Jin yanda akayi shiru @ ajin aka xuba min edo yasan ya ni fara takawa na nufi waje dan barin lecture hall din gaba daya domin bana jin xan iya bama malamin hakuri, ina daf da ficewa daga class malamin ya dako min tsawa.... Keeh, if u mistakenly add a step from where u are diz z d first en last day 4 yhu in the university.... Salati en ajin suka kaure dashi yayin da nayi niyyar kara daga kafa na fice daga class din inga uban daya esa yasa @ koreni @ university din... Sai kuma na juyo na kalli sashin malamin da nufin bashi amsa kan na fice.... Innalillahi wa inna elayhir raji'un shine kalmar da na furta @ hankali sbda yanda na tsinci kaina @ wani yanayin da ban taba tsintar kaina @ ciki ba... Tunda nake @ duniya tah ban taba ganin mutumin da ya balain shiga raina farat daya ba kamar malamin dake tsaye @ gaba nah.. Dik da cewar fiskar shi cikin bacin rae take har yana huci amma hakan be hana fiskar fitar da wani erin annuri ba... Basmah kyakyawa neee... Kyau, kyau erin wanda ake kira kyau... Dogo ne sosai mai kiran mazaje... Tarwada neee, domin in kika hada shi dani ba xa ki cemar fari ba.... Lalacewa nae @ gun ina kallon fararen kwayan edonsa wanda tamkar an diga musu wani mae @ ciki.... Ganin yanda na lalace ena kallon shi ya sanya shi sake daka min tsawa @ Karo na uku.. Sai @ sannan nadawo hayyacina wacce kuma tamkar an cire min laka @ jiki na nufi wani seat na xauna.. Ina jin yanda class din ya kaure da kananan surutai erin na dalibae kafin ya daka musu tsawa sa'annan aka yi shiru... Nadade kaina @ sunkuye sa'annan na dago kaina na xuba masa edanu ina kallon dik wani motsin shi da yanda yake rike da marker yana koyer wa.. Turancin sa, yanayin yanda yake motsa bakin shi komai nashi cikin kwarewa yake yinsa..... Be kara minti talatin @ ajin ba yayi closing lecture din wanda kana gani kasan bacin rae abinda namar née yasan ya shi kare ajin batare da ya exhausting time dinshi ba... Yana tattara files dinshi née ya dago ya watsamin wani mummunan kallo kafin ya fice daga ajin.... Ba karamin dagula min lissafi kallon daya jefeni dashi yae min ba, domin izuwa lokacin saini sai Allah na yasan abinda nake ji akan mutumin.... Yarinyar data riko hannu na tace en bashi hakuri na fisge ne taxo ta xauna @ gefe nah... Dagowa nae na kalle ta sa'annan na kakalo murmushi... Maida min murmushin tae sa'annan tace sannu sister.. Da alamu dae yau kin fito daga gdah da bacin rai duba da erin abinda ya faru tsakanin ki da Mr Hatim... Mr Hatim na mai maita sunan @ raina hade da kara maida hankali na @ gareta.... Kinga koh lecturer née mai kirki shi sosai... Haka yake ko @ anguwan mu mutum ne shi maras tashin hankali.... Da wuya kigan shi yana koda doguwar magana née da wani bare kuma tashin hankali... Beda girman kai ya ajiye kanshi inda Allah ya ajiye shi.... Talakawa ne su.. Amma ko @ anguwar mu ansan gdansu da tsafta da wadatar xuciya... Su biyu kawai iyayen su suka haifa.. Shi da kanwar shi haima wacce yake so kusan fiye da komai @ rayuwar sa.... Baban su dattijo née sosai daya tsaya tsayin daka wajen bawa ya ranshi nagartacciyar tarbiya da kuma ilimi.... Hatim yayi karatun shi tun daga primary har matakin masters... Dagewa da kokarin Sa @ karatu tun @ secondry yasanya ya samu nasaran samun scholarship enda gomna ya dauki nauyin karatun sa har masters... Yana gama masters ya samu lecturing @ GSU.... Baida tashin hankali sosai... Da wuya kiga fishin