Tafiya suke family gaba daya acikin motan su guda biyu duka Benz E350 a hanyan su ta zuwa Adamawa.Abba ke tuka na gaban wanda umma, Ummi, Ayhan da Ilham ke ciki, while ta bayan Brother Yusuf ke tukwa inda ADMAN, EELMA da Goggo Asi ne ke ciki. Suna tafiya cikin farin cikin ana hira, inda Abba kece masu Ummi yaso ace EELMA dinshi nacikin motan yanda kira'ar Sudais ke tashi a motan yasan da tana nan da tana bi, amma hakan ma ba laifi bane, yasan achan dinma tana karatun tunda bata ji ta bari. Umma tayi dariya Ummi ko taci uhmm, se Abba ya tambaya Ilham wani surah ne wannan se ta ya mutsa fiska tace"daddy pls don't interrupt me anxo inda nikeso a waqanan nan(oh my gosh). Abba zeyi magana kenann Ummi tace "ah toh kaima Alhaji da laifin ka ya kana ganin yarinya da earpiece a kunnen ta ka tambaye ta surahn da ake, ay kasan wanann se Alarammiya EELMA"Abba ya girgiza kai yaci gaba da tuki yana tunani hali irin na Ummi.. Mean while motan su Yusuf ya kuure masu waqan (fever)kuma ya kwace wayan EELHA wai baxata saka earpiece ta saurari karatu ba sede music din da yakeji, ita bawai batajin music ba, No bako wani time bane unlike Ilham da ko wani time tana cikin jin music. ADMAN yace "haba bros ka barta mana tunda bata raayi kar ka samu zunubi kan act dinnan fa"budan bakin yusuf se yace "mallam bansan shisshigi qanwar ka ko nawa"ADMAN ze sake magana kenan EELHA ta dakatar dashi tace"haba Yaya ba komai ay se muji (fever) din already nayi karatu kafin mu fito. Se Yusuf yayi kwafa yace "hmm zaki sani yau karshen iyayinki yayi zaki sani ne😏mstww. Goggo Asi da tun tuni take sauraren su tace "Allah de ya kyauta, Yusuf ka girma amma kullum kara zubar da girman ka kake, amma kaci gaba akwai Allah. Yace heyy woman ban kasa dake ba se tace haka kam, haka suka yi shiru aka ci gaba da tafiya, sede EELHA ta fake idonsu ta goge hawaye tana tunanin rayuwan da ta fada😭...........
YOU ARE READING
TAIMAKO NE SILA!!!
Teen FictionAbba wallahi ban sayar maka da yarinyan ka ba ka yadda dani😪😭, inason Eelma... Will u shut dat ur mouth...