page 1

88 6 0
                                    

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*HUZNUL HAYAT*
_(Bak'in cikin rayuwa)_
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

*writen by*
*Zainab Abdullahi*
*≥Real_shaxee🍒≤o==[]::::::::::::::::>*

*wannan book din yazone akar kashin wata kungiya mai zaman kanta wace ta hada manyan kungiyoyi domun su dinga magance matsalolin marubutan dasuke kar kashinta wato mugudu tare mutsira tare*

*BISMILLAHIR RAHMANIRRAHIM*

*SIGN BY*
*MUGUDU TARE MUTSIRA TARE⚖*

*page 1*

___________________________________
Gida ne wanda kana ganinsa kasan rufin asiri ne kawai gidan malam Abdussalamu kenan yanada matarsa Zuwaira ana cemata mama sunada yaran su guda uku biyu mata sai namiji shine 'karami Hadiza Zainab Imamu sun basu tar biya iya gwar gwadon iya warsu, ansaka ranar auran Hadiza nan da wata goma masu zuwa Zainab kuma ko saurayi bata dashi karatu takeyi.

Gidan yana d'auke da d'akuna hudu daya na iyayen d'aya na Zainab da Hadiza daya kuma falon sune inda suke had'uwa suci abinci suyi kallo suyi hira d'ayan kuma asoro yake inda aka barwa Imamu shi yake kwana wannan kenan.

Wayace ahannun Hadiza tana chatin cikin kwanciyar hankali da 'kawar ta take hira a pc.

*slm sistar*

Da gacan 'kawar ta tace.

*wlksm tun d'azu nake jiran kizo online amma shiru*

*ke wallahi aiki nakewa mama kinsan yau ba islamiyya su Zainab kuma suntafi boko saini mama ta tafi gidan 'kanwar ta antyn mu saini kadai agidan*

*ok shiyasa naji dif to kawata wannan marubuciyar fa yau har page 2 tayi post inata jiranki intura miki kikaran ta domun page din yau akwai harka sosai aciki*

*himm keni barni da wannan book din batsar sa tayi yawa inna karanta sai indinga jin wani iri ajikina na jiyama ban karanta ba*

*dalla ki karan ta keda aka kusa bikin ki kwara kisan komai kije kanki a waye ba aduhuba ita ma marubuciyar tace dan haka tayi.*

*ok turomun sai in had'a dana jiya in karanta dama nagama yin komai nawa.*

Turo mata tayi inda ta kashe datar ta tana karan tawa karatun take tana marmatse kafar ta idonta ya kad'a yayi ja anma uwa wacce akayi wa dole.

Tana gama karan tawa tayi saurin kunna datar ta inda ta tarar har yanzu 'kawar ta tana online.

*Ke 'kawata book dinnan fa ya hadu amma fa ya tayar mun da hankali.*

*Kenima haka ki matse laimon tsami kisha kawai*

*To 'kawata dan Allah kisa a sani a group dinta da tayi posti in karanta in naimi 'karin bayanin abunda nake son sani.*

*Ok bara inturo miki link kawai ki danna dan group din ma yaku sa cika dan haka kiyi saurin shiga*

*Yan zu kuwa 'kawa ta*

Saurin danna wa tayi tashi ga inda ta tarar da mutanan cikin group din sunata hirar post din da akayi itama ta shiga hirar akeyi da ita, tana cikin hirar ta hira ta d'au dadi taga kiran wayar wanda zai aure ta ya shigo wani uban tsaki tayi domun taji haushin katse mata hirar ta da yayi dan haka tayi saurin katse kirar taci gaba da hirar ta a group.

______________________________
Falone babba mai d'auke da kayan more rayuwa kala-kala amma kaca-kaca falon yake wani labulan falonma ya fad'o kasa ba a mai da shiba tv kuwa tayi uban 'kura wata mata shiyar matace wacce baza ta huce 22yr ba azaune akan kujera tana ta kallon tv inda ake haska wata dirama awata tasha sai farin ciki take tana dariya.

Wani magi dancine yashigo falon dauke da jakar aiki tsaya wa yayi yana kallon falon ko ina da ina duk babu kyan gani ita kuma hakimar tana kan kujera sai dariya take takawa yayi ya 'kara sa inda take. "Wai dan Allah yaushe ne zaki dai na 'kazan ta agidan nan in ba zan matan ba yau kwana biyar kenan rabon da ashare gidannan tun sanda 'kanwar ki amira tazo ta zage ta gyara gidannan, jibi wancan labulan kita ka kujera ki mai dashi ne baza kiyiba jibi kuje rar can mage tayi kashi baki gyara ba ko ina wari yake."

"Wai ni dan Allah yakuke so inyi ne nace ka kawo mun 'yar aiki ka 'ki kawo wa nikuma kullun inta shara uwa karatu ba bufashi ni gaskiya bazan iya ba kuma innace sai nayi to wasu diramar zasu huce ni nikuma gaskiya bazan iya bari su huce niba, kabar ranar asabar babu kowa ne film to sai in gyara." gir giza kai kawai yakeyi yana kallon ta sannan yace. "Wato kenan sai sati-sati zaki dinga gyara gidan ko to hakan yayi miki ina abinci na to."

Sosa kan ta tayi tana dan inda - inda na dafa shin kafa fara mar kade kawai zanyipi a bulan da na tsaya kallo tun da ka dawo sai in yanka maka tumatir da albasa da cocomber kaci da mai da yaji ko ai nasan kana son ta." dan ta'kai cima ko kallon ta bai tsaya yiba ya shige d'akin sa ya barta anan.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Apr 30, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

HUZNIL HAYAT(bakin Cikin Rayuwa)Where stories live. Discover now