afka mata ''innalillahi wa inna ilaihi rajiun, yaya da kanwarsa Allah ya shirya ko tun yaushe suka fara haka Allah kadai yasani muje zuwa......

Auren Katin Kasa(unexpectedly falling❤️🇦🇪) by QueenMarh✍️Where stories live. Discover now