🏢GIDA BABBA🏢

438 12 0
                                    

Nasreen kin dauki komai ki ko ? Kar ki dameni da waya kice kin yi mantuwa mummy ke ma nasreen magana. Da dariya nasreen ta kwantar da kan ta jiki
Mummy tace mummy nah ba abin da na manta na
Dauki komai in ma Na manta ku ba brother tunda
Yanzu shima ya dawo dan Canada Aryan yayi gyara murya yace hmmm ba dole na ba rabin rai na Na Canada Ai dole na dawo dan Chan .
Mummy tace na ma manta Ahmadi zashi wani course an tura shi a wurin aiki shi shekaran jiya Alh Husain ke fada Min Nan nake fada mai ai kema Kina school a chan.. Aryan ya yi sauri magana yace mummy ni ko za'a kashe ni ban San Ahmadi da brother shi ba su basu so zumuci sosai. Murmushi mummy tayi tace ba haka bane ba laifi su bane Ahmadi ya kasance yaro mai zuciya da nema bai zauna ba a kullu buri shi bai wuce yasa mahaifiya shi da kanishi jin dadi ba Shisa baya zama kullum yana nema kuma Allah na buda mishi don yanzu kudi da
Ahmadi ya mallaka sai Allah, yaro ne mai ilimi da tsoro Allah a tare dashi a duk ciki yara Husain ba Wanda ya gado Hajiya kareema ka man Ahmadi Ina so yaro ko don Ibada shi mummy tayi shiru kaman
Mai tunani. Nasreen tace mummy ya kika yi shiru
Mummy tace ba komai rayuwa na tuna nasreen ku
Tashi ku tafi ki kira fakhriya ta fito ku wuce kar ku
Makara Aryan ya ce tana dan dafa min indomie ne
Yana murmushi  mummy tace duk masu aiki gidan
Nan basu ishe ka ba sai fakhriya ta dafa ma indomie kafi su wuce yana dariya wallahi mummy sai kuma
Yayi shiru mummy tace ni dai ayi ayi aure nan ko
Zamu huta da salo nan.
Aryan ya tashi ya shiga kitchen ya ce ma fakhriya gimbiya kinga mummy ta ce Wai na sa ki aiki.
Fakhriya tayi murmushi tace aiya mummy na bata ba ta so taga diyar ta Na wahala dai dai lokaci da ta juye indomie zuwa plate ta bude fridge ta dau drink
Tace da Aryan darling muje nayi feeding naka don bana so kana bar min cikin ka da yunwa Aryan ya matso kusa da fakhriya yace baby Kina bata ni daiwa
Kuma you re going to leave me if kika koma who will feed me? Fakhriya tace stil nine duk sanda zaka ci abin ci give me a call zan na feeding a phone aryan yace promise tace promise suka wuce karami palour
Inda fakhriya ta zauna ta ba aryan indomie shi kuma yana ci like a baby a haka har ya cinye ta goge mai
Baki ta bashi juice ya sha sai da ya huta sai suka sauko wurin su mummy da nasreen.
Mummy tace ni ai har na samma an fasa tafiya da na
Ga time.
Aryan ne yace mum akwai fa lokaci mutane da zasu
Wuce 4:30 yanzu fa 2:47 mummy tace stil ni bana
So abin da za'a ce suyi missing plane nasu.
Aryan yace Allah ma yasa suyi mummy da sauri tace
What? Yayi sauri cewa mummy baza ma suyi missing fa.
An fitar da komai ansa a boot na mota fakhriya tazo har kasa tace mummy zamu wuce a sa mana albarka har ciki zuciya Haj Bilkisu taji dadi yanda fakhriya ta mata sai murna take yi da gode ma Allah da ya bata
Surkuwa mai tarbiya da kunya ta sa hannu ta tasho da fakhriya tace Haba diya ta ba haka a sakani mu
Kuje Allah ya kiyaye maku hanya ya kaiku lafiya ya
Dawo mana da ku lafiya kuyi karatu a sa'a Allah maku albarka ku kula da kanku sosai fakhriya tace
Amin mum gode sosai mummy kuma insha Allah
Zaku yi alfahari damu mu da kan ta ta bude ma
Fakhriya kofar gaba ta zauna nasreen ta bude baya
Ta zauna aryan ya shiga gaba ya ja su ka wuce airport .
