Abeesh❤

35 6 1
                                    

     Gabatarwa

    Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, Wanda ya kaddara abubuwa, sannan ya shiryar da kowa zuwa ga Abinda ya kaddara masa, y halicci dangi biyu, namiji da mace daga digon maniyyi yayin da ake zuba shi acikin mahaifa.

     Kuma ina shaidawa bbu abin  bautawa da gsky sai Allah, shi kadai kuma bbu abokin tarayya, dukkan yabo ya tabbata a gareshii me kowa me komaii

   Kuma na shaida cewa Annabi Muhammad bawansa ne kuma manzonsane, An hawar dashi zuwa sammai, y ga ayoyin ubangijinsa Manya_manya. Allah ya yi tsira da aminci gare shi da ahlayensa da sahabbansa, ma'abota falala da hankula, y kuma yi aminci garesu, aminci me yawa kuma madawwami.

    Misalin karfe biyarna yammaci, gudu take tanayi tana waiwayen baya, batasan lkcn data je titi bah, se ji tayi an bugeta

   Dr Affan Wanda ynx ya dawo daga England suna hanyar zuwa Gd kawai wata yarinya ta shigo from nowhere driver ya bugeta

   Saukowa yayi daga motar yaje wurinta, ya rasa me xeyi, daukarta yayi yasaka a mota, suka wuce asibiti

    Usman Abubakar hospital naga an rubuta a jiki

   Daukota yayi ya shiga ciki, inda kowa mamaki yake a ina doctor Affan ya samo yarinyar, Wata nurse ya kira yace ta dauko masa kayan aiki toh tace tatafi

    Ya kaita wani room, inda ya dubata yaga lfy, dan ciwon datajii ya gyara mata

   Zama yayi yana jira ta farfado, wata nurse ceh ta shigo tace Dr kaje xan xauna a wurinta yace aa Taje kawai xe xauna a wurinta
Itadai nurse din ta fita tana mamaki sbd basu taba ganinshi da mace bah

A dayan bangaren anata neman Abeesh, mamace ke fadawa baba,

   Alhajii tun daxu na aiki yarinyarnan fah har ynx bata dawo bah
Baba yace Koh ta biya gdn kawayenta neh
Mama tace Muhd Zo kaje gdnsu salma kaji koh ta biya
Muhd yace mama kinsanfa banasan zuwa gdnsu yarinyarnan ynx xata faramun rawar kai yanayi yana sosa keya
Baba yace Muhd wuce kaje mana, toh yace badan ya soba, shima Ahmad aka sakashi ya tafi nemanta a gdnsu halima
Haka suka dawo dukkansu, kowa yace ance bataje bah haka hnklnsu ya tashi, akai kai rahotonni kafafan Ya da labarai,

      A dayan bangaren ishai hartayi, Affan sallace kadai ke tashinsa yana zaune yana Jiran farfadowarta amma har ynx bata farfado bah, 

     Shiyasa yana zaune yana danne danne a wayarsa
     Haka har bacci ya debeshi, se asuba ya farka bayan yayi sallah ya dawone ta farka
 
    Tana tashi ta fara mamana, tana ganinshi tace waye kai? Kaine Wanda ka kadeni koh,

     Yace mesa ke bakya kallon gabanki zaki hau kan titi kmr bakida ido, tace kaima bakada idon kenan shiyasa ka kadenin, y tsaya yana mata kallan mamaki Dan a tarihin rayuwarsa bbu wadda ta taba maida masa mgn, se ta hau yi masa shagwaba, ni ka kiramun mamata nasan anata nemana tanayi tana Dan hawayenta
       Dama Abeesh tasan ta kan shagwaba

    Yace Ki kirata mana, tace daa da waya a hannuna mexesa nace ka kiramun ita

   Tace aramun wayartaka, yace ni bana bada wayata, tace tooooh ga gwal koh ta jaaa tsakii, wani wawan kallo ya mata cikinta ya durii ruwa
     Yace idan kingama rashin kunyar ki fadomin number din
Tana fado masa shi kuma se wani effizy yake,Kiran mama yayi yace hello,

    A dayan bangaren 'yan gdn suna tsaye cirko cirko mama se kuka take kawai taga kira, kuma unknown number

    Sallama tayi, a dayan bangaren Affan ya amsa, tace wane, yace nine Wanda na kade 'yarku, mama tace innillahi wainna ilaihir rajiun,  wani asibitinne nan ya mata bayani daga nan ya kashe wayar
Kara dubata yayi ya bata magani,
Se yayi tafiyarsa gd

AbeeshWhere stories live. Discover now