part 18

1.9K 89 1
                                    

*💝MUK'ADDARI💝18*
*SADAUKARWA GA FIDDAUSI SODANGI*
_*вч 👄hαвíєвαh lurv👄*_
_víєwwαttpαd@habiebahlurv_
_ѕnαpchαt @habiebahlurv06_
_email habiebahlurv@gmail.com_
🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈
🎉🎊🎉🎊🎉🎊🎉🎊🎉
🎂🍾🎂🍾🎂🍾🎂🍾
_*May this day be the beginning of another beautiful year for you. May there be pleasant surprises, loads of joy and infinite happiness. Wish you a very HAPPY BIRTHDAY🎂🎂🎂 MY  SADNAF, more blessing year ahead. May Almighty Allah continue protect u dear..#Amin. Nd sorry for d late wish.*_ #Love u♥
                    🍁💧🍁
*____________________*
    Lakacin daya idon  mufada ya tara ruwa still idonta na kanshi , a hankali ya tako gabanta yace "mufida!.." Cikin sarkewar murya . kallonsu kawai imran keyi cike da mamaki yace "do u know her jawwad!?..." Dagowa jawwad yayi yana kirkiran murmushi yace "yes..of course.... I know her..she's my frie...my friend.." Yafada cikin sarkewar murya . dagowa mufida tayi ta kallesa  lokaci daya hawayen dayake makalewa suka zubo.  "Am not your friend JAAN, am you lover..stop hurtin my heart plss jawwad kasona don Allah ko kwatankwacin yanda nakeson ka..." Hawayen idonta yaci gaba da zuba tana kuka mara sauti wanda yay matukar ba jawwad tausai . imran ne yay karfin halin cewa " its okey mufida, ya isa haka..go home I will meet u leter  zamuyi magana.."  Juyawa hayi a hankali tana tafiya kamar mara lakka tasha cornern dazai kaita gidansu. Ajiyan zuciya imran yasauke yajuyo yana kallon jawwad daya kifa kansa jikin mota, dafashi yayi yace " can I know what's d relationship between us.."  Dagawo  yayi da rinannun idonsa yana kallonsa batareda yace  komai ba, daga kafada imran yayi yace "anyway intai tsami zanji koba yanzu ba." Daga haka yashige mota shima jawwad jiki ba kwari yazaga yashiga don matuka yaji tausayinta. Fadawa
gado mufida tayi tareda rushewa da kuka tanajin sabon soyayyar jawwad na ratsa zuciyarta ""Ya rabbi help me nd removing this pain love from my heart..Am pleading u Almighty God.." Kuka takeyi sosea kamar ranta zai fita lokaci daya zazzabi mai zafi ya rufeta. Mamarta ne tashigo dakin  tazauna bakin gado tareda tareda daura hanunta bayanta da niyyar tashinta   , zafin dataji jikinta ne yasa ta dagota ta kwantarta jikin tana shafa bayanta tace " daughter! What's wrong with? ... Are u sick?.. "  gyada mata kai tayi wani hawayen na kara sauko mata tace " am feeling headache nd pain fever...aunty"  "Ooh! Sorry dear lemmi contribute u with drugs.." Daga taka tafice daga dakin . few minutes tadawo hanunta dauke da cup gakuma magani, mika mata cup din tayi wanda yake cike da shayi mai kauri  sannan tabude fridge din dakin tasauko bottle water   . balaifi tadansha shayin sannan tasha magani ta kwanta. Bargo mamar tarufa mata tace " get well soon dear.."  Fita tayi daga dakin lokaci kadan bacci ya dauke mufida.   Sai yamma tatashi tai wanka tashirya cikin relaxing outfit  tafito falo . aunty da mamane ke zaune sai ilham dake wasa da teddy a gefe , kitchen tawuce tadaibo abinci tadawo  dining taci ba sosea ba sannan  tadawo cikin  falo ta kwantarta kan cinyar mama .  shafa kanta mama tayi tace "dear ya jikin aunty tace u not feeling well." "Da sauki mama..." Tafada cikin sanyin murya. "Ayya sorry ko wish quickly recovery daughter."  Sallaman ya kabeer ne yamaida hankalinsu ga kofan falo , dasauri mufida ta runtse idonta kamar mai bacci . gaidasu aunty yayi bayan ya zaune yasaci kallonta yaga gar lokacin idonta rufe yake   , tashi yayi yatafi part dinsu yay wanka yashirya cikin kananun kaya yadawo  falon  yaga mufida batanan...idonsu aunty ya faka yahaura sama nan inda dakin mufida yake. Kwance ya hardata kan gado idonta lumshe kamar mai bacci amma ba bacci takeba, haurawa gadon yayi a hankali yatsurama  beauty face dinta ido  ba'abinda yake matukar burgeshi kamar karamin bakinta wanda shikadai kawai yake gani intana magana jiyake kamar yayi kissing pinklips dinta.      