wato mun dau lokaci muna tare da rashida dan mun kai shekara biyar muna soyayya hakika mun shaku da ita shakuwa da ba'a musultashi dan kuwa munkai matakin da bama iya rabuwa da juna, koda ma munrabu to hakika baza mu kai minti uku zuwa biyu bamu kira juna ba a waya (hum) nida rashida wato masoyiya ta dan adam aduniya be taba shiga tsakanin mu ba wai da sunan munyi fada zai sasanta mu ko kadan haka muka dauki lokaci muna gudanar da soyayyarmu tare da girmama juna amma kawai wata rana naje kaduna nayi wata biyu ina kaduna bayan na dawo ko hutawa banyi ba sai na isa gidan su rashida dan inji kalau nake kiran lambar ta baya shiga na tsawan wata daya ina tsaye a kofar gida su sai ko ga kanwar ta amina ta fito sai muka hadu da ita, ko da muka hada ido sai naga yanayin ta ya canza mun ba kamar yan da na santa ba, bayan da in ta ganni da gudu take shiga gida ta kiramun rashida amma sai naga yau batayi haka ba ina dai tsaye sai ta karaso sai nace mata ina rashida nayi mata tambaya cikin karamin murya sai ta daga kai ta kalle ni tace yusuf kalamu waheed rashida tayi aure nace me kikace sai tayi shuru hawaye ya fara zuba a idon ta nima nayi kokarin dannewa bansan lokacin da na fara hawaye ba sai nake cemata ya hakan ya faru bansani ba, sai amina tace yusuf kalamu waheed karkaga lefin rashi da dan kuwa tana mutukar kaunar ka wallahi daga zuwa biki garin mu sai kawai baban mu yace a daura mata aure a she andade da shirya wannan abun tsakanin baban mu da danuwansa na gida dan muma bamu samu zuwa bikin ba amma ta kirani kafin a kaita cikin kuka tace dani na fada maka kayafe mata duk abun da ta maka ita tayafe maka abun da kamata wanda tasani da wanda bata sani ba bayan haka ta kara da cewa tana tare da soyayyar ka har'abada dan haka yusuf kalamu waheed kaji sakon da ta bani, bayan amina ta gama fadin sakon ta bansan lokacin da na yanki jiki na fadiba sai da aka kaini asbiti bayan wani lokaci sai na farka ina farkawa sai naga ummata da yayata da amina kanwar rashida a kaina amina na mun fifita bayan an sallame mu muka dawo gida tundaga nan bana bukatar na tuna rashida dan in na tuna ta sai naji bani da lafiya DAN ALLAH KU TAYANI DA ADDU'A