Me Yasa 1. By SAFIYYAH ABDULLAHI SALAMA

474 30 4
                                    

1.Wani irin Ihu tasa da iya muryar da Allah ya bata har  yaya khadija dake  gefenta ta buge  mata baki kedai naga randa zakiyi hankali mutum kllm kaman yaro yake  dawaowa Allah ya shiryeki inna shiryuwanne mu kinga tafiyarmu,wani ihu ta kara kwararawa harsai da falon ya amsa,tsuka dukkansu sukaja har  yaya khadija zuciya ya debata ta kaimata dundu a karo na biyu fatice uwar tausayinta har  da kwallarta na tausayin yar  uwarta,zama tayi ta rungumeta tana bata baki haba mami kisau kaddara  mana  kiyi hakuri an Riga da an daurafah kiyi hakuri kidau kaddara  ta daada rusgewa da kukah hadi  da daura  hannu aka na bamu na shiga  uku fati ba mai sona a gida fati ya Aliyu fah  wallahi na tsaneshi wallahi bazan iya zama dashiba Dan Allah kicewa babah ya raba  aurennan ya hadani da kowa amma bandashi na hakura da muhsin din Allah,fatiman ma na share hawayen ta kara rungumeta sosai a jikinta,wani numfashi mamin ta dingayi ta firgita fati ta dago da sauri  tana jijjigata INA tuni ta tafi  luu a sume,ihu fatin tasa  tana yaya khadija da karfinta da gudu khadijan data fita   ta shigo itama a rude tayi kanta  tana jijjigata,wayanta tahau dannawa tana kiran yayanta umar,ringing daya biyu ya dauka a rude ta mai bayanin abunda ke  faruwa shima cikin kidima ya kashen wayan ya juyo motarshi dama  baiyi nisa da gidan ba,parking kawai  yayi ya shiga  da sauri  har  yana  tumtube hango khadija yayi sai safa  da marwa takeyi tana ganinshi ta taho wajenshi dakin kawai  suke  kutsa can ya hangota fati a kanta kai har  sauran yayyunta maza ba a barsu a baya ba wajen kuka ,sungumanta yayi kaman baby yayi waje  da ita aiko da gudu suka bishi a baya ,bayan motan  yasata ,dukkansu duruwa sukayi da motar ya ishesu dabai ishesu ba shidai Jan motar yayi bai tsaya a ko inaba sai asibiti dake  daf dasu,kara sungumanta yayi sai cikin asibitin duu suka kara binshi a baya kowa da nashi hawayen ido,da sauri  likitoci suka dukuba akanta aka fara bata taimakon gaggawa,drip aka dauramata bayan sun tabbatar lafynta lau,tundaga kofah suka fara tambaya likita da fitowarshi knn how's she,ya kanwata,ya sister nah dukkansu suka fada  baki suka tambaya,murmushi yayi calm down she's OK just resting,sauke ajiyar zuciya sukayi sannan  suka fara Neman gida,cikin mintuna dabasufi talatin bah wasu motoci guda biyu far I da baki sukayi  parking,wani farin dattijone da mata biyu manya  sai dai dayar tafi  daya girma adaya fara daya baki,dayar motarma magidancine da mata biyu shima,da sauri  suka shiga  cikin asibitin,kananunne suka ruga da gudu suka rungumesu suna kuka ,shafa Kansu sukayi alamun rarrashi,ya ake ciki  farukh cewar  dayan,wai  tana hutawane ba matsala  ya fada  cikin tsananin girmamawa,suka sauke numfashi alhamdulillah Allah bata lafiya,ina shi aliyun,AF bara  na nemeshi a waya  shewar umar ,INA yake  har  hakan ta kasance bara  na nemoshi nida kaina  ya fada  cikin fushi daga gani mahaifinshine ya kaga wayar a kunne...

Tsuka yaja dalilin wayanshi daya tasheshi daga  daddadan baccin da yake,kaman bazai dagaba yadai jawo wayan a hankali manyan idanunshi ya kara warewa da sauri ya mike ya kaga a kunne harda dukawa kaman yana  gabanshi barka Abba ya furta cikin girmamawa,jinayi yana toh Abba ganinan zuwa sai a cire  wayar a kunnanahi ya mike da sauri  ya shiga  wanka A kallah ya kusan minti  talatin kafin ya fito,shiryawa yayi cikin wata dakakkiyar jamfah wagambari da tasha aiki,kamshin turaren jajbar Gucci daya hada  da shakudar sassanyan turare ya fesa kusan cewa yana  shiga  waje  ko baa ganshiba turarenshi ya sanar,wow innalillahi Allah yayi halitta a wajennan wani dogon giant most beauty man na hango Dan yawuce handsome,wani irin  colour ne  dashi da sai daddaiku suke  da irinshi kallonshi irinna black American dinnan ,gashin kanshi bakine wuluk mai tsantsi a kwance,idanunshi farare kal da digon green and blue a ciki  kaman na mage da siririn hancinshi dai  dai  fuskarzhi,yana  da karamin maggi mai Dan fadi  da side box nashi mai kawata  bakin,yana  da saje Wanda kwanta ta gefen fuskarzhi,wow aradu yana  da sixpacks,muscles na cikekken namiji,shiba  siririba ba lutiba tako INA yayi,wani Abu na hango saman goshinsshi daya tafimin da imani wow tabon  sallah ya matukar kawata fuskarzhi,makullin motanshi ya Zara ya fito,Mercedes benx2016 na gani afake cikin wata irin  tafiya na cikakkun maza ya shiga  motar,as always fuskarnan ya tsuke musamman in yana  tuki(yana  causing accident in yana  murmushi)cikin korewa ya isa  cikin asitin yayi parking,fitowa yayi ya rude motar ya doshi ciki, jiyayi ana kiran sunanshi a hankali ya waiwaya Dan murmushin gefen kumatu yayi wayyo Allah wasu dimples naga sun lume  ciki  hadi  da wasu hakora masu reflection har dauke ina,gaisawa sukayi ya shiga  ciki  ALIYU AHMAD SHUWA real name nashi

SAS CE...
Vote,comment shi zaiban karfin da zakin hannu.......

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 16, 2017 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

me yasa by safiyyah abdullahi salamaWhere stories live. Discover now