To u Hadiza Abdurrahman....u are the person comment on chapter 14..#Anataresosai sosai ❤
Gaskiya Mr President kayi sa'ar yara nagari kuma ka nuna musu muhimmancin yan uwan ka...ko dayake ita NEENA ba rainon ka bace amma komai na halin ka na tane Allah yaimata albarka...Ameen.
Zamu tafi fatan dai duk abinda aka fad'a zaka duba?, yeah Insha Allah zan duba nagani sai kun jini..musabaha sukai sannan suka wuce.
D'akin NEENA yafara shiga addu'a yaimata sannan ya wuce nasa d'akin inda Ummi take.
********Maleek wai ka manta yau munada meeting ne na yan school?, oh God please Ya Aslam forgot about that nidai bazani ba...babu abinda zanji babu abinda da zasuji daga gareni..mts kafiya matsala wallahi babu mata fa shege matsoraci....dariya sukai kafin Maleek yace ai matan ne kamar sa cinye mutum danye ba soyawa. ..Shuwa take ko wa?, jiya naje study ina zaune kawai naji hannun mutum a wuyana da sauri na mike nai tunanin ma maciji ne wallahi ashe ita ce.....kut wannan big gal d'ince zakace hannun ta kamar na maciji?, wallahi yo sanyi kalau babu d'umi....hmmm Maleek inaga fa bakada lafiya ace mace ta rike ka amma bakaji komai ba?, sawa a raine abin idan da nasaka zanji da bansaka ba kuwa ni bansan ya kalar feelings yake ba...nida bishiya d'aya ne a hauni a sauko bansan an hau ba...kut saidai ba kasamu wadda kake ji a ran ka ba..mata niima ne abin sone Maleek we are all matured kaga kuma a age namu yaci ace munyi aure ma amma dan dai karatu muke gaskiya ka canja dole zakai aure.
Yaya Aslam kenan aure...aure ai bance mata ba rahma bane....kawai dai....kaga tashi kafin na bige kanka wataran wallahi sai kazo kana kuka akan mace....Allah kada yasa..ni kauce.
Dariya Maleek ya kwashe da ita a haka ya shige toilet d'in ya sakarwa kansa shower.
*******
Deeja gaskiya da matsala yanzu duk yadda muke da hanya ace visa ta Italy tayi wuya me hakan ke nufi?, nashiga uku abubuwa suna neman kwab'ewa fa.
Baba komai fa zaiyi daidai...gashi Cancanke da Cancanbi basa nan kwana uku nayi ina zirya wajen wallahi babu su babu jama'ar su....bare mu sami mafita ko yaya ne a gunsu.
Inaga India kawai zan tafi. Baba halan tsufan ne?, inaca ya mutu wanda ake zuwa gunsa..sai yaran sa..shi kuma baya k'arasa aikin da uban ya mutu ya bari Italy kawai shine gun zuwa tunda can ne master yake wanda a yau kikace kina son a halakar da Maleek zai miki aiki akan sa.
Ke tafi can yo mene ba'ayi akan ya mutu ba amma tsinanne yak'i....Ina tsoran ranar da komai zai warware?, Baba kinmanta Rahee yace babu abinda zai faru kuma duk kina cika sharad'in su ai kawai kima dena tunanin...to nadena....dan kuwa maganar Rahee tabbas ce babu shakku aciki.
******
Abban Samar yanzu haka zamu zuba ido ba zamuyi bincike akan dangin mahaifiyar Maleek ba?, Seema wallahi ni kaina tunanin danake kenan...babu wanda ya Santa ne ko kuwa?.
Eh to mudai Abba baiga ya mana yace ga inda take ba kuma ko da ta mutu babu wanda yazo akan wai shi d'an uwan ta ne...kaga babu yadda zamuyi mu san wace ita.. amma inaga fa Baba tasani dan tsakanin d'a da uwa dole zai gayamata wace Ita...ita kuma kasan bazata fad'a ba.
Allah yaimana jagora wannan abu dai baiyi dad'i ba..muci gaba da addu'a..itace mafita ma.
ABUJAYaya Abdul da fa na hak'ura sai next week amma bazan iya ba?, saboda me NEENA kodan namiki fad'a ai nabaki hak'uri?, nifa ba haka ba kawai dai inason naje kano bantab'a zuwa ba zanyi kwana uku daga can Uncle zaizo kano zamu tafi Adamawa a d'akko Aunty Safeena. Hakan yayi Abba ya gayamana komai Allah yasa haka shine alkhairi...amma ki kula da kanki sosai kano akwai had'ari....kai Yaya zan kula sosai.
Yauwa Ya Jameel kasan me?, sai kin fad'a yar gidan First Lady dak'uwa Ummi taimasa....inason yau zanyi pictures ne har zuwa gobe da zamu tafi kano kaga su Mama nan da one hour zasu sauka to inason a kira min 10 perfect camera man yazo nan yamun....kai NEENA kinfiya tsaraba wallahi...nidai Akira min suzo har ku zamuyi yau Uncle yana gida harshi ma saboda haka tun yanzu ai waya amana ordering kaya latest masu kyau...ko akwai a Malls d'in gidan nan?.
