AHALI GUDA PART 1 PAGE 10

0 0 0
                                    

*AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*

'''PART ONE'''

*PAGE   🔟*

_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾

'''WASHE GARI.
GIDAN ALHAJI SANI.

Kannen Fayz ne da suke gidan mata suke ta hira dashi.

HAJIA: To ai ita kaje ka gaishesu mukuma baka taba kawo mana ita ba.

FAYZ: Zan kawota yau dama munyi da ita zanje zan daukota itada 'yar uwarta siyama.

Zan kawo muku ita saiku gaisa.

Toshinenan, Mahaifiyar Fayz dince tace

HAJIA: Ya kamata ka kawomin ita ta gaisheni.

Dama kuma tana yawan kirana a waya.

FAYZ: Allah sarki ai gaskia Rayhan tanada sanin ya kamata.

HAJIA: Allah yayi mata Albarka.

FAYZ: Ameen ameen Hajia.

PRIVATE HOSPITAL.

DOCTOR: Narigada nayi gwajin DNA test din kuma Result din ya fito positive.

She's right is your baby Alex.

Alex dafe kansa yayi domin ba haka yaso ba.

Kallan Cristina yayi cikin tsoro da firgici.

ALEX: Christina Name your price Abort this Baby am not ready to be a father.

CHRISTINA: You're not ready to be the father of my baby point of correction.

And listen i don't have any price to abort my baby Alex.

Nayi kuskuren Tarayya na dakai bazan karayin kuskuren zubar maka da ciki ba i can't do that...

ALEX: Then jeki mota kijirani.

Tashi Cristina tayi ta fito izuwa wajen motar Alex.

Doctor is between you and i.

Zan tura maka da 5million banason Dad yasan wannan maganar.

And please inaso kaimin wani taimako again.

Yarinyar nan bazata bari a zubar da cikin nan ba.

Is there any pills da zaka bani ta dinga sha har cikin ya zube?

Batareda ta sani ba?

DOCTOR: Yess There is..
Zan hada maka su duka a cikin magungunan da zata dinga sha nan da 2weeks zataga babu komai.

ALEX: Thank you doctor.
Thank you very much.

Alex tashi yayi, ya fito tareda Ledar magungunan mota ya shigo Cristina ce a ciki.

Kallansa takeyi.

ALEX: Meye kuma kike kallo na? Mika mata yayi these are your drugs i mean medicines.

Sannan zan tura miki 5million yanzu.

And let me warn you Cristina wallahi Tallahi idan wannan maganar ta fita.

Zan dauki babban mataki akanki kinsan abinda zan iya aikatawa amman bakisan abinda bazan iyaba.

So you have to be very very careful.

CHRISTINA: Duka kudinka bashi nake bukata ba.

Inason kawai ka aureni ne shikenan hankalin kowa ya kwanta.

Alex wallahi idan baka aureni ba.

Zan jefaka cikin masifar da baka taba tinani ba.

Kaine ya kamata kazama very careful.
May be you forget who i am...

AHALI GUDA CHAPTER ONEWhere stories live. Discover now