4/13,1:14 PM] Khadeeja💞
0⃣1⃣ *_SABEER_*
_(Mai hakuri)_By *K✨Mag*
Mrs yunusDedicate to
*Qasaitattun 'yan* *mata*
0⃣1⃣➖1⃣0⃣
🔷🔷🔷🔷🔷
Abakin rijiya take zaune ta zabga uban tagumi hawaye na kwalala a idanunta na iso wajen cikin hanzari nace haba indo meye haka yanxu har naje nadawoo baki kai ruwan naki ba meyasa kikeson daura wa kanki damuwa ne ta dago kai ta kalleni tace raliya bazaki gane halin danake ciki bane wallahi SO *CUTA NE,* kawai sai na kwashe da dariya domin maganar ta kenan,raliya bazaki taba gane halin danake ciki ba sai randa kika fara soyayya bazaki fuskanci kalubalen rayuwa ba sai kin fara soyayya kibarni kawai naji da matsalata sai nace haba indo dauki ruwanki mutafi kar goggo ta nemeki kinga al muru takawo kai za'ayi ma na fada gida...
Sun dauki ruwa suna tadi suna tafiya kai da kagansu kasan yan matan kauye ne sai raliya tace idan har audu na sonki da daske yaci ace yadawoo gareki bawai yatafi ya manta dake ba hmmm raliya kibari kawai inji indo,toh ke ya maganan naki kun dai dai ta da salisun ne hmmm lalle ma indo kina magana kina manta waye raliya ai kuwa tunda nagama primary bani da gurin komai sama dana karasa karatu na wannan ai duk shirme ne wani soyayya to ku tattabaran me kuka samu sai suka kwashe da dariya.......
Auzubillahi minal shaidani rajim haba mallam baka da ido ne zaka bige ni ka wuce kamar ka bugi dutse shi kuma bai yi magana ba yaci gaba da tafiyarsa tace kai mallam tajuyo ta bishi da kallo tana mai yatsina fuska dakai nake sai indo tace ke inna masifa mahaukaci ne fa sai taja baya indo dagaske ?😳 wallahi ni kinga tausayi yake bani baya magana sai tsince tsince ALLAH sarki ALLAH yabashi lafiya inji raliya sukace amin suka wuce gida suna ta hira gwanin sha'awah
Ahaka har suka iso gidan su dayake makwabta ne wata guntun zana ne a tsakanin su aiko indo na shiga gida Goggo ladi tahauta da masifa akan ta jima abakin rijiya ina jinta tana ta rantse rantse wai layi, tinanin audu dai nafada a raina sai baba zuwaira tace raliya ki daura mana abincin dare saboda yau ummah tana dan jin zazzabi nace toh baba nashiga magirkin mu najiyo indo tana ta raira waka wa audu _(eeh auduwa autan samari kaine farincikin..)_ sai na leka nace ke tattabara uwar soyayya kullum sai kin kona mana abinci akan Audu raliya kishiga hankalinki kigama girkinki yau xamuje dandali to Allah ya kaimu amman sai dai naje nayi bitar karatuna toh sarkin karatu harda dandalin ma? bakomai ki gama tukunnan sai mun hadu rige-rige inji raliya sai tayi murmushi tace toh..
Misalin karfe 8:00 na dare matasa da 'yan mata anfita dandali raliya da indo ma sunzo anan taga wasu daga cikin abokanan audu tace kinga su buba can bari naje najiyo labarin audu raliya race adawo lafiya nikinga zamata anan taja wani dutse tazauna ta dauko takardanta tana karantawa....
Tana zaune tana dan waige-waige sai ta hango wannan mahaukacin sai tadauki takardunta tabi indo anan ta lallabata suka kama hanyar gida sai indo tace uwar karatu yau ya akayi da wuri haka sai nace wallahi naga mahaukacin dazu ne nikuma ina jin tsoronsa kinga karya hauni da dukah kai matsoraciya inji indo baya duka fa sukayi ta hira har suka isa gida.
Anan suka kafa hiransu a kofar gidansu indo,indo tace haba audu sonda nake yimaka yasa na zauce nazama kamar bani da cikakken hankali a kanka gashi raliya ma na mun kallo mara aikinyi. Sai nace hava indo walhi ki fahimceni bahaka bane sai tace to yaya ne raliya ?*WAYE AUDU??......*
Audu shine gwarzo kuma jarumi acikin samarin kauyen nafada dake kasar gombe kauyen ba babba bane amman akwai mallamai da rufin asiri audu dan kanin limamin garin ne wato mal dauda hamza kanin mal ahmadu hamza limamin garin,mal dauda yana da yara biyar audu na farko sai tasallah,hamza,sai yan biyu Hassan da Hussaini sauran sun kasance kanana domin bayan haihuwar audu andau lokaci tukunnan aka haifi tasallah