Akwai sosai dan jiya da daddare fa aka sauke kaya..wow to ku taso muje kawai kafin nan ayi waya suzo...Balancy kano...Dex Film yana Ekiti...Madugu katsina...Lilbature..kano...inaganin snapping na Bilkisu photographer yana mun kyau itama a nemo ta yau..CLIQ photography da ESWAT photography duk suzo a yau kafin gobe har villa ma...Sai Faruq Tahir.
Masu make up...akwai Luccy..Tafida Mkay..Beejay MonAvee suma suzo yau duk amun zasu kwana da safe sai amai dasu gida....Hakan yayi taso Ya Jameel muje koh?, tab wannan yarinyar hauka ne ya sameki?, ko d'aya kawai inaso ne ba'a tab'amun photo a 9ja ba ina yar gidan Uncle guda...gaskiya inaso...to ai ba cewa nayi baki so ba yarinya.
Tashi sukai inda Ya Abdul yai wa wani waya akan yanason kaf wad'an nan suje airport akwai jirgi da zai kwashe su ana neman su amma fa komai new samu zo dashi...cikin kank'anin lokaci sak'o ya iske kowa haba wa gidan Mrs President ana neman mutum ai sai murna nan kowa yai sallama da iyayen sa masu miji sukai sai airport wanka ma wasu basuyi ba sai acan tunda sunsan d'aki za'a basu su huta.
A can Ya Jameel sunje mall d'in kaya nagani na fad'a suka kwaso Lafaya ta debo yafi kala ashirin English wears masu kyau amma ba wanda zasu nuna tsiraici ba...dogwayen riguna masu kyau.
Ummi tanada kayan Fulani set shima d'auko su akai nan aka tura aka kawo Nono mai kyau ta ajiye dan harshi zatayi photon.
Matan yayun ta suma sun kwashi komai har mazan su komai dai normal.
Wanka tayi inda aka rabawa kowa inda zai tsaya ya d'auka Luccy ce tafara kwalliyar...masha Allah ta tsatso kyau NEENA....Ana gamawa saiga Mama murna sosai tayi nan tace Mama kije ki gyara yau pictures za'ayi ina Uncle shima yazo.
Capturing nata aka fara kowa yanayi yana tsayawa tai kyau dan ace nasane mai kyau...an mata yafi kala d'ari sannan akazo akai da family....wani tasaka kayan Fulani ga Nono akan ta sosai tayi kyau wani kuma tana Noma sosai su dai Yayun ta suke mata dariya....dan tabada style tayi kyau.
Saida aka gama ne kowa yatafi masaukin sa amma kafin nan saida tayi photo dasu kaf...so kaza murna gun Balancy gashi ga NEENA Dadys Pet.
Wanka tayi sannan aka d'ora daga inda aka tsaya na murnar Mama. Hira suke sosai da labarin London tanayi tana shan kunun tsamiya da Toast bread wanda NEENA tayi mata shi.
Ita bata cin abincin kowa inda ba nata ba to saina NEENA dan bata barta haka ba saida ta koyamata girki sannan aka saka ta makarantar koyan girki da iya sarrafa miji duk a London.
Dare nayi aka had'u dake su Mama a gidan Mrs President suke part d'insu daban dai but always suna tare a main parlor kwanciyar bacci kawai take mai dasu nasu part d'in.
Salma dai babu fuska dan koda taimata sannu Mama bata amsa ba....dan Boss ce ita batason raini idan kaga dariyar ta d'aga mijin ta...Ummi..Jameel sai NEENA.
Ko su Abdul dasu Ya Farhan bata wani sake musu shiyasa suke respect nata over.
Aunty Mimi kanta tana tsoran Mama...Salma fa tashin dole ne yakamata dan babu fuska ko Jameel ma hankalin sa naga Mama da NEENA.
Mama da Dada sunyi farincikin jin cewa NEENA ce tabada shawaran amai do da Safeena nan kuma afara mata addu'a da karatun Alquran sosai sukai farin ciki.
Yanzu NEENA sai gobe kenan zaku tafi Kanon? ; eh Mama amma sai dare saboda bangama d'aukan pics ba....kai kawai Mama tayi nodding tace to Allah ya kaimu ke Mimi saiki shirya wajen 7 sai a kaiku. Tom Mama.
Yauwa to bikhayr zanbi miji na NEENA zaki kwana a nan ne?, a'a ni gun ku zani....to taso...Uncle Asubah tagari...bazan amsa ba yau iyayen ki kawai kika kula kinmanta dani....haba dai wace ni afwan Mr President...dariya yai a haka suka fice.Autar hajiya ce.
ŞİMDİ OKUDUĞUN
NEENA MALEEK {COMPLETED}
Tarihi KurguHere are some little part of NEENA MALEEK Book...the story of an orphan Boy called Maleek....and his father's Family....get inside the story .