Tun daga wurin screening nasreen ta lura da wani guy sai kallo ta yake ta yi da farko ta samma ko a akwai abin da ya kani ne kusa da ita sai ta lura ba haka bane don da su hada ido sai ya kace mata ido daya duk tabi ta sargu ita a rayuwa ta ba abin da ta
Tsana kaman ayi ta kallo ta, a ran ta tace ko dai wanan bawar Allah maye ne inko ba maye ba wa zai na kallo mutum sai ya kashe ido ko dai ido shi ne ke
Ciwo nasreen duk tabi ta damu layi ya zo kan su.
Fakhriya ba ta ga hali da nasreen ta shiga ba tana nan tana ma Aryan shugwaba Aryan na aiki rarashi don fakhriya kuka take sosai sai kace wanda aka turo
Mata da mutuwa aryan da yaga kuka yayi yawa sai
Ya kamo ta yayi hugging nata yana ta fadi mata
Kalamai da zai kwantar mata da hankali har tayi shiru kowa a wurin su yake kallo an zata mata da miji ne har aka kira su final  screening da kar fakhriya ta iya rabuwa da Aryan nasreen ta kama ta suka wuce yana daga masu hannu har su yi nisa farkhriya
Ta dawo da gudu tayi hugging na aryan ta mai peck
A goshi tace I will miss you so much darling aryan
Ya sake rige ta sosai yayi hugging nata ya mata peck
A sama goshi ta yace I will miss you too sweetheart
Please promise me you me take care of yourself for me fakhriya tace I promise. Aryan yace kiyi hakuri
My baby I promise you nan da 2weeks zaki gan ni
Na fasa 3wks kin ji fakhriya ta girgiza kanta tace toh
A haka aryan ya raka ta har ta shige suna mai daga ma juna hannu aryan bai bar airport in ba har sai da yaga girji su ya tashi sanan ya koma mota shi yafi
30min fakhriya ya ke tuna wa da so ta na shiga ko
Ina a jikin shi ya daga kan shi ya buso iska ya duki siteri mota yace baby am coming to you very soon.
A cikin jirji Fakhriya ta zamo kaman Mara lafiya ba
Abin da take kallo sai hoto aryan ta kalla ta sake kallo a haka har barci ya dauke ta.
Nasreen na zaune Kawai sai taga mutumi nan da ke ta naci kallo ta ya dawo ya zauna kusa da su da sallama shi ya zauna ya ce San da hutawa a take ya ma nasreen kwarjini ta rasa mai zata ce mai don ya
Hadu ga haske ga kuma uwa uba kyau da kyau shiga
Fari shirt ya sha da jeans nashi blue da takalmi shi
Blue da agogo a hannu shi na gold ga turare dake tashi a jikin shi Oud rasasi kamshi dake tashi a jikin shi yasa nasreen lumshe ido tace mai yauwa da murya ta kaman mai shiri barci.
Suna Na Ahmad.H. Ko zan San sunan malaman?
Nasreen tace suna na Nasreen .
Ahmad yace hutu ne zaki Canada Ko school?
Nasreen tace school daga nan hira ta kwance tsakani Ahmad da nasreen in ka gan su sai kace sun dade da sani juna a haka Ahmad ya karbi Contact na nasreen
Da mata alkawari in su isa zai kira ta yana so suyi zumuci nasreen tace ba komai.
Sun isa Canada lafiya Ahmad ne ya taimake su suka yi clearing komai kowa ya wuce yana mai kewan juna .
*************************************************
                                       Nigeria
Yasir na cin duniya shi ba abin da ya dame shi rayuwa yake yi na maso kudi don ko ya dibo kudi.
Inda ya hadu da wata yariya da yaji duniya ba Wanda ya ke so sai ita kuma ba da fasikan ci yake so
Ta ba da aure yake so ta a Lagos ya hadu da yarinya tazo hutu wurin sister ta tunda yasir yaga  Nadia yaji
So ta da kauna ta ya shige shi ya hadu da Nadia ta
Fito daga saloon a dai dai lokaci yasir ya fito daga wurin aboki shi , bai saya shirme ba ya bi Nadia har
Ya sawo kanta ta saya suka fahimci juna inda yace ta shigo ya kai ta gida nadiya bata musa ba ta shiga a hanya su na komawa gida yasir ya gaba tar ma Nadia da niya shi Nadia ta ce ta amince Allah ya barsu tare.
Tunda yasir ya dawo gida yaji shi fa aure yake so yi
A da bai da niya aure amma a yanzu ya samu mata.
Yasir bai da iyaye duk su rasu shi maraya ne a wurin
Kani baba shi ya taso wahala da matar kani baba shi
Take bashi yasa ya shiga duniya har Allah ya hada shi da shuwa suna tare da shuwa ya kai shekara goma don a kan shuwa yasan mace tun daga nan ido shi ya bude ya fara bin mata in shuwa bata nan har yayi nasara kwaso dukiya ta ya gudu kuma yanzu ne yake da ra'ayin yi aure tunda yana da komai  , amma wazai daura min aure ni da na bar gida ?
Chan yasir yayi wani tunani sai yayi dariya yace wanan ba komai bane in akwai kudi akwai Komi.
Soyayya sosai yasir keyi da Nadia har ya Kai sister ta ce Nadia ta kai yasir gidan don a San da magana,
Su Nadia yar kano ce a wata karaman local government na kano mai suna Butalawa a nan Nadia suke ita da iyaye ta ko da Nadia ta kai yasir iyaye ta
Su yi murna sosai amma suka ce ma yasir Suna da al'ada a garin su na wanda duk yariya in ta kawo miji dole ne suje a masu kwaji don kare kan su inda
Baba Nadia yace mu sha cutar da yara mu  ta hanya
Aure ba tare da an gwada lafiya miji da ta kawo ba
Ko kuma manya masu kudi su zo daga birni Ashe da
Ciwo a jikin su mu auran da yara mu gasu ana mana
Wayo ta wanan hanya a cutar mana da yara Shisa
Sarki da mai anguwa suka sa duka Duk Wanda yazo nema auren yaran garin nan dole sai an masu gwaji in ka yarda sai kuje a maku in muka ga ba komai na baka Nadia duniya da lahira tunda tana so ka.
Yasir da karfi sa yace ai baba kuyi dabara kuma nima
Naji dadi haka kuma a shirye nake da duk sanda za'a je gwaji mu je haka ai abi mai kyau ne.
Baba Nadia ya ji dadi haka har yake cewa in ba ma mai gari ba Ai ni da tuni an daura aure don daga kani ka dan nan da lafiya ka. Yasir yace ba komai baba yaushe ne za'a je gwaji baba Nadia yace ko gobe ma sai kuje akwai asibiti garin nan da a nan ake zuwa a yi.
Da misali karfe 12:00 na rana yasir yazo suka tafi
Asibiti da Nadia da yaya ta sa'idu ko da suka je ba abin da yasir ya tuna don shi a tunani daga shuwa sai humaira yayi mu'amula ba kariya kuma yasan shuwa bata da cuta don kafi ya fara harka da ita sai
Da suka yi gwaji don lokaci shuwa na tsoro tace yaran zamani akwai so mata tasa suka je aka masu
Gwaji inda likita ya tabbatar mata yasir bai da shima
Yasir yace shuwa ta yi itama aka mata a kace bada da
Komai Shisa bai damu Ba humaira kuma ya Raina ta don yaga yariya ce yace bata San duniya sosai ba yasir yayi nisa cikin tunani har sai da sa'idu yace ana ma magana a nan yasir yaji likita nace wa ya kawo hannu shi a debi jini an jibi na nadia. Yasir ya Mika hannu shi a ka masu gwaji inda likita yace su jira shi
Kafi sakamako ya fito.
A waje suka saya da yake asibiti Ba wani girma bane dashi bai fi min 30 ba likita yace a masu magana
Suna zaune ban likita ya ke fada masu ita yarinya bata da shi Amma saurayi yana dashi!!! Yasir ya mike tsaye yace what!!! Mai kace likita kasan mai kake fada likita yace tabbas abin da na fada haka ne Amma in ka musa ka koma kaje asibiti ku na birni
Ka sake yin sabo gwaji.
