chapter 2:the spy 2

42 1 0
                                    

Cikin sauri ta yanke wayar saboda hankalinta Kar ya rabu biyu tana ajiye wayar want Kira ya sake shigowa cikin sauri ta daga cikin gadara yace what have you been doing since ana kiranki line busy har anyi disconnecting din bomb din can you see how stupid you are?sai  da ta hadiye want abu Mai ciwo kafin tace sorry sir my mistake ta dayan bangare yaja tsaki sorry for yourself ya kashe wayar cikin ranata tace shigeyar gadara kamar wani Dan gidan sarauta mtswwww.

Cikin sauri tafito daga cikin store din tawuce duk da kasancewa tana so tayi magana da anti bombsquad Amma Bata so tayi attracting din attention din mutane,agent Sadiq yaso yayi mata magana Amma saboda taga yanda tayi kanar Bata sansu ba kawai sai ta kyaleta yasan She has her own reason for that.

Cikin matsanan cin gudu take tuku akan titin saboda so take tayi sauri taje gida sabida tasan halin uncle dinta akwai zuciya har ta banza .horn takeyi cikin nuna alamun sauri ai kuwa ana bude gate din tayi azama ta shigar da motarta cikin farfajiyar gidan ai kuwa tayi mamaki ganin motarshi cikin gidan wato yariga ta isowa gida kenan lalle akwai matsala.

Huhhhh happy sallah fans hope you've enjoyed the chapter although it is alittl

Muhseena(The secret agent)Where stories live. Discover now