Sosea ya matsar da fuskanshi dai2 nata har numfashinsu yana gaurayewa, da sauri kirjinta yafara bugawa jin ya matsota sosea tai saurin bude manyan idonta. baya yayi shima da sauri yasauka kan gadon yafice daga dakin zuciyarsa na matukar harbawa. Rufe dakin tayi da key tazauna bakin gado har lokacin kirjinta bai setuba tadauko wayarta ta lalubo no. Din jawwad takura mata ido batare da  tayi dailing ba. Kwantawa tayi tadaura wayar kirjinta ta lumshe ido hawaye na saukowa ta gefe.   Misalin karfe biyar rufaida da najma na kitchen suna night cook while momy na falo ita kadai ammi na wanka. Imran da jawwad ne suka shigo falon  fuska dauke da faraa momy suka gaisa da jawwad , basi wani dade waba suka koma part din imran,, fitansu bai dadeba ammi tasauko cikin shirinta tayi kyau cikin atamfa riga da zani. Sai magrib sukayi setting dinner  sannan ko wannensu yay wanka sukayi salla sannan suka fito falo.   hada abinci a basket momy tayi wanda za'a kaima su jawwad tace wa najma "ga abincin broda dinki come nd take.."  Turo baki najma tayi tace "momy! wllh  yunwa nakeji   sosea ..suma zanyi inbanciba." Harara momy ta zabga mata tace "acici kawai. Babyna zokikaima yayanku kinji!."  Kirjinta ne yay balain bugawa  tatashi jiki ba kwari ta dauki basket din tafice.  Tafi minti biyar bakin kofar bata shigaba sai gabanta dake faduwa  kamar zatarusa ihu haka tatura kofar tashiga.  Ajiyan zuciya ta sauke ganin ba kowa falon tai saurin ajiyewa zata fita taji anriko hanunta. A matukar tsorace ta juyo ta fasa ihu     lakaci daya idonsu ya sarke cikin na juna. 
Kallo kawai yake binta dashi tundaga sama har kasa kirjinshi yana bugawa , ba'abinda yafi daukar hankalinsa kamar kirjinta da shape dinsu suka fito kasan cewar robber sheet dake jikinta da skart duk rubber  . For d very first time daya ganta da kananun kaya gashi ko lullubi babu jikinta sai wani net kaf dake kanta, take wani feelings yafara kamashi idonsa sukayi ja yafara matsawa jikinta sosea. Baya2 tafara kirjinta na tsananin bugu ganin yanda idonsa sukayi matukar sanja launi. Jikin bangon dakin ya matseta ya lumshe idonsa tareda kaiwa bakinsa saitin nata. Wani bala'in tsorone yashiga rufaida take tatuno ranar da jawwad yayi reping  dinta, wani wawan ihu tafasa wanda yay dai2 da bade kofar bedroom imran yajuya da sauri i'ta kuma tai saurin guduwa  batare data juyoba.  Wani mugun  kallon jawwad ke binsa dashi  ganin yanda idonsa suka sauya  kala gakuma yaga kamar mace tafita dukda baiga face dinta ba he's only sight her back. .."badai 'ya'yan jama'a kafara matsewa ba imran!...meye kai mata take ihu? nd who's she!?."Shafa kai imran yayi gaba daya kunya yakamashi .."uhm..kaga ni bakomai nai mata ba....nd she's my cousin sister.. " "ooohh!..shine kake sokayi rape din......"  Saurin rufe masa baki imran yayi yace "Just only want kiss her  kuma kafito tagudu...nd nothing else apart from dis.." Mike kafada jawwad yayi yace "Anyway.. I wanna go home.coz don't want to spent night here.. Want to say gudnyt..." Yay waving dinsa ya yafice.   Yana i'sa yabude lock din yashiga yay wanka yasa pyjamas  yahada coffee yasha kafin ya kwanta . A firgice ya tashi yana zuba uban haki ga zufa dake karyo masa kamar wanda yay derby ta dalilin mafarkin wata mata  da yayi fara  kyakkyawa mai manyan ido wanda zatayi shekaru  hamsin tazubo mishi manyan idonta ko kiftawa batayi ga kumu yarinyar da yayi raped dinta gefe sai kuka take mai shiga zuciya  . karamin fridge dake bedroom din yanufa ya dauka very cool bottle water ya balle marfin yakafa bakinsa kai ,,,Saida yadanji relief sannan ya i'jiye yazauna bakin gado ya dafe kansa ""I'na zan sameta!? I'na zan ganta!? ...Yaa Rabbi show her to me..ya Allah kanunamin i'ta in naimi yafiyanta ko zan samu rahamanka... ya rabbi forgive my mistake.."  Ranar baisamu bacci ba don ko runtsawa yayi matan da i'ta  yake gani   lakacinda  yadago fuskanta hawaye na saukowa daga idonta.  Bathroom yashiga yayo alwala yafara jera salloli yana rokon Allah ya bayyana masa i'ta dakuma mahaifiyarsa.

Sorry my fans for keeping u waiting yesterday. Love u oll♥😘

*👄habiebahlurv👄*

💝MUK'ADDARI💝Donde viven las historias. Descúbrelo ahora