Da sauri ya waigo jin abinda yafito a bakin ta, karasawa yai cikin sassarfa yace Neena abinda kika fada har cikin ranki?.
Har cikin raina Maleek na yadda da kai, wata ajiyar zuciya yasaki kafin yai mata wata rumguma wadda harsaida kashin bayan ta ya amsa, cikin shagwaba tace zaka karya babyn taka fa, shima cikin mayen so yace idan nakarya Baby naje gun wa?.
Dariya sukai shikam dai ba burin sa su tsaya haka ba, dan haka abinda yake ganin zai ficceshi shi yai wato daukan ta cak zuwa dakin sa.
Akan katafaren gadon sa ya ajiyeta kafin yafa lalubi bakin ta zuwa wuyan ta yafara bata wasu mugwayen kisses nan da nan daga shi har ita sukafara amsar sakon ita kanta saidata bashi taimako wajen tallafo wuyan sa da hannun ta masu laushi kafin kuma tamayar gashin kansa wanda yake sheki da kamshi tana dan yamutsawa.
Ganin dai abin yafara tsaho yasa Maleek kiran sunan Neena a hankali yace are u ready?, cikin husky voice itama tace if u ready I'm ready. Yeah but mu fara sallah dan damun dacewa.
Tare sukai alwalar bayan sunyi tsarki tunda dai an..... jam'i yajasu rakaa hudu sukai ya farko hadiyya ga shugaba ya karshen kuma wadda sunnah ta koyar.
Kwarai sukai adduoi kafin da kansa Maleek ya mike tunda Magani fa aikin sa yakeyi ganin yacire jallabiyar yabar boxers itama ya mikar da ita yasa nai hanyar fita inajin Asmee Garo itada Alolo suna Auta tsaya mana, nikam nace oo banson fadar sirrin bare nima afadi nawa.
11:00pm daidai na koma dakin dan ganin me eke tun 8 nadare har 11 shiru baa magana ba. Banko tsaya wani shiga a hankali ba, saka kaina kawai nai.
Maleek ne da Neena zaune a kasa yasakamata Nama da Tea ga Youghurt duk sai kaza mai romo yana lallabata taci Amma taki.
Neena yakike son nai nabaki hakuri kinki dan Allah kiyi hakuri dabakice kin yarda ba wallahi bazan ba, Amma why namin haka kinki magana kinki cin komai sai kuka ko kasheki nai ai sai haka.
Cike da masifa tace ai saidanace maka kabarni haka Amma saboda mugunta round uku kai ai ba haka ake ba ta fada da hawaye.
Kansa yadafe cikin lallashi yace Neena naji na dauka laifi na Amma kiyi hakuri dan Allah bazan kuma ba ki daure kici saiki kwanta.
Ni fa bazan ci ba. OMG Neena ki nason nai hauka ya Ina baki hakuri kina kara botsarewa?, wayyo Maama kizo kiji tsawa yakemin bayan baice Neena I'm sorry ba saicewa yake wai yaban hakuri.
Da sauri ya toshe mata baki yace I'm sorry Neena shikenan?, kai ya kada.
Murmushi yai yace Neena danger kinfiya rigima wallahi, ko gun wanka ma da kyar akai yanzu ma kinzo kina kara wata Sorry zuma ta yafada da dariya.
Bata fuska tai tace na hakura My Tiger. Heyy who be tiger?, you ta nuna sa. Ai kazama Lion tsakanin dazu da yanzu wallahi, dariya ya kwashe da ita sosai itama dariyan tai kafin ta furta I love u Maleek, love u too Habeebaty.
Oya open ur mouth, fuska ta juyar, Habeebaty bakiji menace ba?, nidai kafara chewing then saikaban Amma wannan tamin tauri abaki tafada a shagwabe.
