farkon fari

1 0 0
                                    

Ke dan ubanki bh magana nake miki bh kin mai da ni wacce taba San me take bh, anty hadiza ta nayin fada Tana dukan nimrah, anty ki hakuri bansan sun fita bh am so sorry fita ki bani wuri shegiya mai bakin halin uwarta da kuka tafita kicin ta nufa ta daura girki ana hk sai ga su shaheed da imran yaran anty hadiza ke nimrah har yanxu baki gama girkin bh banza kawai was siraran hawayene suka zuba mata yara kanianu da tayi auren wuri da ta haife su bayan tagama girkin taje ta jera musu bayan tagama taje ta sanar da anty hadiza jikinta na rawa umma nagama shegiya bakar karuwa wuce ki ban wuri,kin you da ido wiki wiki mayya kawai kuma ki shirya gobe kannen ahmad zasu zo shan ruwa amsawa tai da to tare da barin wajen ,Kiran kanwarta tai wacce suke kira da ummulkhairi hello sis ykk lapiya alhamdulilah Dan Allah ki tambayi abba kizo zaki tayani girki umma za tai baki ok to shikenan ganinan zuwa bama sai gobe bh no kibar shi zuwa gobe it's already late aa dai ganinan zuwa yanxu fh aka sha ruwa so don't worry am coming, okay said kin xo tashi tai tayi sallah bayan ta idar

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Aug 31, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

RayuwataWhere stories live. Discover now