[30/5/2017. 8:36 am]
[4/9/1438]® * _Eloquence Writes Association
*FALALAR ZIKIRI DA TASBIHI DA GODIYA GA ALLAH
Writing by ✍🏽
Basira Sabo Nadabo*Bismillarhir-Rahmanir-Rahiim
_Da Sunan ALLAH, Mai Rahama Mai Jin Kai
Ga Amsar Tambayar Mu Ta Jiya:
*ALLAH Ya Ambaci Sunan Annabi Isa (A.S) Sau 25, Ibini Maryam Sau 23, Almasihu Sau 11* In Shaa Allah
*ADDU'AR SUJADAR TILAWAR ALKUR'ANI
_Sajada wajhii lilladhina khalaqahu wasawwarahu washaqqa sam ahu wabasarahu bihawlihi waquwwatih (tabara Allahu ahsanu alkhaliqiin)
Fuskata tayi sujada da wanda Ya halicce ta, kuma ya tsaga ji da gani a gare ta, da iyawarsa da kuma karfinsa. (ALLAH mafi gwanintar masu halitta, ya girma, kuma alherinsa ya yawaita. *Tirmizi 2/474, Ahmad 6/30, da Hakim, kuma ya inganta shi, Zahabi kuma yayi muwafaka dashi. Karin lafazin ya zo ne a cikin riwayar Hakim 1/219.
Sannan Ya Kara Cewa
_Allahumma-tub lii biha indaka ajran wada anni biha wizran, waj'alha lii indaka zukhran wataqabbalha minnii kama taqabbaltaha min abdika Dawuud.
Ya Allah! Ka rubuta mini lada saboda ita (sujadar), Ka kankare mini zunubi saboda ita, Ka sanya ta ta zamo taskar arziki gare ni a wajen Ka, kuma Ka karɓe ta daga gare ni kanar yadda Ka karɓe ta daga bawanka Dawuda. *Tirmizi 2/473, da Hakim kuma ya inganta shi, Zahabi kuma yayi muwafaka dashi 1/219.
*Earnest Prayers Of The True Believers (14-18)
*Rabbana maa khalaqta haadhaa baatila(n), subhaanaka fa qinaa 'adhaaban-Naar(i).
_Our Lord! You have not created (all) this without purpose. Glory to You! Give us salvation from the torment of the fire. *Q. 3:191*
*Rabbana 'innaka man tudkhiliin naara faqad 'akhzaitahu, wa maa liz-zaalimiina min 'ansaar(in).
_Our Lord! Verily, whom You admit to the fire, truly, You covered with shame and never will the wrong-doers find any helpers! *Q3:192.*
Ga Tambayar Mu Ta Yau:
*Wata Sura Ce Ta Kare Da Ba'un A Cikin Al'Qur'Ani Mai Girma?
Domin bani amsa saboda mu karu da juna ku biyo ni ta wannan number:
*In Dedication to my late Father Alhaji Sabo Nadabo and also Alhaji Nuhu Abdullahi
_May your gentle soul continue rest in perfect peace in paradise, Amin Ya Allah
Yar Uwarku Ce Koda Yaushe A Musulunci
Basira Sabo Nadabo