💘💘💘💘💘💘💘💘. 💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞
in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,
💞WRITTEN BY MAMIN UMAR &ABDUL. WATTPAD@hassanatafarki
Bismillahi rahamanin raheem.https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~**_~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~_*
👏🏼 P🅰GE 1.📚📚📚.
Mota ce kirar Mercedes_Benz c class a hankali take shigo cikin Canadian university Dubai da saurina na karasa domin na dubo muku wanene mamalakin mai wannan latest car,motar black colour ce a hankali akayi parking adaidai department din business administration wani handsome guy ya fito dogone farine kyakyawa ajin farko,yana da kirar sadaukan maza, ga shida pink lips, ido nai irin sexy eyes garai ga saje wanda yayi daidai da fuskarshi ,musaman idan yayi murmushi dimple dinsa zasu fito ,nidai ina ganin wananan gayen kawai sai da nace masha Allah ,daga can gefe sai naga wani yafito daga cikin motar yana cewa mushaal kasan fah muna da test yau cikin Jan aji yake magana kamar baya son magana sai naji yace eh nasani ynx muje library zan duba wani textbook ,abokin nasa mai suna fahad sai yace okey muje asannu ahankali suka wuce duk inda suka wuce sai kaga ana kallon su anan gurin shiga library suka wuce wasu yamata sai naji dayarsu tana ce wow nidai Allah yajabarceni dason mushaal amma naga ko kallon inda nake ba yayi sai qawarta mai suna zainab tace ke rufama kanki asiri teemah waccan dan girman kan zai kulaki kinga yamatan dake binai kawai yayan masu kudi yana wulakanta su ,kinsan ma wani Abu jiya wata yar 200lvl tace tana Sonai su zama friends kinga wulakancin da yamata harda kuka tayi sabida abunda yamata sai teemah tace tab!! Kice na rufama kaina asiri kam nikam zanso naga girlfriend dinsa sai qawarta mai suna xainab take cewa ke ai wancan Dan girman kan baida budurwa shida ko tsayawa yayi magana ta minti Biyar sai kainai yafara ciwo ke kofa cikin friends dinsa maza baya magana sai teemah tace tab to Allah ya kyauta , bari mu koma gurinsu mushaal da abokinsa fahad abakin kofar shiga library mushaal ne a gaba kawai sai yaji yayi karo da mutum koda yake dago kainai yaga waye wannnnn sai yaga macce kawai sai yaji tace kai wane irin ,mahaukacine ,jaki ,baka ganin gabanka ne zaka buge mutum bazaka basa hankuri ,shi mushaal bai maison hayani bane amma ransa yabace kamarsa ace macce tana gayamai magana take ya dauke ta da mari yace ke wacce irin dabbace ke wacce waye ubanki da zaki tsaya a gabana kina gayaman magana tunda kika zageni zakisan ko nie wanene a skul dinan kawai yayi gaba yabarta rike da kunci anan ne wata kawarta mai suna kausar tazo take cewa haba ilham miye hadinki da waccan gayen marar mutunci sai iham take cewa haba kausar baki abunda yaman bah amma ko hankuri bai bani bah sai ma ya mareni toh wallahi sai rama mudin yana cikin skul Dinan sai na rama Marin da yaman sai kausar din take cewa nidai shawarar da zan baki matsayina na qawarki ki fita harkarsa domin kema kinsan yadda mukazo skul dinan kinsan scholarship ne, Dan haka dan Allah kada ki jawo mana abunda zai sa mubar makarantar nan kin masan wanene mushaal dan waye toh dan alhaji Ahmad waziri ne kin kosan duk fadin Nigeria ana ji dashi sannnn bama Nigeria bah ya wanci yana da companies ,schools,hospital,bama a kasashen waje kmr irin su America, Dubai, Paris,Korean da sauransu kin ma San mie shi kadai ya Haifa namiji sai sisters dinansa guda biyu dan Allah ki rufa mana asiri kinga ko 100lvl bamu gama kibari mukare skul dinan lpia plxxx kifa harkarsa kada yasa a koremu daga skul dinan kinsan da scholarship muka shigo ko kuma iyayenmu ba karfi dasu bah,sai ilham take cewa.nikam kausar ina kikasan duk wanannn lbr sai kausar tace kinsan saurayina umar ko toh department dinsu guda kuma suna final year ne sai ilham take cewa babu komai ya wuce amma azuciyarta ta dauki alkawarin sai ta rama Marin ta da yayi daganan suka wuce class bari mukoma gurin su mushaal fahad naji yana cewa haba mushaal minene na Marin mace sai kace dakata fahad kai bakaga abunda tamin bah zagina fa tayi kuma wlh nayi alkawarin sai namaida ta abar kwatance a skul dinan kawai sai naga yayi wani murmushi Wanda zan iya kiransa da na mugunta kawai yace abokina daga gobe wasan namu dan ita zai fara inaso kafada Faisal da umar yau dadadare mu hadu gidana. WACCE ILHAM YUSUF?