Nadia ba shiri ta ta shi ta fara kuka sa'idu ne ke magana yace kuka mai zaki yi ke da zaki gode ma
Allah ya fice ki daga wanan mutum yasan yana tare da abin shi yazo ya raba maki to Allah ya fika sa'idu
Ya fada ya ja Nadia suka bar yasir tsaye rike da kan shi ya na tunani ta Ina ya rabu ya San duk yawo shi
Bin yan mata sai ya sa condom mace biyu yayi
Mu'amala dasu ba condom shuwa da humaira
Chan ya tuna da sako da shuwa ta tura mashi a lokaci da yake shiri bari abuja hawaye ne ya cika ido shi ya na kuka yana cewa humaira kin cuce ni yau ni
Yasir ni ke da ciwo ya zanyi da rayuwa na na shiga
Uku na tsani rayuwa na ga so Nadia kaman zai mutu
Ba shiri ya kama hanya gidan su Nadia inda yaje ya
Taran da mahaifi Nadia a baki kofar gidan .
Baba Nadia na gani shi ya hada rai yace kai kuma
Mai ya dawo da Kai Allah ya fi ka kaje chan ka auri
Masu irin ciwo ka don Nadia tafi karfi ka.
Ba inda yasir bai yi ba a barshi yaga Nadia Amma Ina an hana shi daga karshe ya hakura ya bar gidan
Yana tuki sai magana doctor yake tuna wa a haka har
Yayi accident wata mota debar kaya ta fito mai sai ga yasir da mota shi a kasan motar accident mai mugun
Muni  yasir yayi inda aka ci sa'a wasu suka taimaka mai aka kai shi asibiti a ciki mota aka samu waya shi
Aka ga mutane da yayi waya dasu kowa aka cira
Sai yace baya kusa da haka har a ka kira kani baba shi da kar ma yazo da yasir ya gan shi yace mai ya taimaka mai yana da kudi shi  ya fada mai wurin da
ATM nashi yake yace yaje ya ciro kudi ya kawo a mai
Aiki ko da kani baba yaje gida ya sanan ma matan shi tace Wallahi ba za ayi haka ba sai dai a ciro dukkan kudi a raba gidan uku a ba yasir daya ita daya Kanin baba yasir in daya .
Yace to dama shi mijin Hajiya ce sai abin da ta fada ake anfani da shi a gidan.
Ko da ya kai kudi adibiti likitoci suka ce kudin yayi
Kadan don aiki da za'a ma yasir akwai tsada a haka yasir ya ce Kanin baba shi su sayar da gidan shi na
Lagos a kawo a mai aiki haka aka yi an sayar da gidan Amma an raba kudi kashi uku kaman yanda aka yi a farko Kanin baba ya kawo rabo yasir ya bada
Likita suka ce har yanzu kudi bai cika ba abin duniya
Ya dani yasir don likitoci su bashi nan da gobe in kudi basu cika to gaskiya kafar yasir zai rube kuma za'a yanka hankali yasir yayi mugu tashi don baya so ya dawo musaki a haka ya sa duk abin da ya mallaka
A kasuwa kowa na mai tayi wulakan ci duk da an sayi komai har an samu kudi aiki yasir har ya nika kudi sau hudu ko da Kanin baba ya kawo kudi sai
Matan shi tace mai Alh kana gani yasir ya gama nashi rayuwa mu kuma ga yara da zaka bi shawara na kawai kace ma yasir ba a sayi kadara shi da fara shi ba in yaso ka dauki dubu dari 5 kace abin da aka
Samu kenan kaga mu kuma daga nan muyi kudi
Yaran mu su huta da ta lauci Haba ai Kanin baba yasir najin haka ya dauki shawara matan shi dama million 3 da rabi ake nema na aiki da za'a ma yasir
Duka kudi da suka kawo mai bai ma kai million daya a haka doctor ya bada shawara a yanke kafar don ba
Amfani haka yasir yana ji yana kallo aka yanke mai
Kafa ya dawo gurgu yayi kuka yayi nadama hali da ya sa kan shi kuma yayi tur da Halishi da masu irin hali shi yasan fushi Allah ne a kan shi da na Alh Husain don shi ko kadan baya da yasa ni abin da ya ma shuwa don ita ta bata shi rayuwa kenan yasir dai ya dawo gurgu ba mai ciyar dashi bai da gida bai da kudi ya dawo musaki bara take yi a baki asibiti don
Kani baba shi ma ya bar gidan da yasir ya sani yayi
Gini shi yana jin dadi shi da iyalan shi.
