WACE CE DEENAH???Alhaji. Umar salisu tanko shine mahaifin Deenah tsohon ambassador Nigerian ne to Japan dan majalisa ne a yanzu kuma babban dan kasuwa dan yana daya daga cikin manyan yan kasuwan dake shigowa da nigeria kayan masarufi matansa 2 aisha ce uwar gida wanda suke kira da hajiya bata taba haihuwaba haka yasa ya auro halima wanda itace mahaifiyar su Deenah ta haifa masa yara biyar !
Abdullah ne na farko abuja yake saune da matarsa yaransa biu yana aiki a central bank of Nigeria,sai samira dake aure a kaduna da yaranta 4 sai mai bimata faruk dake shirin kammala karatun likitan cinsa a india sai DEENAH dake karatun low a usman dan fodiyo university sai auta zara dake iman international school,
Mahaifin Deenah haifafen ba sakkwace ne amman yanayin aiki bai barshi ya zauna haka yasa ya tare da uwar gidansa aisha a abuja,
A kabar halima wanda ita ta zabawa kanta zama a nan dan mace ce maison zaman lfy ganin basa shiri da aisha yasa taki binsa a chan, kuma gashi duk wasu harkokin kasuwancinta ana SOKOTO take guda nardasu
Deenah farace faes tana da kyau saida ba sosai ba dan ta biyo mahaifinta ta dauko farin fulanin mahaifiyarta, bata cika tsayiba kuma ita ba gajeruwa ba coca cola ce dan tana da shaf ga gashinta har gadon baya ta dauko halin mahaifanta na son addini da jama ah da far ah ga kuma farin jini agurin kowa dan ko iyayenta tafi soyuwa a ransu sama da sauran yayansu shiyasa mahaifiyarta ta hana akaita ko ina karatu dan tafison tana kusa da ita a koda yaushe suna nuna mata gata musamman mahaifinta shiyasa ta sagarce,,, in tana abu kamar ba yar shekara 22,
YOU ARE READING
DEENAH
RomanceThe beginning of another life. suspicious, terrified, remorseful. DEENAH...! ®2015 NOT EDITED ⚠️