THE KITCHEN TABLE (B)

12 1 0
                                    

🌸🌸*ROMON KAYAN CIKI*🌸🌸

🌸🌸KAYAN DA AKE BUKATA🌸🌸
Kayan ciki
Kayan miya
Kayan kamshi
Tumatur
Maggi,Gishiri
Tafarnuwa
Ganyen effirin
Mai

🌸🌸YADDA AKE YI🌸🌸
Zaki wanke kayan cikin ya wanku sosai da tumbi da hanji ki bubbude cikinsu ki wanke sosai kisa viniga ko lemon tsami ki wanke ki yanka su dai dai yadda ze miki, sai ki dora a wuta ki zuba magi da gishiri da dakakkiyar tafarnuwa ki yanka albasa ki barshi ya dahu, idan ya dahu sai ki kawo markaden kayan miya ki zuba amma kar yayi yawan da zatayi kauri.

Enjoy it
Urs xeeydeey9 😘😘

THE KITCHEN TABLE 4⃣Where stories live. Discover now