Part 17

1K 43 6
                                    

💘💘💘💘💘💘💘
💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞

✍✍✍✍✍✍✍
  *GOLDEL PEN WRITER'S ASSOCIATION*   
✍✍✍✍✍✍✍

❄_We are bearers of sooo golden a pen We write assidiously percieven no pain Sooo magical Our creative golden pen Be hold our words  A product of our pen  Savour our words, for it will cause you no pain_❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,     

Written by mamin Abdul&umar

Story by maryam (amatullahi and Aisha kabir

Wattpad@hassanatafarki

Ina godia gareku masoyana  kuma nagode da adduarku gareni ,

Ina miqa sakon godia ta zuwa gareku members din golden pen writers association,

Bismillahi rahmani raheemraheem

P🅰️GE 1⃣7⃣

Bayan jirgin su mish-al ya sauki a airport bai sanar ma kowa da xuwansa bah yana so ya bawa kowa mamaki ne,

Ilham ce bayan sunyi sallar asuba suka je suka gaida mom,
Suka wuce part din granny anan ne suke isko Aliaa ,zaune tana breakfast 🥞
Granny ce ta fito daga dakinta cikin shiga ta alfarma , tayi kyau dan idan ka ganta zaka ce ba I tace  ta Haifi su mom bah ,

Bayan granny ta shigo cikin sakin fuska tana fadin yan jikokina ku kara do mana muyi breakfast tare,
Bayan sun shigo suka duka Dan Gaidata ,cikin Jin dadi ta dago su tana fadin Allah ya albarkaci rayuwarku ,

Bayan sun tashi granny ke cewa ke aliaa baki iya gaisuwa bah,

Cikin izza da nuna ita jinin sarauta ne ta taso taxo ts hade hannuwanta tace musu Ina good morning ☀ ,daga nan ta wuce dinning Table bata cema kowa komai bah ,

Kowa ya xauna zaa fara cin abinci sai aliaa take cewa sis wai Ina brother mish—al ne yoshe zai shigo wlh nayi missing my love Dina ,
A hankali ilham ta dago idonta dan kallon aliaa Dan ita tunda taga aliaa kawai hankalinta bai kwanta da ita bah ,

Suna cikin maganar sai salama sukaji , da sauri su twins sukaje Dan yima brother dinsu oyoyo,
Aliaa ce ta tashi tana wani yanga kamar bata son taka kasa,

Hugging dinsa tayi tana cewa sannu da zuwa my love ,  cikin daure fuska yace yawwa sannu sis yakike ,
Lapia lau sai dai kewarka ,
Cikin halin ko in kula ya wuce ta yaje gurin granny ya  duka Dan gaidata , cikin jindadi ganin grandson dinta tace mish-al shine kazo babu sanarwa,
Noo granny kawai inaso na baku mamaki ,

Okey tunda kazo Ana breakfast ka xauna kaci abincinka kaima,

Duk bidirin da akeyi ilham ko dago Kanta bata yi bah ,

Aliaa binsa kawai take da kallo ,
Ko kallon inda take baiyi bah ,

Granny ce tace kodai duk missing din kishiyata ne yasa kazo ba tare da sanarwa bah , sai lokacin ya kalli inada granny ke kallo,

Wa xai gani ilham murmushi yayi yana fadin , kai granny Ashe kin gane ,

Gurin Kausar yaje suka gaisa yace kawarmu yakika Garinmu ,
Cikin murmushi tace lpia lau ,
Ina fatan dai kina kularman da amaryata koh ,
Kuma su twins basa damunta da surutu,

Hassana tace haba yaya muda Anty mu ace bazamu yi hira da ita bah ,

Ita dai ilham ko kallonsa ba tayi , a hankali yazo dai dai inada take ,
Ba tayi zaton yazo bah kawai kiss taji an mata a a wuya , yana fadin nayi missing dinki Babynah

             💗💖💖  ILHAM💖💗💗💗💗Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin