NOT AN UPDATE

734 61 17
                                    

Dear Readers,

Zanyi amfani da wannan shafi nayi gaisuwa da godiya ga dukan masu bin wannan labari #KallabiKoHula.

Sannnan ina bada hakuri akan, zan dakatar da rubuta labarin har zuwa wani lokaci nan gaba.

Amma a madadin wannan zan yi sharing wani labari da muka rubuta ni da @Sa'a Sa'eed duk da yake ba sabo bane.

Da fatar idan aka karanta, za'ayi voting tare da commenting.

#Nagode

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 05, 2018 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Kallabi ko HulaWhere stories live. Discover now