sa... Amma kinga yau yayi fishi sosai da alamu ba karamin bata mar rai kikayi ba... Ajiyar xcyah na saki @ boye sa'annan nace da etah na shigo makarantar raina @ bace ne wlhy... Murmushin ta tafadada sa'annan tace da alama... Sunana Hunaina Yusuf... Kefa? RIIITAJ.... Na bata amsa... Nice to meet you riii. Mikewa nae na rataya jakana cike da tunanin shi.. @ wani unguwa kike Hunaina?.... Abacha road.. Eyyah nagode.. Barin fita akwai abinda xan siya.. Mikewa nae na fice ina saka abubuwa da yawa @ raina.... Wajen da nayi parking mota ta na nufa na shiga cikin motor na xauna... Nayi kusan minti talatin ina saka da warwara domin wani erin xaxxafar kauna na Mr Hatim Nakejin na kamu dashi @ cikin lokaci kankani wanda ji nake in har ban same shi ba xan iya rasa rayuwata gaba daya.... Dik da bansan soba.. Ban kuma taba yi ba amma nayi imanin abinda nake ji @ raina dangane da lecturer dinmu shi ake cewa SO... Domin daga lokacin dana daura edanu na @ kanshi har kawo yanxu dik wani fitar numfashi na da tunanin shi nake... Mummunan kallon daya jefeni dashi ne ya fadomin ayko na rintse edona xcytah namin xafi... Dago kaina nayi daga kan siteri ayko kamar ance min na juya na ganshi @ kan machine kirar hayjo ya nufi commercial area tada motar nae na bi bayan shi... Parking mashin dinsa yae ya shiga wani cafeteria... Parking motar nae naja jakata na bi bayan shi.... @ can kujerun wani lungu ya zauna ya sanya aka kawo mishi chips da soyeyyan kwai... Inda baxai ganni ba naxauna na yafito wanda ya kai mar abincin na sanya ya kawomin abinci sak kalan nashi.... Sa'annan na tambaye shi yaushe da yaushe mutumin can ke xua cin abinci @ nan... Breakfast & launch yake xua ci @ nan hajiya.... Kullum? Eh kullum, nawa kudin plate dinshi, 350 neee hajiya.... Nawa fa kema 350 née hajiya... Aright tace hade da ciro bunch din 200... Ta mika mar gashi daga yau kullum yaxo kabashi free in kudin ya kare ka fadamin... Xan dinga shigowa nan din nima.. Xama nae naci chips din ina jin dadin sa sosai dik da kua @ gdah ni ba ma'abociyar cin chips bane kwata kwata.. Dik tym din dana kai abinci bakina edona na kanshi yanda yake cin abincin sa @ natse fiskar sa cike da annuri.... Yana gab da kammala wa nae saurin na tashi hade da daukan jakata na fice... @ bakin gun na tsaya ina hango shi ya tashi yana lalubar aljihu ya ciro wallet dinshi ya fito da dari biyar ya mika ma guy din dake wurin.. Ina ganin mutumin ya ki karban kudin ya nuna mar seat din danake xaune, cike da mamaki yake waige waige be ganni @ wurin ba... Ina ganin shi yana kwatanta mar kamanni na da veil din dake jikina... Meda kudin sa yae @ wallet ya mayer aljihu sa'annan ya nufo hanyar fita daga wajen yana dube dube..... Da sauri na juya na nufi mota nah.. Yana fitowa ya hangoni na bashi baya daga yanda aka kwatanta mar yarinyar ya gane nice wacce aka yi masa kwatan ce.. Ganin yanda nadaga kafa yasanya shi kira na ta baya... Madam, Madam dae... Emmata..... Kara sauri nae na nufi mota ta na fada naja da gudu.... Numbern motan ya kalla.. RIII 01..... Tabe baki yae ya juya ya hau mashine din sa...................
Real Basmah ER LELE
YOU ARE READING
NADAMAR Riii
NouvellesDik da kasan cewata mace mafi kyawun sura, kuma er gata ta karshe @ cikin ku... @ yau na wayi gari cikin tsantsar nadama da dana sanin halayatta... Kada kiyi koyi da halina simrah, wlhy nayi nadama.... Nayi nadama simrah, rayuwar riiii cike take d...