Part 20 to 22

1.1K 51 4
                                    

💘💘💘💘💘💘💘
💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞

✍✍✍✍✍✍✍
  *GOLDEL PEN WRITER'S ASSOCIATION*   
✍✍✍✍✍✍✍

❄_We are bearers of sooo golden a pen We write assidiously percieven no pain Sooo magical Our creative golden pen Be hold our words  A product of our pen  Savour our words, for it will cause you no pain_❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,     

Written by mamin Abdul&umar

Story by maryam (amatullahi and Aisha kabir

Wattpad@hassanatafarki

Ina godia gareku masoyana  kuma nagode da adduarku gareni ,

Ina miqa sakon godia ta zuwa gareku members din golden pen writers association,

Bismillahi rahmani raheemraheem

P🅰️GE 2️⃣0️⃣➡️2️⃣2️⃣

Tun da asuba na tashi dan dauko muku lbrn henna wedding din mish-al da ilham ,

Da safe gidan sarautar mutane ya ko Ina ,

Bari mu leka wurin amarya ilham.
         Bayan kowa yayi wanka ,mami ce ta shigo cikin sari black and red colour,
Tayi kyau sosai ,sai cewa tayi su twins su fita masu gyara amarya zasu shigo,

Suma suje ga kayansu can dakin mom suje su shirya Mai makeup dinsu zata zo tayi musu ,
Da kausar ta su twins suka fita ,

Aka bar mami da ilham ,
Mami zama tayi tana cewa daughter yau zaki ga yanda al'Adar kasar nan take inaso duk abunda aka saki kiyi ,
Banson ki jawo ma kanki rashin so ga family dinan,

Kinsan yanda gidan sarauta yake akwai suna da al,adunsu na daban,

Murmushi ilham tayi tace mami insha Allah xanyi duk abun aka sani ,
Bazan baku kunya bah ,
Kiss mami Tamata a goshi ,daganan bata sake cewa komai bah ta fita ,

Wayarta ta dauka ta Kira babanta bayan sun gaisa take tmbyarsa ina Ummanta ,
Bayan sun gaisa da Umma take cemata yau zaa yi bikin kunshi ,
Fatan alheri Umma ta mata tana kashe wayar sai ga mami da masu kwaliyya sun shigo ,

Daga nan duka fara aikinsu kaya aka fara bata tasaka wani red sari yasha ado ,
Bayan tasa kaya aka fara yi mata kwaliyya ,
Bayan an gama kwaliyya mom ce ta shigo dago ilham tayi tana fadin masha Allah daughter ,abu guda yayi missing a gurinan,

Sarka gold aka dauko ta saka mata ,sai sarkar kai ta dauko ta Asaka mata ,

Zo kuga ilham kmr ba India 🇮🇳 tayi kyau sosai idan ba sanin ilham Kayi sosai toh yau bazaka ganeta bah .

Wani kyakyawan  red veil  aka zaa mata akai zo kuga ilham ,
Anya mish-al xai gane amaryar tashi kam .

Bari mu koma gurin mish-al
Bayan sun tashi daga bacci ,
Mami ta turo masu gyara ango a  Agyara mata danta .

Red gold shawarni zo kuga mish-al yayi kyau sosai bazaka taba cewa ya hada jini da hausawa bah ,
Ko ka masa Hausa ya amsa,

Aarav tsayawa yayi yana kallon mish-al yana fadin twin brother kaganka kuwa Anya amaryarmu zata gane kuwa ,

Murmushi yayi yana fadin lokacine yayi ko ,
Nidai kayi sauri nace na dauko amarya tah ,

Cikin wata hadadiyar mota akazo aka dauki mish-al Dan zuwa a dauko amarya ,

             💗💖💖  ILHAM💖💗💗💗💗Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin