💑2💑

36 3 0
                                    


Another chapter for u lovers💖💖💖
Seriously I have this part of me that makes me want to write this book alot....

Note:not edited

***Bayan na ga fuskar Husnah washegarin da na ganta da niqabi ta shiga raina saboda she is the true epitome of my type of woman.
Doguwa siririya sannan Mai smoky colour kamar a maiduguri. Ban nuna ba kawai na cigaba da treating dinsu gud sannan I became friendly

Yau sati biyu kenan da Kade khalifa da nayi Kullum Ina zuwa in Ina dawowa daga office usually around six Kuma nayi nasara mun fara sabawa da dukkan su especially khalifa wadda ya maida Ni abokin shi. Can u imagine har tuwon masara wallahi Husnah ta bani Kuma naci something ko Amma ce ta girka bana ci kuma ya mun dadi sosai gashi miyar ko nama babu.

Na samu Daman sanin a poly take tana ND two a Business management. Maijidda Kuma na SS3 zatayi waec. Na samu kaina da zama jovial afterall kuwa Waleed is Neva friendly da strangers most especially ladies buh these two especially Husnah gets too much of my attention although ita dariya ce nata komai aka ce dariya kawai take, maganar dai Maijidda ta fi yin sa. In zanje Ina Kai musu snacks on some occasions. yau ma na tashi office around 5:30 na Yi wani eatery Mai suna 'snap food ready' na sayo snacks sannan na isa gidan. Yau Jum'ah gashi kowa na gida. Bayan mun gaisa da kowa sai na lura kamar malam Abubakar bashi da lafia na tambaye shi
"Baba ya naga kamar baka da lafia?"
"Yana da diabetes toh stress ya mishi yawa Kuma" Maijidda ta bani amsa
Nan dai na jajan ta sannan na gaya mishi muhimmancin lafiyar sa.
Malam Abubakar driver nee a ministry of education a halin yanxu Kuma Yana Dan buga bugan sa da baxa'a Rasa ba.
An Kira sallan magriba sannan na Isa gida na samu Ameer a daki ya tare Ni da masifa
"Yanxu Kam shikenan tunda ka fara Abu baka fada min, I tot we'll share the burden amma tunda haka ka zaba ai shikenan" ya fada muryar shi da alamar bacin Rai
"Look malam am not doing anything, Ni fa gobe ka shirya dole ka raka Ni daga office muje gidan Nan tare. Eh akwai yarinyar da ta min amma ya zanyi ma na kawo maganan ta gidan Nan? We don't know them they're nobody. Look it's nothing serious fa"
Yana kallo na Nima haka
"And so what if they're poor? Nasan Hausan kenan ai. We're going and if seriously ta maka we'll bring up the issue koma meye ne gara ayi shi da wuri as long as tana da tarbiya and she loves u what more do u need? Kasan Amma is good wit goodness"
Sai da na qare mishi kallo na Kuma amince da he means every bit of what he just said sai naji qwarin gwiwa
" Ameer ban ma fada Mata ba So ba Wai maganar in tana so na. Kawai muje ka ganta"
Mukayi concluding zamu je gobe sannan muka yi sallah don mun makara masallaci.

Washegari da safe muka shirya Ameer ya tattari abubawan da zai buqata shima mu tafi office a motar shi Mai qirar BMW 7 series Ina son motar don akwai sanyi. A office kowa office din shi ya wuce sai five muka fito muka nufi gidan. Mun ko ci sa'a bayan mun yi sallama an amsa Husna ce ta fito da hijabin ta kamar kullum da fara'ar ta ta gaishe mu ta Kuma shimfida Mana tabar ma muka zauna ta bamu ruwa sannan ta sanar da mu baban su na bacci baya Jin dadi sai Maijidda ta fita kasuwa tare da khalifa. Nayi introducing Ameer a matsayin Yaya na suka qara gaisawa Yana kallon ta Yana kallo na Yana murmushi. Muka Sha ruwa muka danyi hiran rashin lafiyan baban. mun tashi zamu fita bayan mun Mata sallama sai ga Yan kasuwa sun dawo. Irin kallon da naga Ameer na yiwa Maijidda har bayan sun gaisa ya bani mamaki, I know he means something real.
Muna shiga mota kuwa ya bani cikin sa na sha
"Malam aradu na ga Mata a gidan Nan. Kan bala'i man I c my wife I swear. Dole na zo wurin popsyn su wallahi, Allah bashi lafia"
Dariya nayi nace "Ameen"
Muka Isa gida kowa yayi normal activities din shi har muka zo bacci Ameer ya jaddada min niyyar shi na zuwa wurin baban su washergari. Ni dai dariya nake nasan ba za'a je babu Ni ba.
Bayan mun dawo daga asuba ne muka gaida iyayen mu sannan muka koma chalet din mu. Nikam bacci nayi niyyan Yi amma zumudin Ameer ya Hana Ni bacci cikin kwanciyan hankali da gyar sai da na Kai 8 muna Hira sannan muka tsara ana la'asar zamu tafi. Sai da aka Kira azahar na tashi a bacci naga Ameer na class din online na CFA don Wai an musu connecting za'ana musu online lecture 8-1. Na shiga nayi wanka nayi alwala na samu ya Gama. Shima wanka yayi sannan muka tafi masallaci. A hanyar mu ta dawo ma dai hiran kenan
"Kasan Allah Waleed wallahi in na samu yarinyar Nan... Hehehe kasan I've always wanted a small girl I can easily handle, irin ta min biyayya sosai Kuma she'll be my pet. Kasan senior ladies dinnan ba zata yadda kayi petting dinta ba. amma dai wannan she is ok Kuma she looks gud kaga, amma kana dariya zaka Sha mamaki"
Yana zuba Niko dariya kawai nake har muka Isa gida a side din Papa muka zauna muka ci abinci muka yi Hira sosai. Ana Kiran la'asar kamar mun hada Baki a tare muka tashi tsaye sai da muka kalli juna sannan muka yi Yar dariya Papa ya kalle mu sannan ya ce
"Are we safe?"
"Absolutely" Ameer ya bada amsa sannan muka wuce chalet jamfa muka sa dukan mu inda Ni na sa Ash caftan Ameer ya sa blue caftan kuwa har da malum malum

Life Person💞 -Hausa StoryOnde histórias criam vida. Descubra agora