🏢GIDA BABBA🏢

3.2K 115 2
                                    

GODIYA
Ga Allah Madaukaki sarki, Mai kowa Mai komai , tsira da Amincin Allah su tabbata ga manzon Rahma
(S.A.W).
JINJINA
GA Maifaina da maigida da kuma yan'uwa nah

FATAN ALHERI
Ga dukkun masoyana gida da waje Ina fatan zaku bayani goyon baya da liking da comments na novel
Nah don wanan ita ce litafina ta farko.😍😍😍😍

Salamu alaikum!!!
Salamu alaikum!!!
Salamu alaikum!!! Wai gidan ba kowa ne? Inji Nasreen yariya yar shekara 16 da haihuwa a duniya.
Ohh ni nasreen ko ina mummy ta je ta bar Tv a kunne Ohoo🤷‍♀️.
mummy! Mummy!! Mummy!!!
Mummy nasan kina jina kika yi shiru , but don't worry I will find you soon and if I find you. You will give me something. Ta Ina zan fara duba mummy🤔
Bari na je daki ta first .
Ke kuma Nasreen tun yaushe na aike ku sai yanzu zaku dawo? Ina sako kuma mai Anty naku tace?
Wallahi mummy tun danzu muka dawo yaya ya sauke ni ya tafi, wai shin mummy baki ji kaman abu na kone wa ba? Aikuwa je ki ki duba min na daura nama a wuta nazo wai nayi sallah da yake nasa mai ruwa mai dan dama.
Gaskiya mummy yanda nake jin kauri nan I don't think this meat will be eatable.
Ke dai jeki duba min nima gani zuwa.
Innalillahi haka naman nan ya kone? Nasreen kafi na je sallah sai da na tabbatar da akwai enough ruwa na tafi je ki kira min Sadiya tana nan Tana gani tabar min nama ya kone.
Sadiya Sadiya wai Nasreen ban ce maki kar ki kara ce min Sadiya ba? To saddy na gyara I hope baki yi fushi ba? Ta ya sister zata yi fushi da sister ta you know you're my only sis.
To saddy mai yasa baki so nace maki Anty?
Ance maki ni humaira ce mai so girma kaman gembo 😂😂😂jiya ina jin ta da ya Aryan don kawai yace mata ta bashi drink a fridge ta soma mai siwa wai she can't don taga he didn't know the meaning of elder kai nayi dariya jiya bude baki yayi yana kallo ta you know ya Aryan baya so magana da Arman tayi ma da ta game dawa take.
Kun de sa min diyata a gaba.
No Mum is. Not like that you know An humaira
Ranan sai da ta kusan Cire min kunne don kawai nace mata hummy😂 bayan kuma I hear her friends call her with the name.
To ke mai na kiran ta, are you her friend?
No Mum.
I always wan you people to respect your elders.
Ok Mum noted.
Allah maku albarka,
Ameen mummy mu.
Wai Mummy har yanzu ba a gama abinci ba?
Ni gaskiya you know my problem I can't hold yunwa in ji Arman.
To sai ka cinye ni ai, ka wani sa mutane a gaba ba ko
Gaisuwa Wallahi Arman ka nitsu ba yaro kake zama ba let me remain you. You're going to be 22 next week . Pls grow up.
Ok mummy kin San bana wasa da yunwa ne.
Hahahaa wallahi ya Arman you re funny just to hold
Yunwa shine baka iya ba haba bro.
Wai ni na tambaye ki nasreen ni sa'a ki ne?
Am not your mate, but you keep playing with me.
Mummy ta ce sannu gyanbo sarki so girma fita min daga kitchen in na gama abinki mu hadu a dinner table
Dube shi yana tsosa kai kaman mai kunya .
Laaa mummy bani da kunya ne?
Tambaya na kake ko? Jira ni in kasha muciya zaka sani😂

GIDA BABBA by mrs MZDonde viven las historias. Descúbrelo ahora