Afwan dan Allah da Jina shuru da kukai, gaskiya ba wani abu daya tsareni. Sometimes zakagan bakason typing kagaji, to kusan hakan Amma ynz insha Allah nadawo
#NEENAMALEEk
Put smile on your face I'm here again just for u my fans ❤️❤️To Alhamdulillah cikin kwana biyu zuwa uku komai ya daidaita, domin kuwa kaf yaran nasu Umma sun dawo Abuja dasu kansu
Mr President yabawa kowa gida da aikin daya dace dashi. Su Umma kuma maganar su ma ta tsaya domin kowacce tayi naam da zabin da akai mata.
Rayuwa tai dadi kowa kuma yaji dadin ta,komai yazama sai tarihi.
Su Afrah suma kowacce na gidan ta.
Zaune Neena take tayi matashi da cinyar Maleek shi kuma yana sosa mata kunne tana dan kara suna dariya abin su.
Yauwa Baby goben ai kamar 4 zamutafi koh?, dagowa tayi tace yayi kam domin bacci kam ya ishemu sai agayawa Yaya Jamel sai 4 koh?, yes.
Dan muskutawa tayi ta kallon shi tace kasan ba, I will miss only Mama I wish I can stay in Abuja but I can't leave u alone. Ohh baby if u wish ba U can stay With uncle I no get problems with that every weekend sainazo is that ok?, no I said I wish not I will fa taya zanbarka katafi can yammatan kano suyita kallaman kai? Dariya yai yace shi kuma mutum akwai kishi? Eh din akwai tafada tana turo baki
KISS ya bata light a lips nata before sukai shiru dukkan su har aka kirawo sallah yafita.
Masha Allah komai yatafi daidai dan gashi a yanzu duk iyalan dake gidan Mr President ne zagaye a airport din Namandi Azikwe a Abuja sunaiwa Neena da Maleek bankwana.
Neena ce rungume a jikin Mama tana hawaye cikin lallashi Mama tace Baby stop mana kamar ba wejen Maleek kike ba, kidena kuka ko yaushe kike son ganin mu zamuzo ko kuzo mene na damuwar?, Sorry kada Uncle yamiki dariya yace bakison Maleek ma. Dariya tai sosai kafin tace Uncle ai bazai fada ba yasan I Love Maleek much, kawai dai zanyi kewar ku ne more especially u Mama, I know u will Amma komai daurewa akeyi tafi maza Allah yabaku zaman lafiya Maleek yabaku saa agaida Aslam sosai.
Hannunta Maleek yakama suka fara hawa kan step din....kacokam ta juyo tanaiwa kowa bye bye a haka harsuka shiga cikin jirgin.
Some hours later
Zaune Maleek da Neena suke a gidan su dake kusa da gidan Governor. Tashin su kenan daga bacci bayan sun zubar da gajiya abinci suke ci wanda Aunty Mimi ta aiko musu dashi, hira jefi jefi suke akan karatunsane ma wani
Sallamar Aslam ce ta katse su da gudu Maleek yai hugging Aslam yace broth idonka kenan?, ba wani idona I thought ba yau zaku dawo ba sai da Umma tamin waya shine fa nataho.
Ango kasha kamshi kagan ka sai wani kyallin angonci kakeyi mene sirrin ne?, bansan ba kai kafiya magana wallahi yanzu dai nasameku lafiya?, lou.
Amarya sannu ya hanya?, lafiya lou Yaya Aslam yasu Aunty Seema?, tana Office dan munyi waya ma.
Hira sosai suka zauna sukai kafin wani lokaci Aslam yace to Ango sai gobe koh?, kasan 8 zamu shiga English ne farko, hmm kaidai bari ni wannan Test din tazo too early, ya zaayi sai hakuri Aslam yafada.
Tashi Aslam yai to Amarya sai gobe zan gudu, Tom Ya Aslam ka gaida gida, insha Allah. Maleek ne yatashi ya rakoshi suna fita Maleek ya kalli Aslam yace wai kai wani kyau nai sai cewa kake yi kyalli nake?, gaske fa kai kyau wallahi gayamin ko kashiga gona ne?, kai babu wata gona baifi 3 days ba ma muke hugging juna yafada a kunyace.
Lahaula what kind of Groom nake gani a gabana aure almost 1 month Amma kacemin wai......wait bakada feelings ne ko Yaya?, haba dai wane banda kawai ni kunya ma nakeji and ban wani jin irin feelings din nan.
Hamm akwai aiki kenan Aslam yafada a ransa. Kallon Maleek yai yace au kasan fa zani Well care zan duba wani magani caforgot ne zo ka rakani muje. Ayya bakajin dadi?, not that much dai Amma kaina naciwo, Ayya Sorry lemme go and take excuse koh?, is right hakan.
