_1-20_
*MUTANEN KIRKI AN GAISHEKU*
(HAKURI DAI SHINE....)
_NANA DISO_
WATA 'YAR TUNASARWA CE👌🏼👌🏼
*Assalamu Alaikum warahmatullahi wa barakatuhu*👏🏼
*Dukkan godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki, tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayyan halitta Annabi Muhammad da iyalan sa da sahabban sa baki daya*.....
🚶🏻🚶🏻🚶🏻🚶🏻🚶🏻🚶🏻🚶🏻🚶🏻
Babban bala'in ma matan Aure masu safarar zuwa gurin malami 🚶🏻kaiconki kaiconki kaiconki abun takaice ma wai akan ta mallaki mijin tazama itace tauraruwa itace mowa👉🏼 wai akan da namiji akan dan adam da daga kasa yake kuma cikinta zai koma har kuna haukatar da kishiyoyin ku ko yayan gidan kokuma ku sa ayimusu mugun asiri wai duk dan karsuyi nasara arayuwar su..wai akan da namijin da ko kemutu ki barsa ko ya mutu ya barki😡 ki gama kashe kudinki dayin shirka da tozarta bayin Allah kokuma yakasance wanda kikeyi dashi din ba kabarinku daya ba😂 kunje wane tashin hankalin....Ta manta da duhun kabari da macicizai?????
😭😭😭😭😭😭😭
Abun yazama ruwan dare kaga mutum yatafi gurin wane mutum da sunan malami Wai yanada matsalar kaza Abu kaza ya dameshi Sai kaje yace Abun cikomin halin danake ciki😭 ko kun manta da hadisin fiyayyen halitta Abu Huraira Allah ya kara masa yarda daga Annabi s.a.w ya ce “wanda ya je wajen dan duba ya gasgata ya shi cikin abin da ya fada ya kafircewa abin da aka saukar wa Annabi Muhammad s.a.w” Abu Dawud ya ruwaito a hadisi mai lamba 3904 A wani hadisin kuma da Imam Muslim ya fitar a hadisi mai lamba 2240 Manzon Allah s.a.w ya ce“ wanda ya je wajen dan duba ya tambayi wani abu kuma ya gasgata shi to ba za a karbi sallarsa na kwana arbai'n ba.....To wannan wacce irin asarace 😰 kaje Don abuncika Maka wane ko kaikanka kawai dan kaji mai zai faru dakai gaba🤔 to in kunje me zakuyi ko kun isa ku tsayar da abunda Allah yarubutawa wane ko yarubuta maka baka isa ka goge kaddaraba kokuma kasaka wane acikin balai face Allah ya rubuta tuntuni🤔🤔🤔 Zaman kabarin kuke mantawa kokuma zarar ran?????
😰😰😰😰😰😰😰
Abun ma babba ne fa🤔 domin sun sani sun karanta inaje har waazi sunje akan zuwa gurin boka sunje sun kuma je amma sun tauye sanin😡 bala'i ga ilimin ga rashin aiki da shi aiko jahili akace masa ya cuce wane yasan babu kyau ballantana mai ilimi kije kiyi kulombotan ki kisa miji yayiwa wata wulakanci kokuma ya kauraci mata kukoma tabar gidan...wai sai kiga ta dakko carbe wai ita mumina😂 kokuma kiga ta zauna adadduma wai tana lazimi, masu imanin ma fa kenan su sukeyin sallar wasu tsabagen shaidan yazama uwarsu da ubansu sallar ma ajiyeta akeyi saboda bokatuwar duniya🤔 Tamanta zuwa tayi kokuma dole ta barta kamar yadda taga wasu suna barinta...wai ke bunkusa ta gaban goshin mai gida kiyita wash shagali gali dinki ayayin da Allah ya damkeki tun aduniyar zakisan ashe dai zalunci babu kyau, kin sakankanci kije mala'ikan mutuwa yazo tafiya daki to yau ina alhajin da kikeyi danshi?😂😂 asara kan asara ga masifa ga zunubi ga kuma danasani....Ta manta da Azabar kabari da tambayar kabarin...????
😔😔😔😔😔😔😔
Wa'iyazubillah👉🏼 kaje ta zauna gaban malam ai waccan yar mijina ce ko dansani so nakeyi katoshi kofar nasarar su karufe samunsu nafiso nagansu awulakanci.... (kaje jahila ta manta Allah kiyin komai)🤔 komai isarki komai tukawonki baki isa kiyiwa wane abunda zaki wulakanta rayuwarsa ba! Ke waya wulakanta ki? Kokuma Allah ya wulakanta ki?...😂😂😂 sai ma kaganta tana dariya mai gida ai kasa yace to ai kaza zaayi yace to zanje can yace to zan dauki wancan yace to...ta mai dashi huhulawooo tazama mijin ma😔 Yana zaune jabar wai shi alallai mijin sahiba😂😂😂 ko danka Ne komai yace maka eh komai yace to kyaje tace tace Dan iska so kakeyi kazama rago😂 Amma kuma mijinta tasashi a cikin wani halin ,🤔 ko kunmanta kasamu mai kwabarka ma wane abunne kaji yace ina zakije, bazakiba, kudi kaza nakeso sunyi yawa shine soyayya...❤ Amma kince mai gida bani dubu goma ya bude baki yasaki lebe ya zura hannu a aljihu 😬😬 takaice kan takaice mijinka kazamar dashi dolo ayayin da Allah yafara saka masa kokuma yasaka musu karkiso kiga yadda rayuwarki zata kasance...????