Ohh ni Maleek yau najawa kaina dama ya lafiyar kura bare an tabata, ur wish is my command Autar Mr President da Mama. Dariya ya kyalkyale da ita sosai nan yafara bata itama tanabashi har suka kare. Ko gun shan tea saiyasaka a baki sannan zai bata wai zafin ya huce, Auta na Zumana Yafada a wasance, naama Tiger dina lion dina. Neena I don't like this name fa. Ni kuma sweet yakemin abaki sai Yaya?, sai acigaba da fada kinga sainazama Tiger din kullum da night. Ooo bazaka zama ba dariya yakwashe da ita ganin har idanun ta sunfara kawo ruwa.
Kwarai sukai zagaye a dan corridor din kafin yace Babyn zo ai bacci gobe 8 zan tafi school.
Ido ta kada masa tace kasan kam shinake ji yanzu 1 takusa muyi nafila tunda munyi ishai sai a kwanta. Ok.
Kara godiya sukai ga sarki Allah kafin suka rage kayan jikin su suka hau gadon.
Jikin sa ya janyo ta ya matseta sosai numfashin su na gauraya dana juna cikin wata murya wadda ita kanta Neena batasan Maleek nada ita ba yafara zubamata godiya da albarka da kalamai na kauna wanda suke nuni daga can cikin zuciyar sa yake fadi.
Neena duk wata kalma da zanyi amfani da ita gun nunamiki godiya ta da kuma bajintar da kikai wajen kokarin kare martabarki da kimar ki ta mace babu kalmar Amma abu guda zance Allah ya sakamiki da alkhairin da alfarmar shugaba SAW Allah kuma yabamu yara nagari da zaman lafiya mai dorewa.
Ameen Neena tafada itama tace kwarai kaima naji dadin kare kimar ka ta saurayi da kai tunda kusan samarin yanzu duk ZAWARAWA NE. Domin kuwa duk sunsan yammata tun a waje kuma babu imani a ransu wajen keta haddin mace naji dadin kasancewr bakacikin jerin samarin nan. A daren nan akwai abubuwan da Duk wanda yasan mace yake kuma direct zainemi mashigar ta amam kai saida ka laluba abubuwa da yawama dakai ya nunan saurayi na aura kaima tnq so much.
Bakin ta yakaiwa kiss kafin yace Allah yamiki albarka. Ameen My Tiger. Uhm wai Ina kasamo wannan kazar mai zafi?, ninayi ta duka. Ido ta ware tace yaushe kai banson wasa?, wallahi da gaske lokacin kinata kuka nai lallashin kinki shiru, nace nasaki a ruwa kikaki. So ni sainaje nai wanka kafin nafito nagan kinyi bacci shine nai sauri naje naimiki tunda bamuyi dinner ba akai aikin lada. Kwakumeshi tai tana dariya tanadan wasa da gashin kirjin sa wanda yai luff da bakin ta.
Uhm uhm Baby kadafa nace a kara kisaka kuka kinsan farin shiga ne, ohhh ni Hajara kaifa.....Tom oya muyi bacci, anya basaina kara ba akwai dadi fa. Lahaula kanason kashewa Maama yarinya kenan?, Oo wai nagan itama yarinyar naso ne?, kai bataso wannan yarinyar. Murmushi sukai a tare nan bacci yatafi dasu mai dadi Wanda cike yake da mafarkin junan su.
Aslam kam yana sauke maleek bin bayan sa yai so duk maganar da sukai da shigar su dakin a kunnen sa, kwarai yai farinciki da hakan kuma yasawa auren albarka sannan yafice.
******
Kwarai sun makara sallah dan ana raka'ar karshe Neena tafarka kafin ta tashi Maleek. Da sauri suka diro, alwala yai itakam saidata kara shiga ruwa sannan tayo alwala din, tare sukai sallahr da karatun Al Quran mai girma.
Wajen shida da rabi saboda haka Maleek yasan Idan ya kwanta zai makara, lallaba Neena yai takoma baccin sannan yasamu yadan duba handouts da wasu books na English.
Auta ce
Nadawo insha Allah
DU LIEST GERADE
NEENA MALEEK {COMPLETED}
Historische RomaneHere are some little part of NEENA MALEEK Book...the story of an orphan Boy called Maleek....and his father's Family....get inside the story .