*🅱RILIAN WRITER'S ASSOCIATION🖊*
_Pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ ,*SANADIN SON ZUCIYA🙅🏻♀🙅🏻♀*
*Story and writing*
*By*
*Aysha(momin twince)*_marubuciyan_
_FANSA_, _'YA'YAN MIJINA_, _KYAUTAR ALLH_, _UWAR MIJI KO KISHIYA_, _WATA SHARI'A_, _RAYUWAR SAYYDA_, _SALIM KO SAMIR_.: سْــــــــــــــــمِ اللَّهِ الرَّحْمَ الرَّحِيْمِ
"Iyyaka na'abudu wa iyyaka nasta'een'' May Almighty Allah SWT be at every point of your needs, bless you , protect you & your entire household today & always. Juma'at Mubarak.Page 11-12
Hashim Basu d'auki ko kayansa sawa ba saboda basason suyi Kaya sai insunje can zasu saya, sukayi tafiyarsu umaima kozuwa tayiwa momi sallama batayiba.
Sunyi yawa aduniya sun shakata sun kashe kud'i basusan iyakan Saba.(tsaban rashin hankali harda uwar umaima akewannan yawon.
Satinsu biyu suka dawo gida ba don umaima taso hakaba dakyar hashim ya lallab'ata suka dawo saboda kudin account dinsa yakare tas.
Suka kai maman umaima gida abakin gate din gidan suka ajiyeta tashiga ciki sukawuce nasu gidan.
Suna isowa sukayi hon megadi yaleko don yaga suwaye hashim cikin isa dagadara ya daka masa tsawa yace dall kabude wa mutane gate, megadi yace kayi hakuri wakake nema don bantaba ganin kazo gidanba tunda alhaji yadawo shiyasa bangane kaba.
Hafiz cikin firgici yace wani irin baka ganeniba alhajin daya mutune zakacemin yadawo,dallah kaga bud'emin ko wlh karasa aikinka, meyasa ma momi tacanza wancan megadinne oho.
Megadi be bud'e gate ba yakoma cikin gidan ran hashim ya b'aci yafito acikin motan yabanko cikin gidan yana bala'i, umaima ma tabi bayansa se tsaki takeyi tana fad'in tsiyan talaka kenan,(hmmm ita d'in saikace ba a talaucin aka d'auko taba).
Kafin hashim yakarisa site d'in momin sa saiyaga wani mutumi sunfito tareda wannan megadin, mutumin yakalli hashim yace lafiya malam zakashigo gidan mutane kai tsaye haka?.
Hashim yace kaikuma waye da hardaka gayamin yandazan shiga gidana?, Dariya mutumin yayi yace malam kanada hankali kuwa nan gida nane sati biyu kenan dasiyan gidan.
Hashim jiyayi kansa yabuga, yace malam bangane kasiyaba, yace eh nasiya a hannun wata hajiya inma kana kokwanto barina d'aukoma takardu.
Yashiga ciki yafito masa da takardu yaga kwanan watarda akasai da gida ranar dasuka bar garin ranar akasiyar.
Hafiz yacika da mamaki,be gama mamaki ba saiganin maman umaima sukayi saizufa ne yaketa ketowa ajikinta, umaima ne ta tarota da sauri tana fad'in umma lfy? Tace inafa lafiya nashiga gidana kawai natarar da wasu aciki wai gidansune sunsayeshi a hannun wata hajiya mukayi tarigima dasu harda kokawa danaga sunfi karfina shine nazo nasanar daku.
Hmmm umaima tayi ajiyan zuciya tace to muma dakikazo kika ganmu a tsaye draman damukeyi kenan akan wannan mutumin yace mana waigidan sane yasiya tun ranar damuka tafi.
Kan ubaaa abinda uwar umaima tace kenan.
Hafiz yace naga takaddu gida tabbas yanzu nakane amman don Allah kabude mana can site d'in mud'iba kayanmu, yace Allah sarki saurayi ai bakaya acan site d'in duk anfitarda su na wannan site d'in ne kawai akabarmin nasiyesu.
Hashim yakara shiga tashin hankali don duk wasu muhimman takaddunsa komai dakomai yana ciki da takadduan filayen dadynsa hakan yana nufin momi ta kwashe komai kenan wlh zaije yasameta saita fad'a masa dalili aidukiyar sane.
Hafiz afusace yakallesu yace kuzo mutafi, sai wannan mutumin yace au dakata harnaso in manta akwai wani abunda akabarmin akace inbaka jirani barina d'auko.
Yafito dawani abu a leda yamika masa beko tsaya duba meye acikiba suka bargidan.
Suna fitowa motarsa yace d'aukeni inda ka ajiyeni babu mota babu dalilinta, (Anawata ga wata).
Dukansu bawanda hankalinsa be tashiba saboda komai dasuka siyo yana cikin motar, umaima tasa hannu akai tana wayyo kayana, Hafiz yaji ta b'ata masarai yace kayanki haryafi motana kinsan fa ko karasa biyan kud'inta banyiba.
"Umaima tace wannan Kuma matsalan kai kad'ai tashafa bandani.
Tunsafe har rana tafara zafi suna tsaye ganin babu mafita hashim yace "mama kid'auki umaima ku koma tsohon gidanku nada zanje indubo duk inda momi take tabani gadona Kuna ganin duk inda nasan zansamo ta nakira wayoyinsu Amman kowa saiyacemin besan inda takeba itakuma nata wayoyin duk basa shiga.
"Umma tace eh gwara kaje nasan duk karya suke maka dasuke cewa basusan inda takeba so suke su had'u sucinyema gado kaje karka ragama kowa ka karbo abinka zan adana makasu..
Hafiz yatafi yabarsu, umaima tace "umma wlh bazankoma wannan gidanba tabdi, umman tace tokoni angaya miki zansake yarda inzauna agidanne kede muje aizaije yanemo munafukar uwar tasa tabashi dukiyarsa, kinga shikenan yazama namu..
Umaima tace "hakane umma Amman yanzu duk gwala gwalaina fa dukta tattara, Kuma gashi sune kawai kaddaran Dana tara, umma tace kede kiyi shiru mana aidaga yanzu filaye zamuna siya inmun wawuri kudin ajikinsa.
Ahakadai suka isagidansu harwani tottishe hanci sukeyi kamar ba aciki sukayi rayuwan..
YOU ARE READING
SANADIN son ZUCIYA
AcciónMomin Hafiz ta tattre komaina dukiyar tayitafiarta, ko Hafiz saisameta?.