DAN MAKAHO

11K 956 213
                                    

4/08/2018

Assalam Alaikum Bibilicious freaking fans, ya muke duka? baku da sanin yanda nayi kewanku duka, ina fatan muna lafiya? Ya Gida? Ya yan gida? Ya MaiGida? Ya yara? Ya yanuwa? Ina mana fatan Alheri duka.

So A zatona sai nagama Makaranta zan kawo muku DANMAKAHO, amma tun baa je ko ina ba, labarin ke zungurina suna so in firdosu daga kaina, wannan connection din tsakanina da labaraina sai Allah, so na yanke hukuncin xan fara kuma insha zai zo muku atleast So biyu a Sati.

Don Girma da Darajar Allah ina rok'onku da ku karanta a nan(Wattpad) ku barshi anan, ban yarda a juya min shi ta ko wani siga ba, ba yarda a Kwafe min shi a kaishi Whatsapp ko Facebook ba ko duk wani irin kafa ta Social Media banda wattpad, daga karshen littafin zan kai OkadaBooks.

Labarin D'ANMAKAHO ba ka man sauran labaraina bane, wannan ya sha bambam don na tabo salon Masoya, labari ne na soyayya, kasancewar ban taba litaffi wandon Soyayyane Jigon nake so kuyi hakuri da duk wata tangarda da alkalamina zai kawo, kuma kofa bude take da daukar gyara da korafinku.

Ba zance wannan Labarin Soyayyar daban take da Soyyayar rayuwarmu ta yau da kullum ba, amma ina da tabbacin zai haska zai kuma taba zuciyoyin maabota Soyayya, da masu yin So domin Allah.

A wannan tafiyar tamu, ina so ku bani tauraron ko wani page da kuma bani raayoyinku akan ko wani shafi da layin Pajin.
in other words Votes and comment line by line.

Domin Allah nake sonku kamar yanda kuke sona.

Ku biyoni don jin Love Life din wannan ZAIDun cikin Dubannin Zaids dina

Wannan Zaidun ba na Zaineema bane (ZAINEEMA)
Wannan Zaidun ba na BabyZarah bane(AKWAI LOKACI)
Wannan Zaidun ba na Rumaysah bane(GIDAN GANDU)
Wannan Zaidun ba na Nenen Seebi bane(KE ALHERI CE)
Wannan Zaidun ba na Ziyadah bane(A DADE ANA YI)

Wannan ZAIDUN LABEEBA ne (DAN MAKAHO)

Fasten your seat belts
90%loading

#1love
#DANMAKAHO
#Fikrawriters
#Nagode
#Biebee Isa.

DAN MAKAHO... Where stories live. Discover now