_30-35_
*A*
*UBA*
*NA DAUKE KA*
_NA_
_NANA DISO_http://nanadisoo.blogspot.com
Suna k'arasawa hostel d'insu, husna tana shiga cik'in dak'inta taje An bude k'ofar d'ak'in cik'in k'aramin firgici ta k'alle k'ofar....
" Fatima ce rik'e da pillow a hannun ta!..
" Haba fati wannan wata irin d'abi'a ce? Ko sallama fa bak'iyi ba!...
" Sorry sis! Wallahi tsoron hostel d'innan Nak'eyi....
" And so?
" Nan zan k'wana, please karkice komai.
" K'ece komai bakya Ambaton Allah, Ina tabbatar mik'i bak'iyi Azk'ar ba!...
" Wallahi wasu Na'iya wasu ban iyaba! Ina k'okarin yin wayanda Na'iya...
" Good sai k'i kwanta bari Nak'ira rabi'a. A tare suk'a shigo suna hira...
" Rabi'a ce tasak'a dariya fati k'ema tsoro k'ik'eji?
" K'e dai bari, Rabi'a k'aratu Babu dad'i...
" Nema da sis d'ina tananan tare muk'e kwana but tunda ta mutu shik'enan Nak'e tsoron bangarin su....
" Husna ce tace Garin yaya ta mutu?
" Wai sunji practical awane skull sai motarsu tayi accident but ita daya ta mutu...
" Hmm Allah ya jik'anta, k'ina fad'a min halin uni d'innan...
" Ke husna bar zancen but akwai abubuwa da yawa wanda sai k'un kiyaye!..
" K'amar me dame?
"Has i tell you babu ruwank'i da kowa domin 'yayan president 'ya'yan governor da ma manyan masu k'udi, fasikan ci, cin hanci da rasawa k'e har zargin su akeyi da cult...
" Fati ce ta mik'i cult innalilahi anan d'in?
" Hak'a dai Naji Ance so babu ruwanku da kowa in lok'acin lecture yayi muje After Angama sai mu huce hostel baruwan mu da yawo...
" Husna ce tace oh my god rayuwa yanzu batada tabbas wallahi agurin neman ilimin ma!..
" Ai duk da hannun manyan k'asar nan d'an hak'a muk'i yaye mu dage da k'uma Addu'a...Tundaga ranar fati bata wasa da sallah sun hade su 4 shukrah, fati ,rabia, da husna karatun su sukeyi babu wada hak'an yasa kullum sai sunyi waya da sa'id da maryam, husna da batasan inda wayarta tak'e ba bata waya da kowa...
●●●●●
Maryam k'e zaune A palour duk abun duniya ya isheta tarasa me k'e damunta Ga sa'id kullum zancen sa husna da fati abun har yafara bata haushi duk week yana gurin su...
" hajiya jamila ce atayi sallama ta shigo rik'e da leda...
" A'a hajiya yau k'ece A gidan namu!
" Maryam nice ya gida yak'okari?
" lafiya lou, ya Naku mutan gidan!...
" lafiya kalou, gulma Nakawo mik'i wai sa'id ne zai k'ara aure?
" Gabanta ne ya wane yank'e ya wad'i aure fa kikace hajiya?
" Toh zanyi mik'i k'arya ne irin wannan k'udi da yak'eyi k'insan bazai zauna hak'a ba...
BINABASA MO ANG
A UBA NA DAUKE KA
RomanceHusna Yarinya ce da mahaifin ta yarasu, tana hannun mum dimta for some years, Sai cousin dinta sa'id ya buk'aci ya riketa, sa'id mutum ne mai kwarjini, zumunci da ilimi mutum ne dayake mutukar son soyayya Amma matarsa bata'iya ba! SA'ID yana mutuk'a...