A kwance take a three sitter tana danna Tab Amma ta IPhone. Da sallama ya shiga dagowa tai murmushi suka saki a tare kafin ya zauna kusa da ita yace baby zan futa, sorry Ya Aslam yace narakashi wani waje kin yarda?, murmushi ta danyi tace wace ni da cewar ban yarda Ya Aslam ya fita da kaiba, kawai dai Allah ya kiyaye hanya and take care tana fada tabashi peck a sides shima bata yai kafin yafita Amma saida ya danna bell, wasu matane su uku suka fito dan zama da ita kafin yadawo. Dasu suka zo su shida ne mata hudu securities ne biyu kuma masu aikin gidan.
A bangaren Aslam yana ganin shigar Maleek gida yaiwa abokin sa waya nan yadan masa bayani yanason maganin karfin shaawa dake well care ne akwai tsaro nan yace masa wazai amfani dashi?, Maleek zan bawa kasan ya ajiye yarinya kasan dai halin sa saboda haka kai zakai wannan taimakon domin gyara .
Kwarai ya gamsu dake yasan Maleek sosai akan mata shine ma yakara dacewa bara na zuba a juice idan yaso kafin kuzo ya narke sai kusha and kafin ku koma yafara aiki godiya yaimasa.
Bude kofar da Maleek yai ne yasashi sallama da abokin. Oya lets go Amma fa bazamu dade ba koh?, insha Allah.
Security ne mota uku suka bi bayan su duk da shi Maleek baiso Amma dole ne tunda matsayin hakan Allah yabashi.
Basu wani jima ba suka karasa tunda Ina Governor Road Ina well care. Parking sukai nan securities din suma suka fito.
Koda suka shiga direct wajen sa Aslam yai nan suka gaisa kafin yace yanason Wani magani nan yace bara yatashi.
Ruwa da lemo ya ajiye musu yasaka kai. Wow inason wannan juice en kasan fa komai na Grappes inason sa dole nasha, ayya nikam kasan banasha?, nasani kagan nasha na koshi aikam glass cup din ya dauka saidayasha 3 cups kafin ya ajiye yana hamdala.
Sun kai 10 minutes kafin yadawo da leda yabawa Aslam kara musabaha sukai kafin suka fice. Dan yawo Aslam yajasu dan har wajen saida cake saida suka biya Ya siya shi Aslam din.
Maleek bara mu koma nagan magreeb yazo kada madam taban red card, haba dai ba wani Amma nima inason komawa. Wani abin ne?, nop kawai dai , ok. Hanyar gida Aslam yai a motar fa Maleek yafara amsar sako domin jikin sa yafara daukan wasu abubuwa, idanun sa har red yafara.
Kwarai yakejin son dumin jikin matar sa dan haka cewa yai da Aslam yakara speed en. Hmm kagan ka ba Wani speed da zan kara nan da 5 minutes ma munje basaikace na kara sauri ba.
Saidai Maleek bai magana ba har suka karasa cikin gidan.
Baiko tsaya jin maganar da Aslam yake masa ba yasaka kai cikin main parlor din.
Yadda take haka yadawo yaganta. Idanun ta ta dago cikin murmusawa tace banji sallamar kaba?, sannu kun dawo?, bawan Allah ko uffan baice ba illa kallon ta daya ke kallo mai cike da ma'anoni da yawa.
Hannun sa takama tace Yane sweety nagan ka silent?, Ajiyar zuciya ya sauke kafin yace Neena I want something from u. Hannun sa nacikin nata ya kara damkewa tace go ahead mene shi?.
Kasa gayamata yai illa hannun ya dayaja sukai bedroom.
Zaunar da ita yai cikin wata murya yafara Neena dan Allah kizo gareni kada ki hanani kanki wallahi Ina sonki kanki nakeso kiban inaji kamar zan mutu Neena duba kiga yadda nake bansan mesa ba.
Jikin sa ta kalla nan tagan idanun sa sun kankance ga koina rawa yake a jikin sa ..... Neena kina jina ki yarda dani dan Allah yafada kamar zaiyi kuka saboda jikin sa wani zuull yakeji ga cikin sa sai murdawa yake yi shiyasan abunda yakeji dai.
Anata bangaren Neena tunani tafara mesa Maleek ya sauya raayi tagan kamar baida raayi akan haka Amma onetime ya canja. Neena nasan ba yadda zakiyi ba shiyasa banzo da hakan tun farko ba kiyi hakuri yamafada ya mike kamar Wanda yasha kayan maye yana dafe da ciki.
Ganin ya kusa kaiwa kofa yasa tace babyn Neena nifa takace kaima nawane na so komai kake so kai da Neena dinka tafada amma kasan ranta fal tsoro neAutaras mai abun Mamaki
Inkiyata nita daban ce
❤️❤️❤️❤️❤️
YOU ARE READING
NEENA MALEEK {COMPLETED}
Historical FictionHere are some little part of NEENA MALEEK Book...the story of an orphan Boy called Maleek....and his father's Family....get inside the story .