[3/19, 9:31 AM] H.@.S🌺🌸: 🔵🔴🔵🔴🔵🔴🔵
🔵🔴🔵🔴🔵
🔵🔴🔵
🔵AUREN JINSI
🔴🔵🔴🔵🔴🔵🔴
🔴🔵🔴🔵🔴
🔴🔵🔴
🔴
19-3-2018
Typing..... 151 to 155
Dedicated : to my loves.....Duniya dai guda daya ce kuma acikinta ake gyaran aiki duk abinda kayi me kyau da Mara kyau zaka gani..... Lahira gida biyu gareta kuma dole mutum daya zai shiga ko wuta ko Aljanna.... Indan bakaga mutum a Aljanna ba to kai leka wuta haka indan baka GA mutum a wuta ba to yana Aljanna duk wata rai tana ma kanta kwadayin Aljanna ne.... Ba wata rai da Za taso ace tashi ga...... Dukkanmu ba musan makomar mu ba..... Ni bani da wuta bani da Aljanna..... Nima neman Aljanna nakeyi.... Ina rokon Allah ya azurta duk wani Muslim da Aljanna..... Wallahi kusani masu yin lesbians ban yi rubutuna Dan cin zarafinku ba kodan tonon asiri...... Asali ma banyi tunanin zan iya rubuta littafi ba ballatana har in tabo wannnan sashi.... Cikin ikon Allah wata tazo tasame ni da wannnan maganar domin kusan 80% na lbr yafaru..... Akanta so kuga ban Dan ku nayi rubutu ba.... Indan na tabo wani sashin na rayuwarku to kuyi hakuri burina shine inga mu Akan hanya madaidaciya...... Wata me suna irin na jinya ban sanki ba ban kuma San kowaye ke ba.... Amma Naga sakonnki.... Jiya.. Kuma rubutuna jiya Dana sa sunan wata ba dake nake ba Amma tunda suna yazo daya Hali iri daya Sai dai gari da yabanbanta ku...... Ina muku fatan shiriya Allah yashirya mu baki daya.... Allah ya hada sunanku da zuciyar ku Akan aikin alkhairi.... Ya Allah ina rokonka wadannan bayi naka ka ganar dasu kasa zu ma abin alfahari acikin alummah....... Kuma duk zanyi accepting naku..... Harda wanda basu ji sunan su ba.......
🔵🔴HOME OF MY QALAM WRITER'S ASSO. 🔵🔴
Wata kawarta me suna Rasheedat suna ce mata Rash har Cikin office dina ta same ni anan kano lokacin ba amun transfer ba.... Security suka so hanata shiga Amma nace a kyaleta.... Saboda kawar madam ce.... Nikuma lokacin kamar wawa haka nazama duk abinda nusaiba ke so ina son koda kuwa ba daidai bane..... Saboda irin kyau Hali na mahaifiyarku.... Tunda Allah ya hada ni da nusaiba ban taba ganin ta da gyale ba kullum tana Cikin hijab da nikab ko zafi ne ko sanyi...... Danaje makaranta su mukayi bincike kowa ya yaba da hallayarta da Kuma kokarinta wajen haddar alqur'an dakuma wasu littafai.... Har suke sheda mun cewa da tana da ra'ayin karantarwa to su zasu dauke..... A lokacin akwai wata malama suna ce mata Wai malama sa'ido 👀 har mun gama abinda ya kawo mu abokina yace wa mudeer na makaranta Amma Dan Allah Baku da wata mallama mace ne.... Domin mace tafisa ido Akan yar uwarta kuma Zata fi gane aiyukan dallibai mata...... Dariya nayi domin Sulaiman mutum ne me son bin kwakwafi..... Nace Amma ka manta Allah yace kada kubi didigi dayawa yace a maganar aure fa Sai an jasasa ko mallam Za mu dauko bara gurbi ne muna sa ran an mana kyankya sa me kyau Dariya mukayi dukkan mu domin daddy su fatee akwai barkwanci yace muna da mallamai mata Amma wace take sashin secondary mutum daya mallama faee'zah barin kira muku ita.... Amma fa gaskiya kun burgeni saboda abinda yasa muke samun matsala Kenan a aure Harda matsalar rashin bincike..... Kiran wayarta yayi.... Ba'afi mintuna ashirin ba ta shigo.... Mudeer din ya gabatar da mu agunta sannan ya fita domin bincike neman aure sirri ne....... Watau nasmat a wannnan ranar akwai irin kalmar da kika ambata wanda mallama faee'zah nan ta fada..... Bayan bayani da daddy su fatee yagama mata..... Yace mallama faee'zah ke macece kuma uwa GA wasu nasan koda ace Allah Bai baki hsihuwa ba to hakika ke uwa ce domin kuwa ke mallama mace...... Mallama faee'zah batare da na cika da dogon bayani ba muna so ki mana bayani a matsayinki na mahaifiya wace burinta kullum taga yayanta maza da mata sun samu mata nagari suma maza sun samu maza nagari..... Ko ba haka bane tace wannnan gaskiya ne...... Abokina dayyab yaga daya daga Cikin yaranki yana so..... Shine muke so musamu wani information daga bakin mallqma mace...... Waye acikin su kuma wane class take...... Tana aji biyar na kusa da karshe kuma sunata nusaiba........ Hmmmm kawai tace ni nasan nusaiba kuwa sosai Amma tunda kunce Allah kuma kun dauke ni a matsayin uwa wace ke son ganin farinciki yayanta.....
YOU ARE READING
AUREN JINSI PART THREE
FantasyAuren jinsi lbr ne da yakunshi wata irin ritaciyar soyyaya da uwa ke War yarta, yadda abun ya rikice,.... sai kun karanta kawai zaku bani lbr.