*************************************************
Haj Bilkisu ke aikan Arman gidan Alh Hassan wurin
Mairama Arman na dan fushi fushi don ball yake so
Yaje ya gani da friends nashi gashi kuma time ya kusa mummy tace yau ko mutuwa kake yi Arman sai kaje min wanan aike ace mutum sai so kallo ball
Arman na sotsan kai haba mom baku tashi aike sai zani ball kuma fa kika ce ko zan mutu sai naje Haba mom ni kin fi ball a wuri na fushi na daya da kika fadi haka.
Haj Bilkisu tace to ya wuce dan Albarka kari sauri ka dawo na san kafi ma ka dawo ba fara ba kace mata
Ta baka duka kayan don akwai Wanda suke so sa a gobe in kuma ka anso kaga lokaci kallo ball in yayi
Sai ka biya ka gama kallo sai ka dawo min dasu tun da ba yau ne za'a karba ba.
Arman da murna shi yayi mata hug yace I love you mom Shisa nake kara so ki a ko da yaushe Allah bar mana ke.
Hajiya Bilkisu tayi murmushi tace amin Allah ya kare min ku gaba ki daya Arman yace amin ya wuce.

Zulfa'u na zaune a palour kasa tana kallo tv tana jiran time don yau nigeria zasu buga ball zulfa'u naso kallo ba sosai don in ana ball anje komai taje yi ta kalla tana ciki jira time taji ana sallama hankali ta ma baya kan sallama anma ta ansa Arman ya shigo ya zauna stil zufat bata kalle shi ba.
Duniya sabowa abin da Arman yace a ranshi yace
Dama akwai irin halitar nan a duniya. Yau ya hadu da aljana a kyau.
Yana ciki gare ma zulfa'u kallo ne Hajiya mairama ta
Shigo falo tace aaa yau manya baki muka yi a gidan namu Arman ya kake Arman da sauri ya juya kallo shi ga Haj mairama yana mai gaida ta tace taso abin ka ya gida ya mama naku kowa lafiya Arman ya ansa
Lafiya itace ma ta ce nazo na anso sako Haj mairama yace ok bari na dauko zulfa'u baki ga dan 'uwa ki bane zulfa'u da juyo a shagwabe mum ban gan shi ba
Hankali na yana wurin ball kin San yau super eagle muke kallo mummy su tace stil amma ai tun danzu
Yazo ni wanan kallo naki haushi yake bani zulfat ace
Mace da gani ball Arman yayi sauri cewa laaa mum ai ba wani abu bane nima sauri da nake yi don na
Je na samu na kalla ne zulfat tayi sauri juyowa tace
Laaa kai ma kana gani don Allah ka zauna mu kalla
Arman ya bata rai yace naki ni da ko gaishe ni baki
Yi ba a haka ne zamu yi kallo mummy tace ni na shiga bari na dauko ma sako . Arman yace in Kina
So muyi kallo tofa Sai kin gaishe ni hmmm sarki
So girma ba😂zulfat ta ce Ina yini Arman yace lfy
Ya kike zulfat tace lafiya mummy ne ta sauko da sako
Haj Bilkisu zulfat Na gani ta ta fara shagwaba mum
Pls kice ma bako nan ya zauna mu kalli ball dashi
Mum tace laa zulfat ba bako bane fa brother aryan ne fa lalle yau Na yarda da magana Haj Bilkisu da take cewa wata rana yaran nan zasu buge juna a hanya basu san juna su ba kin manta nasreen ?
Zulfat tace ohh am sorry brother ka San bana county
Shisa ban San ka ba but I kno your name kai ma Ina
Baka zuwa gidan nan  kuma ai ba laifi na bane Arman yace laifi wa?
Zulfat tace school duk dariya suka mata a haka har
Aka fara ball da kyar arman ya zauna suka fara gani
Da zulfat sai taga ma tafi mai friends nashi don da dasu ne ba zai ji dadi gani kaman yanda yaji da zulfat ba.
Match yayi dadi Arman da zulfat su fahimci juna sosai don an bar gani ball an koma intro hira sosai
Suka yi daga nan suka dawo frnds. Sai dare Arman ya dawo ya ba mummy shi sako yana mai mata hiran
Zulfat mummy murmushi tayi ta wuce wan ta.

GIDA BABBA by mrs MZDonde viven las historias. Descúbrelo ahora